Gwamnatin Jihar Kano ta amince za ta biya N71,000 a matsayin albashi mafi karanci ga ma’aikatan jihar. Alfijir labarai ta rawaito Gwamna Abba Kabir ne …
Tag: Albashi
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da kwarya kwaryar kasafin kudi na Naira Biliyan 99 domin baiwa gwamnatin jihar damar aiwatar da mafi karancin albashi …
Kwamatin Majalisar Dattawan Najeriya da ke nazari kan dokar zaɓe ya bayar da shawarar rage albashin ‘yanmajalisa da kuma masu muƙaman gwamnati. Alfijir Labarai ta …
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir-Yusuf ya gabatar da karin kasafin kudi naira biliyan 99.2 na shekarar 2024 ga majalisar dokokin jihar domin amincewa. Alfijir Labarai …
Gwamnatin jihar Adamawa ta fara biyan mafi karancin albashi na Naira dubu 70 ga ma’aikatanta. Alfijir Labarai ta rawaito rahotanni sun tabbatar da cewa ma’aikata …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan jihar Kano Alh. Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da kwamitin ba da shawara kan sabon albashin ma’aikata na kasa, sa’o’i …
Shugaba Bola Tinubu na shirin bayyana sabon mafi karancin albashin ma’aikatan Najeriya nan da mako mai zuwa, kamar yadda Comrade Festus Osifo, shugaban kungiyar ‘yan …
NLC da TUC sun sanar da cewa za su tsagaita da zanga-zanga domin su ba gwamnati damar cika alkawuran da ta daukar wa ’yan Najeriya. …
Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar Kula da Harakokin Haraji, Allocation da Fiscal Commission (RMAFC) ta musanta rahotannin kafafen yada labarai na cewa ta amince da …
Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban hukumar raba daidai da tarawa gwamnatin tarayya haraji (RMAFC) Dakta Muhd Bello Shehu, ya tabbatar da bankado wasu ma’aikatan hukumar …