Wata Kotu da ke zaune a Abuja ta fitar da umarnin bench warrant domin kamo tsohon minista, Kabiru Tanimu Turaki (SAN), sakamakon rashin halartar shari’a …
Wata Kotu da ke zaune a Abuja ta fitar da umarnin bench warrant domin kamo tsohon minista, Kabiru Tanimu Turaki (SAN), sakamakon rashin halartar shari’a …
Daga Auwalu Tahamu Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Dandume Karamar Hukuma: Dandume LGA dake Jihar Katsina State Najeriya a ranar Laraba 25/03/2026 …
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da sauke Alhaji Shehu Wada Sagagi daga mukaminsa na Kwamishinan Ma’aikatar Zuba Jari, Kasuwanci da Masana’antu da …
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta sanar da kubutar da Sakataren Mulki na Karamar Hukumar Kibiya da ke Jihar Kano, Hon. Hamza Musa Durba, …
Ministan wutar lantarki, Adebayo Adelabu, ya nemi afuwar ’yan Najeriya kan yawan katsewar wutar lantarki da ake fuskanta a ƙasar nan. Ya bayyana haka ne …
Allah ya yiwa mahaifin Barr Muhammad Sani Rasuwa a yau Talata, ya rasu ne yabar mata da yaya da jikoki. An yi jana’izarsa bayan sallar …
Babbar Kotun Jihar Kano karkashin jagorancin Mai Shari’a Abdu Mai Wada Abubakar ta yanke hukuncin tube Abdullahi Basaf daga mukaminsa na shugaban karamar hukumar Kumbotso, …
Alƙaluma daga babban bankin Isra’ila sun nuna muhimmin asarar tattalin arziki da aka alaƙanta da kisan kiyashin Gaza da rikicin yankin. Rahotanni sun nuna sauyi …
Bayero University (BUK) ta amince da korar dalibai 171 bisa laifin gabatar da takardun shaidar shiga jami’a na bogi. An cimma wannan matsaya ne a …
Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Kun kai hari kan asibitocinmu, ba mu mayar da martani ba. Kun kai hari kan cibiyoyin agaji, ba mu mayar ba. Kun kai hari kan …
Daga Auwalu Tahamu Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Giwa Karamar Hukumar Giwa LGA dake Jihar Kaduna State Najeriya da fatan an yi …
Rahotanni sun bayyana cewa akalla ‘yanbindiga sama da 150 sun mutu sakamakon nutsewa bayan wani kwale-kwale da ke dauke da su ya kife a yankin …
Duniya na mamakin yadda Iran ta harba makamai masu linzami har zuwa Tekun India. Kamfanin dillancin labarai na Mehr mai zaman kansa ya ruwaito cewa …
Ƙungiyar KHZ Foundation ta baiwa iyayen marayu da masu buƙata ta musamman su 40 tallafin kuɗi a KanoƘungiyar mu haɗa zumunci da ke rajin tallafa …
Alh Musa Jidda Dan Adalan Mubi Saraki ya taya al’ummar musulmi murnar kammala azumi lafiya da murnar karamar Sallah Dan Adala ya ƙara da cewa …
Tsohon Dan Takarar mataimakin gwamna a jam’iyyar APC a shekarar 2023, Murtala Sule Garo, ya taya al’ummar Musulmi barka da sallah. Garo ya bayyana hakan …
Daga Auwalu Tahamu Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Giwa Karamar Guwa LGA dake Jihar Kaduna State Najeriya FARASHIN HATSI Farar Masara • ₦26,000 …
Daga Abba Dukawa Wakili nagari wanda aka gwada na nufin cewa mukamin gwamnati amana ce wanda jama’a suka dora masa. Irin wannan shugabanci yana bayyana …