Shugaban Kamfanin Man Fetur na Nijeriya NNPCL, Mele Kyari ya ce babu ruwan jami’an kamfanin a shigar da man fetur da dangoginsa marar kyau cikin …
Shugaban Kamfanin Man Fetur na Nijeriya NNPCL, Mele Kyari ya ce babu ruwan jami’an kamfanin a shigar da man fetur da dangoginsa marar kyau cikin …
Wata mummunar gobara ta tashi a wani gidan mai na Mobil da ke kan titin Obafemi Awolowo a Ikeja, babban birnin jihar Legas a safiyar …
Wata sabuwar ƙungiyar ‘yan tawaye, mai suna, Mouvement Patriotique du Niger, MPN, ta ɓulla a yankin arewacin Jamhuriyar Nijar. Alfijir labarai ta ruwaito kungiyar tawayen …
Rundunar tsaro ta farin kaya DSS ta musanta rahotan cewa jami’anta sun kai sumame shelkwatar kungiyar kwadago ta kasa NLC. Alfijir labarai ta ruwaito bayanan …
Ma’aikatar ayyuka na musamman da harkokin gwamnatocin tarayya ta janye takardarta mai dauke da kwanan watan Agusta 1, 2024, wadda ta bayyana yadda ake sayar …
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya roki ƴan Najeriya da su ƙara yin haƙuri da gwamnatinsa, inda ya tabbatar da cewa ƙasar nan na dab da …
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya ce yana da kyau gwamnatin tarayyata ta fahimci cewa shirye-shirye ko ƙudurorin da take ɓullo da su ba …
Manjo Hamza Al-Mustapha, tsohon babban jami’in tsaro na marigayi Janar Sani Abacha, ya yi Allah-wadai da kiraye-kirayen da ake yi na sojoji su karbe iko …
Gwamnatin Najeriya ta ce daga mako mai zuwa ne za a fara aiwatar da umarnin da ta bayar na dakatar da karbar haraji a kan …
Ƙungiyar Matasan Arewa ta yi watsi da kiran da ake yi na sauya wa Cibiyar NCC da aka lalata lokacin zanga-zangar yunwa matsuguni daga Jihar …
Tsohon shugaban ƙasa , Olusegun Obasanjo ya ce wadanda suke cin gajiyar shigo da tataccen mai cikin Nijeriya ne ke kokarin yi wa matatar man …
Dubban masu zanga-zanga a Bangladesh sun wawashewa tare da lalata gidan tsohuwar Firainista Sheikh Hasina a birnin Dhaka. Alfijir Labarai ta rawaito wannan ya biyo …
Gwamnatin jihar kano ta sanar da sassauta dokar hana fita ta awa 24 da ta sanya sakamakon yadda zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa ta rikide …
Gwamnatin Najeriya ta amince cewa kudin tallafin man fetur zai kai Naira Tiriliyan 5.4 a shekarar 2024, duk da ikirarin da aka yi a baya …
Ofishin jakadancin ƙasar Russia a Najeriya ya musanta hannu a cikin amfani da tutar kasar da wasu masu zanga-zanga ke yi. Alfijir labarai ta ruwaito …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar canjin kudi a Kano Dollar zuwa Naira …
Saurayin wata budurwa mai sana’ar awara ya yi mata wanka da tafasasshen mai da take suya da shi a yankin Samarun Zariya da ke Jihar …
Ambaliyar ruwa ta mamaye wasu yankuna uku a karamar hukumar Argungu ta jihar Kebbi, inda ta lalata gidaje sama da 200. Alfijir labarai ta ruwaito …
Bayan shafe makwanni ana zanga-zangar da ta yi sanadiyar rayuka, Firai ministar Bangladesh Sheikh Hasina ta yi murabus tare da barin kasar. An kashe karin …