Kotun Koli ta soke afuwar da Gwamnatin Tarayya ta yi wa Maryam Sanda, ta sake tabbatar mata da hukuncin kisa. Kotun ta yanke wannan hukunci …
Kotun Koli ta soke afuwar da Gwamnatin Tarayya ta yi wa Maryam Sanda, ta sake tabbatar mata da hukuncin kisa. Kotun ta yanke wannan hukunci …
Katafariyar makarantar koyar da kiwon lafiya dake birnin Kano wato COGNATE COMMUNITY COLLEGE OF HEALTH SCIENCES & TECHNOLOGY ta shirya daukar sabbin dalibai masu sha’awar …
Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya (FIFA) ta fitar da cikakken jadawalin rukuni na gasar cin Kofin Duniya ta shekarar 2026 a wani babban taro da …
Ministan tsaron Najeriya, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, ya yi murabus daga muƙaminsa a daren Litinin. Bayanai daga mai ba wa shugaban ƙasa shawara kan yaɗa …
Ƙungiyar Likitoci Masu Neman Ƙwarewa ta Najeriya (NARD) ta dakatar da yajin aikin da ta shafe kwanaki 29 tana yi, bayan wani taron gaggawa da …
Haɗakar ƙungiyoyin ma’aikatan ɓangaren lafiya, JOHESU, ta fara yajin aikin ƙasa baki ɗaya a yau, Asabar 15 ga Nuwamba. Kungiyar ta ce gwamnati ta gaza …
Ministan lafiya ka Najeriya Prof. Muhammad Ali Pate ya bayyana yadda gwamnatin shugaba Tinubu ta mai da hankali Wajen kula da lafiyar al’umma musamman bangaren …
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sardaunan Kano Malam Ibrahim Shekarau, ya bayyana cewa ba zai daina siyasa ba muddin yana da karfi da lafiya. Ya yi …
Gwamn Abba Kabir Yusuf ya amince da kashe Naira miliyan 164 domin cigaba da inganta aikin Asibitin yara na Asiya Bayero da ke cikin birnin …
Kwamishinan yaɗa labarai da al’amuran cikin gida Camarde Ibrahim Abdullahi Waiya ne ya jagoranci shirya shirin karkashin tallafin mai girma Gwamna Alh Abba Kabir Yusuf. …
Hedkwatar Tsaron Najeriya (Defence Headquarters, DHQ) ta karyata rahotannin da ke yaduwa a kafafen sada zumunta da wasu gidajen labarai na yanar gizo, da ke …
Kotun shari’ar musulunci da ke kumbotso ta yi watsi da rokon lauyan Mai dubun Isa na korar karar jikkata tsohuwar matar sa An tuhumi Usman …
Babban layin wutar lantarki na ƙasa ya sake faɗuwa a ranar Laraba, abin da ya haifar da katsewar wuta a wasu sassan Najeriya. Hukumar Gudanar …
Rushewar gini yayi sanadiyar mutuwar uwa da ƴaƴanta uku a karamar hukumar Zaria da ke jihar Kaduna. Alfijir labarai ta rawaito marigayiya Malama Habiba Nuhu …
Hukumar kula da asibitocin jihar Kano ta sanar da shirin ta na rabon kayayyakin haihuwa kyauta a jihar Kano, a wani shiri na gwamnatin jihar …
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya amince da samar sa sabbin asibitocin sha-ka-tafi guda dubu 8,800 a fadin kasar nan da kuma inganta manyan asibitoci da …
Allah ya yiwa Mai girma Galadiman Kano Alh Abbas Sunusi Bayero rasuwa. Mahaifin shugaban jam’iyyar APC Abdullahi Abbas Rasuwa Allah Ubangiji yajikansa ya gafarta masa. …
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Litinin, 31 ga Maris, da Talata, 1 ga Afrilu, a matsayin ranakun hutu domin bukukuwan Sallah Ƙarama Ministan Cikin Gida, Olubunmi …
Daga Aminu Bala Madobi Tsohon Gwamnan Kaduna Mal. Nasir El-Rufai yace dakatar da Zababben Gwamnan Ribas hakan ya saba wa kundin tsarin mulkin Najeriya. A …