Gwamnatin kasar China ta yi gargadi ga Amurka kan duk wani yunkuri na tsoma baki cikin harkokin cikin gida na Najeriya, bayan barazanar da Shugaban …
Gwamnatin kasar China ta yi gargadi ga Amurka kan duk wani yunkuri na tsoma baki cikin harkokin cikin gida na Najeriya, bayan barazanar da Shugaban …
Daga Aminu Bala Shugaban ƙasar Nijar, Janar Muhammad Tchiani, ya bayyana cewa “Babu wani makamin daya isa ya gitta ta sararin samaniyar mu ba tare …
Daga Aminu Bala Madobi Rahotonni sunce tun bayan da aka ja zare tsakanin Hukumomin Amurka da Nigeria Sakamakon zargin farwa Kiristoci, Gwamnatin Amurka tace akwai …
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ba za ta yi watsi da matasan da suka tuba daga harkar daba ba, domin tana ganin akwai baiwar da …
Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya bayar da tallafin karatu na sama da naira miliyan 30 ga wasu dalibai 20 ƴan jihar Kano …
Hukumar Kula da ‘yan gudun hijira ta Duniya (IOM) ta sanar cewa mutum 1,205 ne suka rasa matsugunansu daga biranen Bara da Umm Ruwaba a …
Allah ya yiwa jarumi Malam Nata’ala, wanda aka fi sani da Mato Na Mato a cikin shirin Dadin Kowa. Rahotanni sun tabbatar da cewa Malam …
Gwamn Abba Kabir Yusuf ya amince da kashe Naira miliyan 164 domin cigaba da inganta aikin Asibitin yara na Asiya Bayero da ke cikin birnin …
Gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa nan da wasu kwanaki Shugaba Tinubu zai gana da takwaransa na Amurka, Donald Trump, domin tattaunawa kan zargin kisan Kiristoci …
Shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya bayyana rashin jin daɗinsa da damuwa kan matakin da gwamnatin Najeriya ta ɗauka na haramta shigowa da wasu kayayyakin …
Sabbin hare-haren da ake zargin ‘yan bindiga ne suka kai a kan iyakokin Kananan Hukumomin Shanono da Tsanyawa na Jihar Kano sun yi sanadiyyar mutuwar …
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta tsige dan majalisa Abubakar Gummi, wanda ke wakiltar mazabar Gummi/Bukkuyum ta jihar Zamfara, saboda sauya sheka daga jam’iyyar …
Shugaban ƙasar Amurka, Donald Trump, ya yi barazanar cewar, ƙasarsa na iya ɗaukar matakin soja a Najeriya idan gwamnatin ƙasar ta ci gaba da barin …
Ana zargin ‘yan bindiga sun yi garkuwa da Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi, Hon. Samaila Bagudo. Rundunar ’Yan sanda ta tabbatar da cewa an …
Allah ya yiwa daya daga cikin manyan hakiman Kano mai girma (DURBIN KANO) Alh Lawal Hassan Koguna rasuwa Ya rasu ne a ranar juma’a da …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Gwamnatin Kano tana mutunta ‘yancin ‘yan jarida bisa doka da tsarin mulkin ƙasa. Hakan na kunshe ne cikin wata tattaunawa da manema labarai, wanda Kwamishinan …
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bada umarnin a cire sunan Maryam Sanda — wadda aka yanke wa hukuncin kisa a shekara ta 2020 bisa …