Daga Aminu Bala Madobi Hukumar kula da harkokin Shari’a ta Jihar Kano (JSC) ta dakatar da alkalan Kotun Majistare uku saboda samun su da laifi …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar kula da harkokin Shari’a ta Jihar Kano (JSC) ta dakatar da alkalan Kotun Majistare uku saboda samun su da laifi …
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Sa’ad Abubakar III, ya jaddada cewa matsalar rashin tsaro da ta dade a yankin Arewa ya zama dole a yi nazari …
Tawagar Zone A na Operation Whirlwind Task Force, na Hukumar kwastam ta Najeriya, sun yi nasarar kwace fiye da lita 26,792 na Premium Motor Spirit …
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya bukaci gwamnatin jihar Sokoto da ta bawa mai Alfarma Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III kariya, da mutunci. Ya jaddada …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Shugaban jam’iyyarAPC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje,ya sanar da rasuwar surukarsa, Hajiya Asiya Muhammad Gauyama. Hajiya Asiya Muhammad Gauyama, mahaifiyar Farfesa Hafsatu Abdullahi Umar …
Gwaman jihar Sokoto Ahmed Aliyu Sokoto ya bayyana kaduwa akan rasuwar daya daga cikin mashahurran malaman addinin Musulunci a jihar Sokoto, Sheikh Mode Abubakar. Alfijir …
Sakamakon wani sako da yake ta yawo a kafafen yada labarai na zamani bisa nadin wani mutum wai shi Amir Umar El Ali a matsayin …
Gwamna Ahmed na Sokoto ya samu amincewar majalisar zartaswar jihar domin mika wani kudiri ga majalisar dokokin jihar da ke neman yin gyara ga dokar …
Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu Sokoto, ya bada tallafin tsagwaron kudi sama da Naira miliyan 100 ga masu sayar da babura da suka yi gobara …
Daga Aminu Bala Madobi Kungiyar malaman jami’o’in Najeriya ASUU reshen jami’ar Bayero Dake Kano, ta yi watsi da nadin da aka yiwa Dakta Nasiru Gawuna …
Babban Sakataren Yaɗa Labarai na Gwamna Abba Kabir Yusuf Sanusi Bature ya bayyana cewa Aminu Ado Bayero bai taba zama Sarkin Kano ba. Alfijir labarai …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Gwamnan jihar Ribas, Sir Siminalayi Fubara, ya tsige Chidi Awuse a matsayin shugaban majalisar sarakunan jihar Ribas. Alfijir labarai ta ruwaito Awuse, wanda ke da …
Daga Aminu Bala Madobi Bayan zagayen kuturunka nawa a wasu kasuwanni dake sassan Najeriya da wakilin Alfijir labarai yayi, kididdigar ta nuna cewa buhun masara …
Daga Aminu Bala Madobi Babban jagora mai kula da dakin Allah Ka’abah ya rasu, Dr. Saleh bin Zain Al-Abidin Al-Shaibi Ya rasu yana da Shekaru …
Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Kano, Usaini Gumel ya ce ba za su bi umarnin Gwamna Abba Kabir Yusuf kan batun fitar da Sarki Aminu Ado …
Rahotanni sun bayyana cewa an tsinci gawar wani dan jarida na kamfanin sadarwa na Atar Communication, mamallakan gidan talabijin na Liberty TV/Radio a ranar Laraba …
Gungun wasu matasa sun hana yin sallar Juma’a yau a masallacin unguwar Ja’en Maƙera, bayan da aka yi zargin matasan sun kashe wani matashi cikin …