Gwamnatin tarayya ta wajabta wa ɗaliban da suka kammala karatu mika kundin bincikensu na ƙarshe (Project) a matsayin sharaɗi kafin a tura su aikin yiwa …
Gwamnatin tarayya ta wajabta wa ɗaliban da suka kammala karatu mika kundin bincikensu na ƙarshe (Project) a matsayin sharaɗi kafin a tura su aikin yiwa …
Kimanin ƙasa da sa’o’i 24 da dakatar da tsarin sayar da man fetur a farashin Naira, Matatar Dangote ta janye wannan kudiri. Matatar ta ɗauki …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamna Siminalayi Fubara na Jihar Ribas ya kori dukkan mambobin hukumar fansho ta jihar Ribas kasa da makonni uku da sake …
Matatar Dangote za ta dakatar da sayar da man fetur a Naira Daga gobe 28 ga Satumba, 2025. A wani sako da ta aikewa kwastomominta, …
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta isa ginin Majalisar Taraiya a yau Talata, inda ta shiga ofishinta bayan kammala hukuncin dakatarwar watanni shida da aka yi mata. …
Wasu ’yan bindiga sun yi garkuwa da ɗan Majalisar Dokokin Jihar Filato, mai wakiltar Mazaɓar Pankshin ta Kudu, Laven Denty Jacob. A yammacin ranar Litinin …
…Mun zo ne don yabawa kan kokarin da kamfanin ke yi na gabatar da ayyukan jin kai da kuma jigilar man fetur kyauta a kokarin …
Shugaban Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON), Farfesa Abdullahi Saleh Usman, ya ce hukumar ta samu nasarar rage kuɗin aikin Hajji ta hanyar samun rangwame …
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta tsare wata mace mai suna Zuwaira Hassan da zargin yi wa yarinya mai shekara 10 azaba da wuta a …
Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewa ta raba jimillar Naira biliyan 330 ga magidanta miliyan 8.1 a fadin Najeriya a karkashin shirin tallafin kuɗi (National …
Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta gargadi majalisar dokoki cewa za ta fito da mambobinta yin zanga-zanga idan aka ci gaba da hana Sanata Natasha …
Hukumar Kare Hakkin Masu Amfani da Kaya ta Kasa (FCCPC) ta ce ta karbo sama da naira biliyan 10 don masu amfani da kaya da …
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta amince da rijistar sabbin jam’iyyun siyasa guda 14, wadanda za su fara shiga sahun manyan ayyukan …
Matatar man fetur ta Dangote ta sanar cewa za ta fara rarraba man kai-tsaye zuwa tashoshi a duk faɗin Najeriya daga ranar Litinin, 15 ga …
Babban layin wutar lantarki na ƙasa ya sake faɗuwa a ranar Laraba, abin da ya haifar da katsewar wuta a wasu sassan Najeriya. Hukumar Gudanar …
Sanarwar ta fito ne a ranar Litinin cikin wata takarda da Abiodun Oladunjoye, Daraktan Ƙididdiga da Hulɗa da Jama’a na Fadar Shugaban Ƙasa, ya sanya …
Kakakin Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, ya nuna damuwa kan yadda bashin Najeriya ya ƙaru zuwa Tiriliyan 149.39 a farkon 2025, kwatankwacin dala biliyan 97, wanda …
Kungiyar Kwadago ta Ƙasa (NLC) da ma’aikatan gwamnati sun bukaci gwamnati ta sake duba mafi ƙarancin albashi, suna mai cewa N70,000 da ake biya a …
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bar Abuja a yau, Alhamis 4 ga Satumba, domin fara hutun shekarar 2025. Sanarwar da fadar shugaban ƙasa ta …