Wata Gobara ta tashi a Kasuwar Kwari layin gidan Alpha Wali da ke cikin birnin kano Shugaban Kasuwar Alhaji Balarabe Tatari ne ya tabbatar wa …
Wata Gobara ta tashi a Kasuwar Kwari layin gidan Alpha Wali da ke cikin birnin kano Shugaban Kasuwar Alhaji Balarabe Tatari ne ya tabbatar wa …
Rundunar ‘yansanda a Jihar Kano, ta ce ta samu gagarumar nasara a kokarinta na tabbatar da tsaron lafiyar jama’a da kuma rigakafin aikata laifuka. Alfijir …
Ita dai wannan kasuwa da take cikin kusan kowace Barikin Sojoji dake faɗin ƙasar nan ta soma ne tun daga shekarar 1959. Yayin da wata …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Wasu ‘yan bindiga dauke da muggan makamai sun kai farmaki garin Dan-Ali da ke karamar hukumar Danmusa a jihar Katsina, inda suka dakile sallar Juma’a …
Babbar Kotun jihar Kano mai lamba 1 da ke Sakatariyar Audu Bako, Karkashin mai shari’a babbar alakaliyar jahar Kano Dije Abdu Aboki, ta yanke wa …
Daga Rabi’u Usman Kwamishiniyar Mata da walwala karkashin jagorancin gwamnatin kano ta bayar da tallafin kayayyakin kula da kiwon lafiya ga masu larurar laka tare …
Hajiya Fatima Kilishi Yari wadda a ake kira da Fatima Yusuf a lokacin da take aiki a BBC Hausa ta rasu a yau Alhamis bayan …
Babbar Mai Shari’a ta jihar Kano, Dije Abdu Aboki ta sanya ranar 12 ga watan Oktoba a matsayin ranar yanke hukunci kan karar da gwamnatin …
Kungiyar ma’aikatan jinya da ungozoma ta kasa (NANNM) reshen jihar Kano, ta bai wa gwamnatin jihar wa’adin kwanaki 15 da ta gaggauta biya musu bukatunsu …
Hukumar Hisbah a jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta fara rufe shagunan da ake caca a jihar, waɗanda ta ce suna hada-hada ba bisa …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Rundunar tsaro ta farin kaya DSS ta fara binciken Sanata a jihar Bauchi, Shehu Buba, bisa zargin yana da alaka da kasurgumin dan fashin daji, …
An gurfanar da wani matashi a kotu kan sace kayan abinci a wani gida da kuma kone gidan a Jihar Kwara. Alfijir labarai ta rawaito …
Gwamnan jahar kano Abba Kabir Yusuf ya ziyarci gidan marayu dake kofar nasarawa tare da kwomishinonin sa daga ciki Akwai kwamishiniyar mata Hajiya Aisha Saji …
Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu. Cikin girmamawa gareku shuwagabanni da Jami’o’in lafiyar na kasa ta Najeriya baki daya. Na ɗauki alkalami na ne domin nayi kira …
Shugaba kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi jawabi ga ‘yan Nijeriya a wani ɓangare na bikin ranar 1 ga Oktoba ta samun ‘yancin kan ƙasa, …
Babban Maga-Takardar manyan Kotunan Jihar Kano, Alhaji Abdullah Ado Bayero Esq, na tunasar da dukkan Ma’aikatan manyan Kotunan da suka san lokacin ritayar su ya …
Masu shirya zanga-zangar 1 ga watan Oktoba a kan tsadar rayuwa a Najeriya sun jaddada aniyar ci gaba da shirinsu duk kuwa da adawar gwamnatin …