Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

IMG 20240503 WA0026
Labarai

Kumfayakun! Yadda Mai Sayar da Kankara da ya mallaki gidajen mai 120, motocin dako 600 A Najeriya

Posted onMay 4, 2024May 4, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Alh Auwalu wanda aka fi sani da A.A Rano, ya rikide daga mai gudanar da karamar Sana’a a kauyen Kano zuwa …

FB IMG 1704870817102
EFCC, Labarai

EFCC Na Zargin Wasu Tsofaffin Gwamnoni 58 Da Almundahana Tare Da Wawushe Tiriliyan 2.187

Posted onMay 4, 2024May 4, 2024

Aminu Bala Madobi Hukumar ta EFCC Tana Zargin Wasu Tsofaffin Gwamnoni, Waɗanda suka kai aƙalla 58, da hannu a almundahana na kusan Naira Tiriliyan 2.187 …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Yadda Kudaden Waje Suke A kasuwar Canji A Yau Juma’a

Posted onMay 3, 2024May 3, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20240503 WA0025
Labarai, Masarautar Kano

Sarkin Kano Yayi Kira Da Babbar Murya Kan Dawo Da Makarantar Sojoji Dake Garin Dawakin Tofa

Posted onMay 3, 2024May 3, 2024

Mai martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayaro yayi kira ga Shugaban sojojin sama na Nigeria yayi kokari wajen dawo da Makarantar sijojin sama dake …

IMG 20240503 WA0010
Labarai, Ta addanci

Karshen Tuka-Tuki! Bayan Caka Wa Wata Budurwa Wuka Ya Kwace Mata Waya! Ya Shiga Hannu

Posted onMay 3, 2024May 3, 2024

Barawon da ya caka wa wata budurwa wuka ya kwace wayarta a garin Damaturu na Jihar Yobe ya fada komar ’yan sanda. Alfijir Labarai ta …

FB IMG 1714720064458
Labarai, Lafiya

Hukukar NSCDC Ta Cafke Likitan Bogi Bisa Zargin Mutuwar Mai Juna Biyu

Posted onMay 3, 2024May 3, 2024

Hukumar tsaron Civil Defence NSCDC, ta samu nasarrar cafke wani likitan bogi, Oladiti Saheed, sakamakon mutuwar wata mai juna a asibitinsa dake jahar Osun. Alfijir …

IMG 20240221 102737
Canjin Kudi, Labarai

Ta Sake Faruwa! Yadda Kudaden Waje Suke A kasuwar Canji A Yau Alhamis

Posted onMay 2, 2024May 2, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1714662963726
Labarai, Ta addanci

Dubun Wani Mai Shago Ta Cika Bayan Da Ya Sace ‘Yar Makwabtansa Ya Boyeta A Firiji

Posted onMay 2, 2024May 2, 2024

Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun kama wani da ake zargi da sace wata yarinya ‘yar shekara 10 tare da boye ta …

Screenshot 20240502 152937 Facebook
Labarai, Yan Bindiga

Labari Mai Dadi! Dubun Wani Mai Garkuwa Da Mutane Ta Cika

Posted onMay 2, 2024May 2, 2024

An kama wani da ake zargin mai garkuwa da mutane ne, Abubakar Ali Damina mai shekaru 43 a kauyen Ofodo da ke kusa da garin …

FB IMG 1714583859248
Kotu, Labarai

Idan Ana Dara! Wani Gardi Da ke Shigar Fatima Mai Zogale Yana Damfarar Samari Ya Hadu Da Fushin Wani Alkali

Posted onMay 1, 2024May 1, 2024

Kotun Shari’ar Musulunci mai lamba 1 a jihar Bauchi karkashin mai Shari’a Malam Ibrahim Jibo ta tura wani matashi Kabiru Ibrahim gidan Yari har zuwa …

FB IMG 1714582172870
Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! Wani Mummunan Hadari Yayi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 16 Daga Cikin 18 Da ke Motar

Posted onMay 1, 2024May 1, 2024

Wata motar fasinja da ta taso daga Bauchi ta yi hatsari a Enugu kuma mutum 16 daga cikin fasinjoji 18 dake motar maza 14 mata …

Fetur
Fetur & Gas, Labarai

Ana Wata! Dillalan mai sun yi barazanar rufe gidajen mai dubu 30 a Nijeriya

Posted onMay 1, 2024May 1, 2024

Dillalan mai a karkashin kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta Najeriya, IPMAN a jiya Talata, sun bayyana cewa za su rufe gidajen mai …

IMG 20240501 WA0013
Labarai, Majalisar Dattijai

Majalisar Wakilai ta bukaci NERC da ta dakatar da karin kudin wutar lantarki.

Posted onMay 1, 2024May 1, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Majalisar Wakilai a Najeriya ta bukaci Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta kasa NERC da ta dakatar da shirin aiwatar da …

IMG 20240219 094633
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke A kasuwar Canji A Yau Talata

Posted onApril 30, 2024April 30, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1706852279199 300x169
EFCC, Labarai

Kotu ta bai wa EFCC izinin rufe asusun banki 1,146

Posted onApril 30, 2024April 30, 2024

Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ƙarƙashin alƙali Emeka Nwite ta bai wa hukumar EFCC da ke yaƙi da masu yi wa arzikin ƙasa ta’annati …

FB IMG 1714471660372
Labarai, NNPC

NNPC Ya Magantu A Kan Dogon Layin Mai Tare Da Daukan Matakin Gaggawa

Posted onApril 30, 2024April 30, 2024

Kamfanin Man Fetur na Ƙasa , NNPC ya tabbatar wa ƴan Najeriya cewa za a kawo karshen matsalar karancin man fetur da layukan da ake …

FB IMG 1714418818015
JAMB, Labarai

Labari Mai Dadi! Jamb Ta Saki Sakamakon Jarrabawar Masu Shiga Manyan Makarantu

Posted onApril 29, 2024April 29, 2024

JAMB ta fitar da sakamakon wa’yanda suka rubuta Jarabawar da aka rubuta a ranakun 19 zuwa 26 na wannan watan Afrilu Hukumar Ta ce kaso …

IMG 20240221 102737
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onApril 29, 2024April 29, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

Screenshot 20240429 110425 Facebook
Labarai, Shugaba Tinubu

Labari Mai Dadi! Zamu Zuba Jarin Dala Miliyan 600 a Nijeriya – In Ji Mr. Robert

Posted onApril 29, 2024April 29, 2024

Shugaba Kasa Bola Tinubu ya samu masu zuba jarin dala miliyan 600 daga kamfanin sufurin jiragen ruwa na kasar Denmark, AP Moller-Maersk, domin fadada ayyukan …

Screenshot 20240429 104624 Facebook
Kano, Labarai

Hukumar KNUPDA Ta Yi Gargadi Da Kwakkwaran Jan Kunne Game Da Gine-Gine A Jihar

Posted onApril 29, 2024April 29, 2024

Mun Aika Musu Takardun Gargadi Kafin Ginin Ya Rushe Manajan Daraktan Hukumar Tsare-tsare da Ci gaban Birane ta Jihar Kano (KNUPDA), Architect Ibrahim Yakub Adamu …

Posts pagination

‹ 1 … 101 102 103 104 105 … 318 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab