Alfijir Alfijir ta rawaito, hukumar shirya jarabawar Afirka ta Yamma ta sanar da fitar da sakamakon da aka soke a baya na jarrabawar kammala sakandare …
Alfijir Alfijir ta rawaito, kungiyar Unique Child Education and Women Empowerment Association (UCEAWEA) ta kai tallafin kayan karatu da na rubutu ga wata makarantr islamiyya …
Alfijir A ranar Litinin ne aka gurfanar da shi a gaban kotu bisa zargin bata sunan gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje. Alkalin kotun jihar …
Alfijir Alfijir Yadda farashin Siye da Siyarwa yadda take kasance a kasuwar shinku yanzu haka. 1. Dollar zuwa Naira Siya = 563 / Siyarwa = …
Alfijir Alfijir Alfijir ta rawaito wani matashi Muhd Dahiru Mai Hula yayi kira ga matasa da su shiga duk wani abu da zai daukaka da …
Alfijir Alfijir ta rawaito Mahaifin Marigayiya Haneefah yayi godiya ga Allah bayan Sanya Sunan Haneefa a babban titin Jami’ar Maryam Abacha American University of Nigeria …
Alfijir Kakaki hukumar shirya jarrabawar shiga Jami’a, Dokta Fabian Benjamin, yanzu haka ya na fuskantar shari’a a wata Babbar Kotun tarayya da ke da ke …
Alfijir Alfijir Alfijir ta rawaito kamfanin Huawei a ranar Lahadi ya ce ya fara shari’ar sasantawa a kan kasar Sweden a karkashin rukunin bankin duniya …
Alfijir Alfijir Shugaban Jami ar Prof Sagiru Adamu Abbas ya Saka ranar Kaddamar da shahararren littafin nan mai suna Kamus wanda Professor Poul Newman da …
Alfijir Alfijir Jaridar Alfijir ta rawaito, hukumar shirya jarabawar ta kasa ta sanar da fara rijistar jarrabawar gama-gari ta kasa ta 2022, domin shiga karamar …
Binciken ya nuna Iskar gas da ake fitarwa daga murhu na gida ba wai kawai hadari ne ga lafiyar jama’a ba har ma yana da …
Dr Zahra u da iyalansa suna cikin fargaba damuwa da rashin sanin halin da dansu Abdurrahman yake ciki. Jaridar Aminiya ta rawaito cewa Abdurrahman ya …
Matan Najeriya an sanya su a matsayin wadanda suka fi yawan amfani da man shafawa a Afirka Bayanai daga wani bincike da kafar yada labarai …
Wata mata mai suna Rabi a birnin Kano ta fara girbar abinda ta Shuka sakamakon hukuncin da alƙalin Kotun Shari’ar Musulunci ya yanke mata BBC …
Best Seller Channel ta rawaito wasu ganau na Kira ga hukumar kashe gobara ta jihar Lagos da su gaggawar kawo dauki sabida yadda ibtala in …
‘Yan sanda sun kama shi ne bayan wata hira da aka yi da shi kai tsaye a gidan talabijin na Trust TV da ke Utako, …
Hukumar kula da saraarin Sammani ta rawaito wani jirgi Mai saukar Ungulu yayi Hadari a Bauchi a ranar Laraba, inda ya raunata mutane shida, kamar …
Yadda Wasu Mutane suka fara Daukan doka a hannunsu kan Masu Yiwa Yara Fyade kenan Ga video din nan don ganewa ido
Mai shari’a Abiola Soladoye na kotun laifuka na musamman a jihar Lagos, Ikeja, ya yanke wanda ake zargin mai suna Sunday Oyedele hukuncin daurin rai …