Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

FB IMG 1715598440218
Kedco, Labarai

Wata Sabuwa! Kungiyar Kwadago Ta Garkame Ofishin Rarraba Wuta Kedco

Posted onMay 13, 2024May 13, 2024

Kungiyar kwadago ta Kasa TUC reshen Jihar Kano sun garkame ofishin kamfanin da rarraba hutar lantarki shiyar Kano Katsina Jigawa wato KEDCO. A wani mataki …

Screenshot 20240513 103753
Labarai

Wani Mummunan Go Slow Ya Tirnike A Hanyar Kano zuwa Abuja.

Posted onMay 13, 2024May 13, 2024

Yanzu haka, matafiya dake kan hanyar zuwa Kano daga birnin Abuja sun makale a jihar Kaduna saboda cunkoson ababen hawa. A cewar daya daga cikin …

IMG 20240512 WA0165
Kasashen Waje, Labarai

Yadda Kasuwar Neman Miji Ko Mata Dake SHANGHAI, CHINA Ke Kaiwa Da Komowa

Posted onMay 12, 2024May 12, 2024

Daga Aminu Bala Madobi …Kuma ita wannan kasuwa tana ci aranakun asabar fa lahadi ne da misalin karfe 5 na yamma. Bayan binciken da hukumar …

FB IMG 1715518896576
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Sanata Ndumi Ya Caccaki Sabon Shirin Debarwa Yan Najeriya Harajin Internet

Posted onMay 12, 2024May 12, 2024

Sai An samar da hanyoyin Samun Kuɗaɗen Shiga Ga Yan Najeriya kafin Mu Amince da Sabon Harajin intanet da Babban bankin Najeriya Ya ɓullo dashi. …

Screenshot 20240512 121937 Facebook
Labarai

Gwamnatin Zamfara tayi fatali da shirin gwamnatin tarayya nayin sulhu da ‘yan ta’adda.

Posted onMay 12, 2024May 12, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Shirin sasantawa da ‘yan ta’adda a matsayin wanda ya sabawa muradun gwamnati da kuma daukacin al’ummar jihar. Alfijir labarai ta rawaito …

Screenshot 2024 02 27 13 29 28 70 b86672daa061159f52c1a3195c773d05 edit 485116325967
Labarai, Nijeriya

Najeriya Ta Hana Amfani Da Dala A Ofisoshin Jakadun Ƙasashen wajenta

Posted onMay 12, 2024May 12, 2024

Najeriya ta hana ofisoshin jakadun ƙasashen waje amfani da kuɗaɗen ƙasashen waje don gudanar da ayyukan neman takardun biza da sauran harkokinsu Ƙasar- da ke …

FB IMG 1715254046724
Gwamnatin Kano, Labarai

Labari Mai Dadi! Gwamnan Kano Ya Biya Kudin Rijistar Sabbin Daliban Jami’a 1,740

Posted onMay 11, 2024May 11, 2024

Gwamna Kano ya biya kudin rijistar sabbin dalibai 1,740 da suka samu gurbin karatu a jami’ar ilimi ta Saadatu Rimi da ke Kumbotso mallakin gwamnatin …

FB IMG 1715433839703
APC, Labarai

Wata Sabuwa! APC Ta Kori Shugaban Jam’iyyar Na Jiha

Posted onMay 11, 2024May 11, 2024

Jam’iyyar APC a gundumar Galadima ta kori Shugaban Jam’iyyar na jiha, Alh. Tukur Danfulani daga Jam’iyyar gaba daya bisa ga wasu dalilai 3 da suka …

IMG 20240219 094633
Canjin Kudi, Labarai

Ta Sake Faruwa! Kudaden Waje Sun Kara Nausawa A kasuwar Canji A Yau Asabar

Posted onMay 11, 2024May 11, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20240511 WA0088
Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Labari Mai Dadi! Kakakin Majalisar Dokoki Zai Aurar Da Mata Marayu Guda 100

Posted onMay 11, 2024May 11, 2024

Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Neja, Abdulmalik Sarkindaji, ya bayyana shirin aurar da wasu marayu mata 100 da suka rasa iyayensu sakamakon harin ‘yan bindiga a …

FB IMG 1715383190602
Labarai

N80.2billion Alleged Fraud:  Court Insists on Yahya Bello’s Appearance for  Arraignment

Posted onMay 11, 2024May 11, 2024

Justice Emeka Nwite of the Federal High Court, Maitama, Abuja on Friday, May 10, insisted on the  physical appearance of the former governor of Kogi …

IMG 20240111 112459
Labarai

Kudaden Waje Sun Kara Tashin Gauron Zabi A kasuwar Canji A Yau Juma’a

Posted onMay 10, 2024May 10, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20240510 WA0084
Labarai

Sarkin Gaya Zai Yi Bikin Naɗin Munzir Yusuf Ali sabon Sarkin Malamai

Posted onMay 10, 2024May 10, 2024

Masarautar Gaya a Jihar Kano ta nada Alhaji Munzir Yusuf Ali a matsayin sabon Sarkin Malaman Gaya. Alfijir labarai ta rawaito an nada shi ne …

FB IMG 1715364788926
Labarai

Nigeria Will Continue To Play A Strategic Role In Africa – Tinubu

Posted onMay 10, 2024May 10, 2024

Nigeria Will Continue To Play A Strategic Role In Africa As He Receives Letters Of Credence From Ambassadors President Bola Tinubu, on Friday in Abuja, …

IMG 20240510 WA0072
Labarai

Iftila’i: Jarumar Fim din Labarina ta yi hatsari tare da mijinta Tijjani Babangida

Posted onMay 10, 2024May 10, 2024

Tsohuwar Jarumar Fim nan mai dogon zango wato “Labarina” Maryam Waziri wacce aka fi sani da Layla a cikin shirin ta yi hatsarin mota tare …

FB IMG 1715334396580
Labarai

Innalillahi wa inna ilaihirraji un! Allah Ya Yiwa Dan Majalisar Wakilan Najeriya Rasuwa

Posted onMay 10, 2024May 10, 2024

Allah ya yi wa ɗan Majalisar Wakilan Nijeriya Hon. Isa Dogonyaro rasuwa yau Juma’a. Marigayin shi ne yake wakiltar mazaɓar Garki da Babura daga jihar …

Screenshot 20240510 113236 Facebook
Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! Fasinjoji 85 Sun Tsallake Rijiya Da Baya A Wani Hatsarin Jirgin Sama 10, Sun Jikkata

Posted onMay 10, 2024May 10, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Wani jirgin sama samfurin 737 dauke da mutane 85 ya tsallake rijiya da baya a filin jiragen sama na Dakar, da …

IMG 20240509 WA0147
Labarai

Yan Sanda Sun Kama Wani Mutum Bisa Zargin Kashe Abokinsa Da Sace Motarsa A Kano

Posted onMay 9, 2024May 9, 2024

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani mutum mai suna Sadiq Zubairu, bisa zargin kisan abokinsa Bello Bukar Adam ma’aikacin kamfanin rarraba hasken wutar …

FB IMG 1715268720230
Labarai, Majalisar Wakilai

Majalisar Wakilai Ta bukaci A dakatar da Sabon Harajin Internet

Posted onMay 9, 2024May 9, 2024

A Yau Alhamis, 9 ga watan Mayu, Majalisar Wakilai ta bayar da umarnin dakatar da Babban Bankin na CBN da gaggawar dakatar da aiwatar da …

IMG 20240221 102737
Canjin Kudi, Labarai

Wata Sabuwa! Yadda Kudaden Waje Suke Kara Tashin Gauron Zabi A kasuwar Canji A Yau Alhamis

Posted onMay 9, 2024May 9, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

Posts pagination

‹ 1 … 99 100 101 102 103 … 318 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab