Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

IMG 20251125 WA0700(1)
Kano, Labarai

Salisu Abdul, tsohon Ma’aikaci a Babbar Kotun Jihar Kano ya zama sabon Wakilin Galadiman Maitsidau.

Posted onNovember 28, 2025November 28, 2025

A wata takarda me dauke da sa hannun Galadiman Maitsidau,  Muhammad Magaji Galadima ta nuna cewa Galadiman na Maitsidau bisa Sahalewar Mai Girma Hakimin Makoda …

IMG 211353 271125 1764274452729
Labarai, Mutuwa

“Rasuwar Dahiru Bauchi Babban Rashi Ne Ga Duniyar Musulunci” – Shugaban Asibitin Best Choice

Posted onNovember 27, 2025November 27, 2025

Hukumar Gudanarwar Asibitin Ƙwararru Na Best Choice Dake Kano ta bayyana rasuwar fitaccen malamin addini, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, a matsayin babban rashi da ya …

FB IMG 1763928899556
Labarai, Shugaba Tinubu

Ran Maza Ya Ɓaci: Shugaba Tinubu Ya Sanya Dokar-Ta-Baci Kan Tsaro, Ya Kuma Yi Umarnin Sake Daukar Ma’aikata

Posted onNovember 27, 2025November 27, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanar da assasa dokar ta ɓaci akan tabbatar da tsaron Nigeria inda ya sanar da wasu …

FB IMG 1764227707358
Labarai, Mutuwa

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa

Posted onNovember 27, 2025November 27, 2025

Fitacccen malamin addinin Islama a Najeriya, Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi ya rasu a cikin daren da ya gabata, kamar yadda wata majiya  mai tushe ta …

best seller i
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Ana Wata! Sojoji sun yi juyin mulki a Ƙasar Guinea-Bissau

Posted onNovember 26, 2025November 26, 2025

Sojoji a Guinea-Bissau sun yi juyin mulki tare da karɓe ragamar mulkin ƙasar baki ɗaya. Sun kuma sanar da dakatar da zaɓukan ƙasar tare da …

FB IMG 1764165657897
Labarai, Yan Bindiga

Wata Sabuwa: Albarusai Sun Zubo Daga Mota Gaban ABU Zaria An Zargin Na ’Yan Bindiga ne

Posted onNovember 26, 2025November 26, 2025

Lamarin ya bayyana a gaban ƙofar babban shigar ABU Zaria a safiyar Talata, lokacin da alburusai suka zube daga wata motar fasinja da ke wucewa …

FB IMG 1764108482254
Abuja, Labarai

Ministan Birnin Tarayya Ya Dakatar Da Sakataren Ilimi Dallami Hayyo

Posted onNovember 25, 2025November 25, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Hukumar kula da babban birnin tarayya Abuja ta yi watsi da rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta da wasu …

FB IMG 1764093108387
Labarai, Majalisar Dattijai

Majalisar dattawan Najeriya ta ƙaddamar da sabon tsarin yaƙi da ta’addanci a Najeriya

Posted onNovember 25, 2025November 25, 2025

Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya ƙaddamar da sabon tsarin yaƙi da ta’addanci na ƙasa, shirin shekaru biyar da zai gudana daga 2025 …

B9
Kano, Labarai

Ibtila’i: Yan Bindiga Sun Sace Mata 10 A Jihar Kano

Posted onNovember 25, 2025November 25, 2025

Wasu ’yan bindiga sun kai hari a garin ’Yan Cibi da ke Karamar Hukumar Tsanyawa ta jihar Kano, inda ake zargin sun sace mata 10 …

FB IMG 1764069165717
Kotu, Labarai

Sabanin Hankali: Kotu ta kori ƙarar da ICPC ta shigar kan shugaban hukumar KANSIEC ta Kano

Posted onNovember 25, 2025November 25, 2025

Alkalin Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, Mai Shari’a Joyce Abdulmalik, ta kori shari’ar da Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) ta shigar …

FB IMG 1760882418240
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onNovember 24, 2025November 24, 2025

Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1763994971989
Labarai, Tsaro

Ƙasashen Waje Ba Zasu Iya Gyara Matsalar Tsaron Najeriya ba – In Ji Christopher Musa

Posted onNovember 24, 2025November 24, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Tsohon Babban Hafsan Hafsoshin Tsaro (CDS), Christopher Musa, ya bayyana cewa ‘yan Ƙasashen Ƙetare ba za su iya magance kalubalen tsaron …

IMG 20250920 WA0034
Kwankwasiyya, Labarai

“Kuyi Fatali Da Zaben Cikin Gida Da Tsagin Kwankwasiyya Suka yi – In Ji Jam’iyyar NNPP

Posted onNovember 24, 2025November 24, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Babbar kotun jihar Abia da babbar kotun birnin tarayya sun tabbatar da korar Kwankwaso da kungiyarsa Jam’iyyar NNPP ta bukaci Hukumar …

IMG 20251124 WA0446
Atiku Abubakar, Labarai

Da Dumi Duminsa: A Hukumance, Atiku Abubakar Ya Tsundima Jam’iyyar ADC.

Posted onNovember 24, 2025November 24, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya koma jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a hukumance, jam’iyyar hadin gwiwa da ake sa …

IMG 122403 241125 1763983468902
Labarai, Tsaro

An kaddamar da bincike a kan zargin janye sojojin Daga Makarantar ‘Yan Mata ta Maga a Kebbi kafin yan bindiga su kai hari.

Posted onNovember 24, 2025November 24, 2025

Hedikwatar tsaro ta Najeriya ta kaddamar da bincike a kan zargin janye sojojin da aka tura don su yi gadin Makarantar Sakandaren ‘Yan Mata ta …

IMG 20251123 WA0350
Labarai, Tsaro

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Tinubu Ya Umarci a Janye ‘Yan Sanda Daga Gidajen Manya Don Tunkarar Ƙalubalen Tsaro

Posted onNovember 23, 2025November 23, 2025

Daga Aminu Bala Madobi A wani sabon mataki na ƙarfafa tsaro a faɗin ƙasar nan, Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin gaggawa …

B9
Labarai, Maiduguri

Wata Sabuwar! Yan Bindiga Sun Sace Wasu Mata 13 A Jihar Borno

Posted onNovember 23, 2025November 23, 2025

Wani rahoto dake fitowa yanzu-yanzu na nuni da cewa an sace wasu Mata goma sha uku (13) a yayin da suka je girbin gona a …

IMG 143652 231125 1763905029413
Labarai, Tsaro

Mun gano inda aka boye ɗalibai 25 da aka sace a jihar Kebbi — Ina Ji Ministan Tsaro

Posted onNovember 23, 2025November 23, 2025

Ƙaramin Ministan Tsaro, Bello Matawalle, ya tabbatar da cewa jami’an tsaro sun gano maboyar ’yan bindigar da suka sace ɗalibai mata 25 daga makarantar kwana …

IMG 20251123 WA0081
Arewa, Labarai

Dangote da BUA sun bada gudunmawar Biliyan 5, a taron ACF domin ceto yankin Arewa

Posted onNovember 23, 2025November 23, 2025

Kungiyar tuntuba ta Arewa (ACF) ta samu ƙarin goyon baya daga manyan yan kasuwa da hukumomi, inda aka tara gudunmawar biliyoyin Naira domin farfado da …

1003025265
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Muna gabatar muku da manhajar haɗin aure a tsarin Musulunci ta zamani wato Zawaj Africa kyauta

Posted onNovember 22, 2025November 22, 2025

Zawaj Africa manhaja ce da babu irin ta, wajen haɗin aure bisa tsari tsaftatacce kuma tacecce, wanda yan kishin musulunci da al’adun Hausa suka yi …

Posts pagination

‹ 1 … 17 18 19 20 21 … 318 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab