Daga Aminu Bala Madobi Wata babbar kotu a Birnin Kebbi ta yanke wa wata mata Farida Abubakar hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin kashe …
Daga Aminu Bala Madobi Wata babbar kotu a Birnin Kebbi ta yanke wa wata mata Farida Abubakar hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin kashe …
Daga Aminu Bala Gwamnatin tarayya ta kira wani taron gaggawa na kwamitoci uku kan sabon mafi karancin albashi ta hanyar Hukumar Kula da Ma’aikata ta …
Babban Bankin Najeriya Ya dage takunkumin makonni shida na karɓar sabbin kwastomomi a Online Bank na, OPay, Kuda, Palmpay, da Moniepoint. Wannan amincewa yana ba …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Lawancy wanda hukumar ta taɓa kama shi a cikin 2023, amma aka sake shi bayan ya tuba, har ya fito ya ce ya daina fitsara …
’Yan sanda sun fitar da jerin sunayen manyan ’yan daba 13 da suke farauta a birnin Kano Alfijir labarai ta ruwaito Rundunar ’yan sandan jihar …
Babban daraktan hukumar Mallam Abba Sufi ne ya tabbatar wa da Yan Jaridu kamen. Alfijir labarai ta ruwaito a wata hira da BBC, Sufi ya …
Daga Aminu Bala Madobi Tursasa wa mutane su yi zaman gida da kungiyar IPOB ke yi cin amanar ƙasa ne – Tinubu Alfijir labarai ta …
Allah ya yiwa commissioner for local government andchieftaincy affairs bauchi state , hon. Ahmed Aliyu Jalam (Maikankana ) rasuwa sakamakon hadarin motor ranar asabar 1st …
Daga Baba Usman Gama An bayar da belin Abba Kyari bayan shafe watanni 27 a tsare. Tsohon Gwamnan Kano Kwankwaso ya ɗora alhakin matsalolin yankin …
Shugaban NLC na ƙasa, Kwamared Joe Ajaero ne ya sanar da hakan a wani taron manema labarai da ya gudana a Babban Ofishin NLC na …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Babbar kotun shari’ar Musulunci da ke zama a Kano ta ɗage sauraron ƙarar da take yi kan wani matashi da ya cinna wa masallaci wuta …
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta fara gudanar da bincike a kan zargin karkatar da wasu …
Jami’an tsaro a Jamhuriyar Nijar sun yi nasarar cafke ƙasurgumin ɗan bindigar nan Ɓaleri, wanda ake nema ruwa a jallo a Najeriya. Alfijir labarai ta …
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ce ya yi wata ganawa “mai armashi” da Babban Mai Bai wa Shugaban Nijeriya Shawara kan Tsaro, Malam …
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ASUU ta tsunduma yajin aikin gargaɗi na makonni biyu a wasu jami’o’i biyu na Gwamnatin Jihar Kano. Alfijir labarai ta ruwaito jami’’o’in …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Gwamnan jihar Kano ya sanya takunkumi mai tsauri kan duk wani taron jama’a da aka yi niyyar gudanar da zanga-zanga a jihar, tare da yin …