Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

IMG 20240815 WA0821
Bauchi, Labarai

Bauchi 2027: Sen Shehu Buba ne zabin mu na gwamna – Kungiya

Posted onAugust 16, 2024August 16, 2024

An bayyana shugaban kwamitin majalisar dattawan Najeriya kan harkokin tsaro a yanzu, Sanata Shehu Buba a matsayin wanda ya dace ya gudanar da mulkin jihar …

IMG 20240816 WA0327
Kasashen Waje, Labarai

Wata Sabuwa! Ba Wanda Ya Isa Ya hana mu ramuwar gayya – In Ji Hukumomin Iran

Posted onAugust 16, 2024August 16, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Shugaban Amurka Joe Biden ya shaidawa manema labarai cewa ya yi imanin tsagaita bude wuta na Gaza zai iya isa ya …

IMG 20240805 WA0057
Labarai

Ibtila’i! Ambaliyar Ruwa Ta Shafi Mutum 227,494 A Nijeriya – In Ji NEMA

Posted onAugust 16, 2024August 16, 2024

Wata kididdigar masana kan asarar da ambaliyar ruwan ta haifar, Hukumar NEMA ta ce gidaje 32,837 da kadada 16,488 na gonaki da amfanin gona ne …

FB IMG 1723765730373
DSS, Labarai

DSS Sun Kama Mataimakin Karamin Ministan Tsaron Najeriya Kan Zargin Ta’addanci

Posted onAugust 16, 2024August 16, 2024

Ana  zarginsa da hannu wajen taimakawa ta’addanci da sauran laifuka a yankin arewacin Najeriya. Alfijir labarai ta ruwaito Bashir Hadeija, na hannun daman karamin ministan …

Screenshot 20240816 002350 Facebook
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Kotu a Faransa ta kwace jiragen fadar shugaban kasar Nijeriya guda 3

Posted onAugust 16, 2024August 16, 2024

Wata kotu a kasar Faransa ta bada umarnin kwace jiragen fadar shugaban kasa guda 3. Financial Times ta wallaf cewa jiragen da kotun ta bada …

FB IMG 1723737966402
EFCC, Labarai

Wata Sabuwar! EFCC Ta Tsare Shugaban Hukumar Alhazai ta Kasa Tare Da Sakataren Hukumar

Posted onAugust 15, 2024August 15, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Hukumar EFCC ta tsare shugaban hukumar Hajji ta Kasa, Malam Jalal Arabi da sakataren hukumar  Abdullahi Kontagora sakamakon zarginsu da almundahana …

B7
Labarai, Zaɓe

Hukumar zabe ta Kano ta kayyade kudin fom ga masu neman kujerar shugabancin kananan hukumomi

Posted onAugust 15, 2024August 15, 2024

Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano ta kayyade Naira Miliyan goma kudin fom ga masu neman kujerar shugabancin kananan hukumomi. Alfijir labarai ta …

FB IMG 1723726596754
Labarai, Shugaba Tinubu

Shugaba Tinubu Zai Naɗa Ganduje Jakadan Najeriya

Posted onAugust 15, 2024August 15, 2024

Shugaba Bola Tinubu ya bayar da shawarar a nada Abdullahi Ganduje, shugaban jam’iyyar APC mai mulki na kasa a matsayin jakada a wata kasa ta …

IMG 20240219 094633
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke Ciki A kasuwar Canji A Yau Alhamis

Posted onAugust 15, 2024August 15, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1703222676383
Labarai

Katobara! Yadda Wasu Ƴan Uwa Suka Binne Ƙaramin Ƙanin Su Dan Shekara 16 Da Ransa A Zariya

Posted onAugust 15, 2024August 15, 2024

Wani lamari mai ban al’ajabi da tayar da hankali, wani rahoto ya nuna yadda wasu ƴan uwa biyu suka binne ƙaramin Ƙanin su mai shekara …

Screenshot 20240814 102536 InShot
EFCC, Labarai

Zargin Karkatar Da Shinkafa: EFCC Zata Fara Bincike Kan Shugaban ma’aikatan Fadar Gwamnatin Kano Sagagi

Posted onAugust 14, 2024August 14, 2024

Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta tabbatar da karbar korafin da wata Kungiya ta kai mata …

FB IMG 1723625489397
Labarai, Nijeriya

Abubunwan Da Aka Tattauna Tsakanin Tinubu Buhari Jonathan Da Gwamnoni A Najeriya

Posted onAugust 14, 2024August 14, 2024

Majalisar magabata ta Ƙasa a Najeriya ta jaddada amincewarta da salon shugabancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ‘yan kwanaki bayan zanga-zangar ƙin jinin gwamnati da aka …

FB IMG 1722187869789
Dangote, Labarai

Kamfanonin Mai Na Dangote Ya Magantu Akan Maganar Farashin A Najeriya

Posted onAugust 14, 2024August 14, 2024

Wata sanarwar ta yi kira ga ‘yan ƙasar su yi watsi da rahoton da ya ambato ƙungiyar dillalan man fetur ta Nijeriya (IPMAN) tana cewa …

IMG 20240813 WA0466
Labarai, Yan Bindiga

‘Yan Ta’adda Sun Kashe Wani Sabon Ango, Kyaftin din Soja Da Yaransa Uku a Sokoto

Posted onAugust 13, 2024August 13, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Dan majalisar dokokin jihar Sokoto mai wakiltar mazabar Gudu, Yahaya Gudu, ya tabbatar wa manema labarai faruwar lamarin. Alfijir ta rawaito …

FB IMG 1722615628158
IPMAN, Labarai

Da Yuwawar Sayar Da Fetur Akan Naira 600 Ga Kowacce Lita – In Ji IPMAN

Posted onAugust 13, 2024August 13, 2024

Daga Aminu Bala Madobi ‘Yan kasuwar man fetur masu zaman kansu a Najeriya sun bayyana cewa matatar man Dangote da ke tafe za ta ba …

IMG 20240813 WA0271
Ilimi, Labarai

Jami’ar Franco-British International University Ta Shirya Soma Aiki A Cikin Watan Oktoba – In Ji Shugaban Jami’ar

Posted onAugust 13, 2024August 13, 2024

Jami’ar Franco-British International University a Kaduna, jami’a ce irinta ta farko a Nijeriya da take da salon koyarwa na Birtaniya da Faransa, ta shirya soma …

FB IMG 1715254046724
Kano, Labarai

Da Dumi-Duminsa! Gwamnatin Kano Ta Dage Dokar Hana Fita

Posted onAugust 12, 2024August 12, 2024

Gwamnatin jihar kano ta sanar da dage dokar hana fita da ta sanya sakamakon yadda zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa ta rikide zuwa tashin hankali. …

FB IMG 1723451524620
Kano, Labarai

Sama Da Biliyan 50 Da Aka Sace A Asusun Gwamnatin jihar Kano Aka Boye A Dubai Da London – In Ji Muhuyi

Posted onAugust 12, 2024August 12, 2024

An gano kaddarorin da ke da alaƙa da wannan satar a Dubai, London, da Abuja, ciki har da otal-otal.” Alfijir labarai ta ruwaito shugaban hukumar …

FB IMG 1723454001427
Labarai, Shugaba Tinubu

CNPP Ta bukaci Tinubu Ya Dakatar Da Mele Kyari Ba Tare Da wani Bata Lokaci Ba 

Posted onAugust 12, 2024August 12, 2024

Ƙungiyar CNPP ta Buƙaci A dakatar da Mele Kyari, Manajan Darakta na Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPCL). Alfijir labarai ta ruwaito cikin wata sanarwa …

FB IMG 1722431998328
Labarai, Majalisar Dattijai

Cikakkun Bayanai Kan Kudirin Samar Da Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta Mai Alhakin Gudanar da Zaɓen Ƙananan Hukumomi A Najeriya

Posted onAugust 12, 2024August 12, 2024

An fitar da cikakkun bayanai kan sabon kudiri da aka gabatar a majalisar dattawa a da nufin samar da hukumar zabe mai zaman kanta da …

Posts pagination

‹ 1 … 76 77 78 79 80 … 318 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab