Muna janyo hankalin al’ummar wannan Jiha da suyi watsi da wannan farfaganda ta rinton aiki da jami’an gwamnatin Nnpp suka fitar akan samar da wannan …
Muna janyo hankalin al’ummar wannan Jiha da suyi watsi da wannan farfaganda ta rinton aiki da jami’an gwamnatin Nnpp suka fitar akan samar da wannan …
Sabon Kwamishinan Ƴan sandan jihar Kano, Salman Garba ya musanta zargin cewa shi ɗan uwa ne na jini ga Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero. …
Wasu Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Mahaifiyar Shahararren mwakin nan Dauda Kahutu Rarara. Rahotanni na nuni da cewa Yan bindiga sun yi garkuwa da …
Allah ya yiwa SA’IN Katsina Alhaji Ahmadu na Funtua rasuwa yau talata 25/6/2024 bayan gajeriyar jinya Marigayi Alhaji Ahmadu na Funtua Sa’in Katsina yayana ga …
Saudiyya na son fara shigar da naman shanu da waken suya ƙasarta daga Nijeriya Alfijir labarai ta ruwaito Minista Mohammed ya shaida wa manema labarai …
Shahararren asibitin nan na da ya jima yana kula da lafiyar al’umma mai suna Best Choice Specialist Hospital ya nanata kudurinsa na samar da ingantaccen …
BEST CHOICE SPECIALIST HOSPITAL, a renowned healthcare facility, has reiterated its commitment to providing effective service delivery, a conducive atmosphere, and hospitality to save lives. …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Babbar kotun jihar Sokoto ta dakatar da tube rawanin Hakimai guda 2 wanda hakan ke da alaka da kudurin dokar masarautu ta jihar. Alfijir labarai …
AssuresThe Chairman of the Independent Corrupt Practices and Other Related Offences Commission (ICPC), Dr. Musa Adamu Aliyu, SAN has assured Nigerians that the ICPC and …
Rundunar Sojin Najeriya ta aike da dakaru 177 zuwa ƙasar Guinea Bissau don taimakawa wajen maido da zaman lafiya da kwanciyar hankali a ƙasar da …
Wayewar garin wannan rana ta alhamis an tashi da ganin tuta a saman gidan sarki na Nasarawa Inda mai martaba Sarkin Kano na 15 Alhaji …
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta sake dage sauraren karar da ke neman a tsige Dr. Abdullahi Ganduje a matsayin shugaban jam’iyyar APC …
Daga Aminu Bala Madobi Dan majalisar tarayya daga Kano mai wakiltar Sumaila -Takai ya yi barazanar gurfanar da jaridar Legit kan abin da ta wallafa …
Dubun Wani Dan Garkuwa Da Mutane Ta Cika Bayan Da Matar Da Yayi Garkuwa Da ita Sun Shiga Mota Daya Alfijir labarai ta rawaito lamarin …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
An gabatar da kudirin dokar yin gyara ga sashe na 76, kashi na biyu na dokar ƙananan hukumomin jihar Sokoto a gaban majalisar dokokin jihar …
Atiku ya jaddada muhimmancin da sarakunan gargajiya suke da shi a tsakanin al’umma. Alfijir labarai ta ruwaito tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubaka, ya buƙaci …
Mayakan Boko Haram sun yi awon gaba Mai Shari’a Mshelia tare da matarsa da direbansa da kuma dogarinsa a Jihar Borno Alfijir mayakan Boko Haram …