Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

FB IMG 1706852279199 300x169
EFCC, Labarai

Mun Rufe Asusun Canjin kudade 300 Dake Makare Da Kuɗin Ƙasashen Waje – In Ji Shugaban EFCC.

Posted onApril 24, 2024April 24, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci ta EFFC Ola Olukayode ya ce sun yi nasarar gano wani sabon dandalin canjin kuɗin …

IMG 20240424 WA0018
Aika-Aika, Labarai

Karshen Tuka-Tuki! Matar dake fafutukar taya mutane kashe kan su ta Mutu

Posted onApril 24, 2024April 24, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Matar nan ƴar ƙasar Peru – mai fafutukar taimaka wa mutane wajen kashe kansu, wadda ke tsananin jin jiki a asibiti, …

Screenshot 20240423 220949 LinkedIn
Labarai

MAAUN tasks Bureau of Statistics to introduce diploma program

Posted onApril 24, 2024April 24, 2024

The Kano State Bureau of Statistics (KSBS) has been called upon to introduce Diploma and Certificate courses to enhance statistical literacy of the public. Alfijir …

Screenshot 20240418 143232 Facebook
Ganduje, Labarai

Shugabannin APC 37 Sun Jefa Kuri’ar Goyan Bayansu Ga Shugabancin Ganduje

Posted onApril 24, 2024April 24, 2024

Shugaban jam’iyyar APC 37 sun bayyana Goyon bayansu Ga Shugaban jam’iyyar na ƙasa, Dakta Abdullahi Ganduje, ta hanyar jefa kuri’ar amincewa. Alfijir Labarai ta ruwaito …

IMG 20230923 WA0013
Labarai, Sokoto

Babbar Magana! Gwamnati Ta Sauke Hakimai 15 Bisa Wasu Zarge-Zarge

Posted onApril 23, 2024April 23, 2024

Gwamnatin Jihar Sokoto ta sauke wasu hakimai 15 bisa zargin su da taimakawa rashin tsaro, kwacen filaye da sauran laifuka. Alfijir Labarai ta ruwaito an …

IMG 20230923 WA0013
Labarai, Majalisar Wakilai

Labari Mai Dadi! Majalisar Wakilai Ta Amince Da ‘Yancin Kananan hukumomi Tare Da Mai Da Zabensu Hannun INEC Ta Kasa

Posted onApril 23, 2024April 23, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Gyaran dokar da majalisun suka aiwatar na cikin kudurorin da majalisar wakilai ta amince da su a makon da ya gabata, …

FB IMG 1713891265745
EFCC, Labarai

EFCC ta Kama Hadi Sirika bisa zargin almubazzaranci da sama da Naira Biliyan 8

Posted onApril 23, 2024April 23, 2024

Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, ta kama tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, kan wani bincike …

FB IMG 1712839441312
Dangote, Labarai

Da Dumi-Duminsa Dangote Ya Sake Zabtare Farashin Man Dizal Dana Jiragen Sama

Posted onApril 23, 2024April 23, 2024

Hakan na faruwa ne bayan babban farashinsa ya koma N1,000 makonni biyu da suka Gabata. A wata sanarwa na cewar abokan cinikin dake siyan lita …

Screenshot 2024 02 27 13 29 28 70 b86672daa061159f52c1a3195c773d05 edit 485116325967
Canjin Kudi, Labarai

Labari Mai Dadi! CBN Ya Sake Karya Farashin Dala A Najeriya

Posted onApril 23, 2024April 23, 2024

Babban Bankin Nigeria CBN ya sake sanar da matakin karya farashin dala daga N1,251 zuwa N1,101. Alfijir  Labarai ta rawaito ya bayyana haka ne cikin …

Screenshot 20240423 113109 Facebook
Labarai, Mutuwa

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’unAllah Ya Yiwa Sarkin Damaturu Na Farko Rasuwa  A Saudiya Yana Da Shekaru 82

Posted onApril 23, 2024April 23, 2024

Ya rasu yana da shekaru 82 a duniya, ya bar ’ya’ya da matarsa kamar yadda dan n uwansa Mai Aliyu Usman Biriri ya bayyana wa …

FB IMG 1713862800982
Labarai

An Gayyaci Gwamnan Babban Bankin Najeriya Da Ya Gurfana Gaban Kotun Sauraron Kararrakin Zabe

Posted onApril 23, 2024April 23, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Kotun ta bukaci halartar Gwamnan babban bankin ƙasa CBN domin bayar da ƙarin haske kan yadda babban bankin ya shiga Zaɓen …

Screenshot 20240423 093021 Facebook
Labarai, Ta addanci

Labari Mai Dadi! Wasu Ƙwararrun Masu Haɗa Wa Boko Haram Bam Sun Miƙa Kansu Ga Jami’an  Tsaro

Posted onApril 23, 2024April 23, 2024

Wasu ƙwararrun masu haɗa bama-bamai, IED, na Boko Haram su biyu, Abubakar Mohammed da Bana Modu, sun mika wuya ga dakarun rundunar hadin gwiwa ta …

FB IMG 1713812078271
Labarai, Masarautar Kano

Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero Na Gayyatar Daukacin Al’umma Zuwa Daurin Auren Yayansa

Posted onApril 23, 2024April 23, 2024

Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP yana farin cikin gayyatar daukacin Al’umma zuwa wajen Daurin auren yayansa da za ayi. …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suka Kara Ragargajewa A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onApril 22, 2024April 22, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1709485484086
Labarai, Sokoto

Rundunar Yan sanda Najeriya Sun Kama Wasu Gawurtattun Yan Ta’adda A Sakoto

Posted onApril 22, 2024April 22, 2024

Rundunar ‘yan sandan jihar Sokoto ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da hannu a harin kasuwar kauyen Sokoto da ya yi sanadin mutuwar …

FB IMG 1711996218617
Labarai

HEALTH! NO DEATH RECORDED DUE TO LACK OF LIGHT IN IMAMU WALI- DR NAGODA.

Posted onApril 22, 2024April 22, 2024

The Executive Secretary kano State Hospitals Management Board Dr Mansur Mudi Nagoda have debunked reports claiming that 4 patients died at Imamu Wali maternity hospital …

FB IMG 1713773908968
Kano, Labarai

Kaddara! Mutum 3 Sun Mutu Yayin Ciro Wayar Salula Daga Masai A Kano

Posted onApril 22, 2024April 22, 2024

Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da rasuwar mutane uku a garin ’Yar Gwanda da ke Karamar Hukumar Tsanyawa a jihar a lokacin …

Screenshot 20240415 155804 (1)
Kano, Labarai

Yadda Hukumar Yaki da Cin Hanci Da Rashawa Ta Kano Ta Bankado Sama Da Biliyan 50 Da Gwamnatin Ganduje Ta karkatar

Posted onApril 21, 2024April 21, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Shugaban hukumar korafe-korafen jama’a da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimingado, ya ce hukumar ta …

FB IMG 1713695477148
Kasuwanci, Labarai

Yadda Shugaban CBN Ya Jagoranci Taron Saka Hannun Jarin Kasuwanci Da wasu Jagororin Amurka

Posted onApril 21, 2024April 21, 2024

Gwamnan CBN Cardoso, Tare da Mataimakin Gwamna CBN kan manufofin tattalin arziki, Muhammad Sani Abdullahi Dattijo, Sun jagoranci wani taro da masu zuba hannun jari …

IMG 20240421 WA0042
APC, Labarai

TSAKA MAI WUYA: Sabbin Shugabannin Mazabar Ganduje Sun Sake Bada Sabon Umarnin Ga Dr Abdullahi Ganduje.

Posted onApril 21, 2024April 21, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar APC mai mulki a Kano ya sake daukar sabon salo a daidai lokacin da sabbin shugabannin …

Posts pagination

‹ 1 … 103 104 105 106 107 … 318 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab