Gwamnan Jihar Kano, ya bayyana cewa ana kan hanyar yanke shawarar cire wasu mambobin majalisar zartarwa da aka tantance kwazonsu a ƙarƙashin abin da aka …
Tag: Abba Gida Gida
Gwamna Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana haka yayin da yake kaddamar da tsarin tattara kudaden haraji da aiwatar da asusun bai daya ajihar Kano …
Gwamna Kano ya musanta labarin zargin da Dan Bello ya yi na kwangilar da aka ce an bayar a kwanan nan domin samar da magunguna …
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya roƙi a yi bincike kan zargin rage kuɗaɗen giratuti na tsofaffin ma’aikata ƙarƙashin gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje. Alfijir …
Daga Abdu Ado K/Naisa Zamu dauki mataki tare da saka kafar wando tsala don maganin masu irin wannan dabi’a Alfijir labarai ta ruwaito a wata …
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya ce bai damu da yiwuwar wani gwamna ya zo ya cire shi daga sarautar ba. Alfijir labarai …
The Inspector-General of Police congratulated all the promoted officers and encouraged them to redouble their efforts in service to our great nation The Inspector-General of …
A chieftain of the Kano state chapter of the All Progressives Congress (APC), Alhaji Musa Ilyasu Kwankwaso has claimed that the state’s governor, Abba Kabir …
Governor Abba Kabir Yusuf has rejoiced with African richest Man and President Dangote Conglomerate, Alh. Aliko Dangote on the occasion of his 67th anniversary. Governor …
Kano State Governor Alhaji Abba Kabir Yusuf, has extended his warm felicitations to the Muslim Ummah and for the successful completion of the Ramadan fasting, …
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya sake nada amb Yusuf imam ogan ɓoye a matsayin Mai bashi shawara akan harkokin matasan da wasanni tare da …
Lokacin nuna mun zaɓi ‘Muslim-Muslim Tiket’ ya yi Fitaccen malami Sheikh Kabiru Gombe ya yi kira ga shugaban Kasa Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima, …
Al’umma a jihar Kano na ci gaba da ce-ce-ku-ce kan rahoton da ke nuna fitacciyar ƴar Tiktok ɗin nan, Murja Ibrahim Kunya – da a …
A wata sanarwa da ta fito daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kano, ya nuna yadda jam’iyyar ta aika saƙo ga rundunar ‘yan …
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya alƙawarta tallafa wa tsare-tsaren manunfofin taimaka wa al’umma da ci gabansu, don magance matsalolin tattalin arziki a …
Wata kungiya mai suna “Yan Dangwalen Jihar Kano” ta rubutawa majalisar dokokin jihar Kano takardar neman rusa dokar kafa karin masarautu hudu da suka hadar …
Hakan na zuwa ne dai a daidai lokacin da daliban jami’ar ke ci gaba da kokawa da karin kudin da jami’ar ta yi. Alfijir Labarai …
Lauyan nan mai fafutukar ƴancin ɗan adam, Femi Falana, ya shaidawa Babbar Kotun Tarayya a Kano cewa rigar kariyar da ke jikin tsohon gwamnan Kano, …
Wani matashi ya gurfana a gaban kotun shari’ar musulinci dake zaman ta a unguwar Kwana huɗu Kano, bisa tuhumar sa da cin zarafi da tayar …
Gwamnatin Kano zata sake gina ginin da ta rushe a shataletalen kofar gidan gwamnatin jihar Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusuf …