Matar ɗan Majalisar Wakilai daga jihar Bauchi ta ba da mamaki a yayin da ta raba damin rake ga al’ummar mazabar mijinta a matsayin wani …
Matar ɗan Majalisar Wakilai daga jihar Bauchi ta ba da mamaki a yayin da ta raba damin rake ga al’ummar mazabar mijinta a matsayin wani …
Daga Aminu Bala Madobi Jami’an ‘yan sanda a jihar Imo sun bankado wata mummunar aika aikta da ta daɗe ana zargin wasu bata-garin da yi …
Uwargidan Shugaban Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu, ta bayyana hasashen cewa lokaci zai zo da Najeriya za ta rika ba sauran ƙasashe rance, la’akari da yadda …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar Yan Sanda Ta Rage Wa Dan Sanda Girma Saboda Kama Shi Da Rakiyar Babban Mutum. Hukumar ta ɗauki mataki mai …
Shugaban ƙungiyar, Mista Mukaila Ogunbote, ya ce za su shiga zanga-zangar ne domin maƙalewar wasu haƙƙoƙinsu da gwamnati ta gaza biya kamar yadda sakataren kuɗi …
Daga Aminu Bala Madobi Ƙungiyar ECOWAS ta bayyana cewa ba za ta yarda da duk wani yunƙurin tayar da tarzoma ko tada hankalin jama’a a …
Katafariyar makarantar koyar da kiwon lafiya dake birnin Kano wato COGNATE COMMUNITY COLLEGE OF HEALTH SCIENCES & TECHNOLOGY ta shirya daukar sabbin dalibai masu sha’awar …
Mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan tsaro na ƙasa, Nuhu Ribadu, ya karɓi tawagar ‘yan majalisar dokokin Amurka a ofishinsa da ke Abuja. Ziyartar …
Sojoji a Jamhuriyar Benin sun sanar da yin juyin mulki a ranar Lahadi, inda suka tsige Shugaba Patrice Talon. Sojojin sun sanar da Laftanal Kanal …
A safiyar asabar ne gwamnan Jahar Kano, Alh. Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci taron Saukar Al’ qur’ani mai Girma da kuma addu’o i na musamman …
An saki tsohon Shugaban Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci ta Jihar Kano (PCACC), Barrister Muhuyi Magaji Rimin-Gado, daga hannun ‘yan sanda bayan …
Hukumar Rajistar Kamfanoni (CAC) ta bayyana cewa za ta fara cafke dukkan masu gudanar da ayyukan na’urar biyan kuɗi (POS) da ba su yi rajista …
Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya (FIFA) ta fitar da cikakken jadawalin rukuni na gasar cin Kofin Duniya ta shekarar 2026 a wani babban taro da …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa dokar hana daukar fasinja ta shafi masu sana’ar achaba ne kawai, ba ta shafi masu …
Majalisar Tattalin Arziki ta Nijeriya (NEC) ta amince da naira biliyan 100, domin gyaran cibiyoyin horas da ‘yansanda da sauran hukumomin tsaro a faɗin ƙasar. …
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana sabon rukuni na manyan jakadu wanda ya haɗa da wasu manyan tsoffin jami’an gwamnati da hafsoshin tsaro. A …
Hukumar Kula da Ma’aikatan Shari’a ta Jihar Kano (JSC) ta dauki matakai kan wasu jami’anta bayan kammala binciken Kwamitin Karɓar Ƙorafe-ƙorafen Jama’a na Alkalanci (JPCC). …
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana shirin gwamnatin sa na siyo jirage marasa matuka da kayan aiki na sa ido da saurin mayar …
Ma’aikatar Ilimin Jihar Kano ta bayyana cewa makarantun firamare da sakandare na gwamnati da masu zaman kansu, na kwana da na jeka ka dawo za …