Alfijr ta rawaito hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, na binciken mataimakin shugaban jami’ar kimiyya da fasaha …
Alfijr Labarai
Alfijr ta rawaito hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, na binciken mataimakin shugaban jami’ar kimiyya da fasaha …
Alfijr ta rawaito Surukin Ganduje, Inuwa Uba, ya kalubalanci hurumin kotun da matarsa, Balaraba Ganduje, ta maka shi, tana so a datse igiyar aurensu. Ya …
Alfijr ta rawaito Babban kotun shari’ar musulunci da ke zaman ta a Post office, karkashin mai shari’ah, Salisu Ibrahim Koki, ta kara jaddada umarnin ta …
Alfijr ta rawaito akalla mutame bakwai ne su ka rasa rayukan su yayin da 16 su ka samu raunika a wani hadarin mota da ya …
Alfijr ta rawaito Gobara da ta tashi da safiyar Litinin a kan Titin Airport Road da ke birnin Kano, ta kone wasu shaguna da ake …
Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake jinjina kyautar mota SUV da Kwankwaso ya ba shi a kakar babban zaben 2015, Buhari yace …
Alfijr ta rawaito Kamfanin Jiragen Sama na Saudiyya ya sanar da shirinsa na komawa jigaila a filin jirgin saman malam Aminu Kano da ke birnin …
Alfijr ta rawaito an harbe wani ɗan sanda har lahira sun kuma ɗauke bindigarsa a harabar wani banki da ke kan titin DSP Alamieyeseigha a …
Alfijr ta rawaito shugaban kasa Muhammadu Buhari ke gabatar da jawabin sabuwar shekara ta 2023, wadda ita ce ta karshe a matsayin shugaban kasa. Ya …
Alfijr ta rawaito wata Sanarwa da Kwamishinan yada Labarai Muhammad Garba ya rabawa manema Labarai, yace Gwamnatin ta samu Baba Impossible wajen yin gaban Kasa …
Alfijr ta rawaito Dattijon dan kasuwa kuma fitaccen dan kasuwa, Alhaji Aminu Alhassan Dantata, ya bayyana cewa ya daina jin dadin rayuwa kuma yana fatan …
Alfijr ta rawaito rahotanni sun ce maharan Hoodlum sun kona gidan Shugaban jam’iyyar APC, an kuma kashe mutum daya dan shekara 39, Eseni Egwu, hakan …
Alfijr ta rawaito cibiyar Horas da masu Hulda da jama’a ta kasa ta Karrama Ipsa Alh Bashir Hayatu Jantile bisa jajircewarsa Babu shakka an sanya …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin Tarayya ta fara tattara sunayen waɗanda hare-haren ‘yan ta’adda ya shafa a wasu ƙananan hukumomi a Katsina. Aikin tantance sunayen wanda …
Alfijr ta rawaito rundunar sojin saman Najeriya ta fara shirin daukar sabbin ma’aikata na sojojin sama ga ƴan Najeriya masu mafi ƙarancin karatu. Hukumar kan …
Alfijr ta rawaito ‘Yan ta’adda sun kashe hakimin kauyen Mulo da ke karamar hukumar Mashegu a jihar Neja, Malam Usman Garba. Rahotanni sun bayyana cewa, …
Alfijr ta rawaito Mista Moses Onome shi ne wanda wannan al’amarin ya faru da shi a yayin zaman aurensu da matarsa wacce take gallaza masa …
Alfijr ta rawaito wata mace ‘yar ƙasar Sudan da aka tuhuma da yin zina ta tsallake rijiya da baya daga hukuncin kisa, amma duk da …