Daga Aisha Salisu Wata mummunar gobara da ta tashi a ranar Asabar ta lalata gidaje huɗu daga cikin biyar na gidajen kwana masu ɗakuna uku …
Daga Aisha Salisu Wata mummunar gobara da ta tashi a ranar Asabar ta lalata gidaje huɗu daga cikin biyar na gidajen kwana masu ɗakuna uku …
A ƙoƙarinsa na inganta hanyoyin zirga-zirga da sauƙaƙa rayuwar al’ummar Karamar Hukumar Rimin Gado, Zababben Shugaban Karamar Hukuma, Hon. Muhammad Sani Salisu Jili, ya kaddamar …
Gwamnatin Jihar Kano ta fitar da umarnin zartarwa da ya haramta wata kungiya da ke aiki da sunan “Independent Hisbah Fisabilillahi”. Wannan umarni da Gwamna …
Kwamishina Ma’aikatar yaɗa labarai da Harkokin Cikin Gida, Kwamrade Ibrahim Abdullahi Waiya ya bukacin ƙungiyar ‘yan jaridar dake amfani da kafar sadarwa ta intanet dasu …
Wannan mataki ya zo ne don tabbatar da kudirin bankin na ƙarfafa sashen noma a Najeriya. Jerinsu Mambobin Kwamitin sun hada daDakta Olusegun Oshin – …
Dakarun Runduna ta 8 na Sojojin Najeriya sun hallaka fitaccen jagoran ’yanbindiga, Kachalla Kallamu, a wani samamen hadin gwiwa da suka kaddamar a karamar hukumar …
Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Yammacin Afirka (ECOWAS) ta ayyana dokar ta-baci a faɗin yankin Yammacin Afirka, sakamakon ƙalubalen tsaro da juyin mulki da ke ƙaruwa …
Daga Aminu Bala Madobi Mai shari’a na babbar kotun tarayya da ke Abuja James Omotosho ƙememe ya ƙi amincewa da buƙatar da jagoran IPOB, Nnamdi …
Matar ɗan Majalisar Wakilai daga jihar Bauchi ta ba da mamaki a yayin da ta raba damin rake ga al’ummar mazabar mijinta a matsayin wani …
Daga Aminu Bala Madobi Jami’an ‘yan sanda a jihar Imo sun bankado wata mummunar aika aikta da ta daɗe ana zargin wasu bata-garin da yi …
Uwargidan Shugaban Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu, ta bayyana hasashen cewa lokaci zai zo da Najeriya za ta rika ba sauran ƙasashe rance, la’akari da yadda …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar Yan Sanda Ta Rage Wa Dan Sanda Girma Saboda Kama Shi Da Rakiyar Babban Mutum. Hukumar ta ɗauki mataki mai …
Shugaban ƙungiyar, Mista Mukaila Ogunbote, ya ce za su shiga zanga-zangar ne domin maƙalewar wasu haƙƙoƙinsu da gwamnati ta gaza biya kamar yadda sakataren kuɗi …
Daga Aminu Bala Madobi Ƙungiyar ECOWAS ta bayyana cewa ba za ta yarda da duk wani yunƙurin tayar da tarzoma ko tada hankalin jama’a a …
Katafariyar makarantar koyar da kiwon lafiya dake birnin Kano wato COGNATE COMMUNITY COLLEGE OF HEALTH SCIENCES & TECHNOLOGY ta shirya daukar sabbin dalibai masu sha’awar …
Mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan tsaro na ƙasa, Nuhu Ribadu, ya karɓi tawagar ‘yan majalisar dokokin Amurka a ofishinsa da ke Abuja. Ziyartar …
Sojoji a Jamhuriyar Benin sun sanar da yin juyin mulki a ranar Lahadi, inda suka tsige Shugaba Patrice Talon. Sojojin sun sanar da Laftanal Kanal …
A safiyar asabar ne gwamnan Jahar Kano, Alh. Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci taron Saukar Al’ qur’ani mai Girma da kuma addu’o i na musamman …
An saki tsohon Shugaban Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci ta Jihar Kano (PCACC), Barrister Muhuyi Magaji Rimin-Gado, daga hannun ‘yan sanda bayan …