Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Kebbi ta baiwa kwamitin Hisbah na jiha tallafin naira miliyan 100 da aka kafa shekaru 20 da suka gabata domin …
Tag: Electronic devices
Alfijr ta rawaito wani mutum a jihar Adamawa, Ibrahim Muhammadu, ya shiga hannun jami’an ‘yan sanda bisa zarginsa da kona wata sabuwar amarya da mijinta …
Alfijr ta rawaito, kimanin masu karya doka 15,568 ne suka keta dokar zama, da dokokin aiki da ka’idojin tsaron iyakoki a yankuna daban-daban na masarautar …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Asabar 1. Dollar zuwa Naira Siya = 704 …
Alfijr Ta rawaito Jami’an ’yan sanda sun gano wata hodar Iblis da ta kai fam miliyan 1.2 dai dai da Naira biliyan 72 da aka …
Alfijr ta rawaito ɗaya daga cikin tsoffin matsugunan mutane da aka adana a duniya ya lalace sosai sakamakon mamakon ruwan sama a Pakistan yayin da …
Hukumar Kididdiga ta kasa (NBS) ta ce jimillar kasuwancin Najeriya ya kai Naira biliyan 12,841.54, a rubu i na biyu na shekarar 2022. Alfijr Labarai …
Alfijr ta rawaito, hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC) ta ce ma’aikatanta za su tilasta musu yin parking da ababen hawa a cikin watanni masu …
Shugaban UEFA Aleksander Ceferin a ranar Litinin ya bayyana cewa, dole ne kwallon kafa ta Turai ta kasance a bude ga dukkan kungiyoyi, yayin da …
Alfijr ta rawaito wani sabon Hadarin Jirgin ruwa ta sake faruwa a karamar hukumar Gwaram. Alfijr Labarai Hakan na zuwa ne kasa da mako guda …
Gwamna Ganduje na jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya danganta zaman lafiya a jihar da mutuntawa da kuma hakuri da duk wani kabila da addinin duk …
Alfijr ta rawaito akalla matafiya goma sha daya ne aka ce an yi garkuwa da su a hanyar Benin zuwa Owo da ke Ifon, hedikwatar …
Alfijr ta rawaito hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) ta bayyana cewa mutane tara ne aka tabbatar da mutuwarsu yayin da wasu 10 suka samu …
Marigayi Dr Habibu Sani Babura, an haife shi a ranar 4 ga watan Janairu 1952, A Garin Babura Dake tsohuwar Jihar Kano, wanda yanzu haka …
Alfijr ta rawaito wani sabon hari da wasu da ake zargin Fulani makiyaya ne suka kashe a karamar hukumar Guma ta jihar Benue a ranar …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Akwa Ibom ta ce jami’anta sun kama wata mata mai suna Joy Emmanuel, mai shekaru 40 da haihuwa, …
Alfijr ta rawaito ta rawaito Rundunar hukumar Kwastam reshen jihar Kebbi ta ce ta kama wani mutum da ake zargi, tare da damke jarkoki 824 …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin Tarayya, a ranar Alhamis, ta gabatar da takardar shaidar rajista da sayar da taki ga dilolin taki a Najeriya. Alfijr Labarai …
Alfijr ta rawaito Hukumar Hadin Kan Kasa da Kasa ta Japan (JICA) ta ba wa matasan Najeriya 39 cikakken tallafin karatu tare da damar yin …
Alfijr ta rawaito Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa, DSP Lawan Shiisu, ya tabbatar da hakan a wata sanarwa da ya …