Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

Screenshot 20240704 103002 Facebook
Labarai

BREAKING! Magistrate Dandago to Sadiya Haruna: ‘You are a liar, I never slept in your house’

Posted onJuly 4, 2024July 4, 2024

A retired chief magistrate in Kano, Muntari Dandago, has denied claims by a popular aphrodisiac vendor and actress, Sadiya Haruna, that he regularly visited her …

Screenshot 20240704 100627 WhatsAppBusiness
Labarai

Sarkin Kano Aminu Na Gayyatar Al’ummar Musulmi Zuwa Taron Zikiri Da Yiwa Kasa Addu’a Na Shekara

Posted onJuly 4, 2024July 4, 2024

A madadin Lisanul Faidha Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi (R.A) Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero na gayyatar Yan uwa Musulmi Musamman Yan …

FB IMG 1720071046360
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Amince Da  Fitar Da Naira N97m, Domin  Biyan Diyyar Gidajen Da  Za’a Gina Ofishin Yan Sanda A Dorayi

Posted onJuly 4, 2024July 4, 2024

Gwamnatin Jihar Kano ta  Amince Da fitar Da kudin fiye Da Naira Miliyan Casa’in da bakwai domin  biyan Wadanda Suka Mallaki Gidaje a  wurin da  …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke Ciki A kasuwar Canji A Yau Laraba

Posted onJuly 3, 2024July 3, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1718834967191
Kotu, Labarai

An Gurfanar Da ’Yan Sanda Kan Fashin N322m A Kano

Posted onJuly 3, 2024July 3, 2024

An gurfanar da wasu ’yan sanda uku kan zargin fashi da makami na Naira miliyan 322 a Jihar Kano. Alfijir labarai ta ruwaito Gwamnatin jihar …

FB IMG 1720009838906
Labarai, Police

Biyo Bayan Zaluntar Wani N3m, Rundunar yan Sandan Nijeriya Ta Tube Kakin Jami’an Ta 5

Posted onJuly 3, 2024July 3, 2024

Rundunar ’Yan sandan Najeriya ta tube wa wasu jami’an ta biyar kaki sakamakon zargin su da karbar cin hancin kudi kimanin Naira milyan uku Alfijir …

FB IMG 1720008058186
Labarai, Nijeriya

An Buƙaci Gwamnatin Najeriya Da Ta Koma Kan Tsarinsu Sardauna

Posted onJuly 3, 2024July 3, 2024

An buƙaci Gwamnatin Tarayya ta sake duba tsarin Mulkin Alhaji Abubakar Tafawa Balewa, da Dr. Nnamdi Azikiwe, da Cif Obafemi Awolowo, da Sir Ahmadu Bello …

FB IMG 1720005049471
Faransa, Labarai

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji un! Allah Ya Yiwa Alh Kabiru Ma’aikacin Radio Faransa Rasuwa

Posted onJuly 3, 2024July 3, 2024

Allah Ya Yi Wa Wakilin Gidan Rediyon Faransa rasuwa a jiya Talata. Alhaji Kabir Yusuf ya  Rasu ne a daren Talata, Kwana biyar bayan dawowarsa …

FB IMG 1719996889715
Dangote, Labarai

Dogaron Shigo Da Kaya Tamkar Shigo Da Talauci Ne, Da Fitar Da Ayyukan Yi – In Ji Dangote

Posted onJuly 3, 2024July 3, 2024

Aliko Dangote ya bayyana damuwarsa kan matakin da babban bankin Najeriya ya dauka na kara kudin ruwa zuwa kusan kashi 30 cikin dari. Alfijir labarai …

FB IMG 1719960146800
Labarai, Shugaba Tinubu

Shugaba Tinubu Ya Sake Nada Sabbin Mukamai Mutum Goma

Posted onJuly 2, 2024July 2, 2024

Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin wasu ‘yan Najeriya a hukumar kula da gidaje ta ta Nigeria wato Family Homes Funds Limited (FHFL). Alfijir …

FB IMG 1719098884596
Labarai, Sokoto

Wata Sabuwa! Kundin Tsarin Mulkin Najeriya Bai Ba wa Sarkin Musulmi Ikon Nada Hakimai Ba – In ji Gwamnatin Sokoto

Posted onJuly 2, 2024July 2, 2024

Gwamnatin jihar Sokoto ta ce a kundin tsarin mulkin Najeriya, Mai Alfarma Sarkin Musulmai bashi da ikon nada kowa a kowanne irin mukami. Alfijir labarai …

Screenshot 20240702 173444 Chrome
Labarai, Mutuwa

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji un! Matar Mataimakin Gwamnan Neja Ta Rasu

Posted onJuly 2, 2024July 2, 2024

Allah Ya yi wa Hajiya Zainab, matar Mataimakin Gwamnan Jihar Neja, Yakubu Garba rasuwa. Hajiya Zainab ta rasu ne a asibiti  bayan gajeruwar rashin lafiya …

FB IMG 1716293743595
Labarai, Majalisar Kano

Yadda Ta Kasance A Zaman Da Aka Yi  A  kotu Yau Talata Jan Masarautar Kano

Posted onJuly 2, 2024July 2, 2024

Babbar kotun jihar Kano, ta dage ci gaba da zamanta har zuwa ranar 4 ga watan Yuli, domin ci gaba da sauraren kararar da aka …

Screenshot 20240702 160937 Chrome
Ilimi, Labarai

Hukumar UBEC ta fara aiwatar da shirin inganta ilimin bai daya ga makarantu 111

Posted onJuly 2, 2024July 2, 2024

Gwamnatin tarayya ta fara aiwatar da shirin inganta karatun bai daya a fadin makarantu 111 na kasar nan. Alfijir labarai ta ruwaito shugaban hukumar kula …

Screenshot 20240702 141250 Facebook
Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! Wani Gini Mai Hawa Huɗu Ya Rugurguje A Abuja

Posted onJuly 2, 2024July 2, 2024

Wani gini mai hawa hudu ya ruguje a Unguwar Garki da ke Abuja, inda wasu suka makale a cikin ɓaraguzai. Alfijir labarai ta ruwaito shaidun …

FB IMG 1718099197879
Labarai, Ta addanci

Ibtila’i! Ƴan Bindiga Sun Kashe Malamin Jami’ar FUDMA, Sun Tafi Da ‘Ya’yansa

Posted onJuly 2, 2024July 2, 2024

Wasu ‘yan bindiga sun kai hari gidan wani malami a jami’ar tarayya ta Dutsinma (FUDMA) da ke jihar Katsina mai suna Dakta Tiri Gyan David, …

FB IMG 1719861584612
Labarai, Maiduguri

Tinubu Ya Aika Da Tawaga Ta Musamman Domin Jajanta Wa Waɗanda Hárin Da Aka Kai A Garin Gwoza

Posted onJuly 1, 2024July 1, 2024

Tawagar, ƙarkashin jagorancin Mataimakin Shugaban Ƙasa Sanata Kashim Shettima ta miƙa saƙon ta’aziyyar shugaban ƙasar ga gwamnatin jihar Borno da al’ummar Gwoza, har ma Mataimakin …

Screenshot 20240701 193732 Chrome
Hadari, Labarai

Ibtila’i: wani Mummunan Hatsarin Mota Yay Ajalin Mutane 25 A Jihar Kano

Posted onJuly 1, 2024July 1, 2024

Mutane 25 sun rasu yayin da 53 suka jikkata a wani hatsarin mota da ya faru a Gadar sama ta Dangwauro a titin Kano zuwa …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke Ciki A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onJuly 1, 2024July 1, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20240701 WA0178
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Kungiyar Masu Daukar Hoto Ta Jihar Kano Ta Zabi Sabbin Shugabaninta

Posted onJuly 1, 2024July 1, 2024

Hadaddiyar Kungiyar masu sana ar daukar hoto ta jihar kano ta gudanar da taro a jiya 30/6/2024 a harabar garden dake karkashin Gawar Dangi. Taron …

Posts pagination

‹ 1 … 87 88 89 90 91 … 318 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab