Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da bada jimillar N93.8 miliyan a matsayin tallafin karatu ga dalibai 179 ‘yan asalin Jihar Kano da …
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da bada jimillar N93.8 miliyan a matsayin tallafin karatu ga dalibai 179 ‘yan asalin Jihar Kano da …
Ma’aikatar Ilimin Jihar Kano ta bayyana cewa makarantun firamare da sakandare na gwamnati da masu zaman kansu, na kwana da na jeka ka dawo za …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar kula da babban birnin tarayya Abuja ta yi watsi da rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta da wasu …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da zagaye na biyu na dalibai 590 da za su amfana da …
Tsohon Kwamishinan Ilimi na Jihar Kano, a kunshin tsohon gwamna, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, wato Alhaji Muhammad Sanusi Kiru, ya bayyana damuwarsa kan yadda aka …
Hukumar Ilimi ta Ghana (GES) ta kori Charles Akwasi Aidoo, mataimakin shugaban makarantar sakadire ta Kwame Nkrumah da ke a Jami’ar Kimiyya da fasaha ta …
Daga Dr. Musa Tanko Haruna (Musa Mazankwarai) Hakika nayi farin cikin ganin labarin umarnin da Mai girma Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya …
Gwamnatin Kano ta yi barazanar rufe duk wata makaranta mai zaman kanta da ta kara kuɗin makaranta ga Iyayen yara ba bisa ka’ida ba. Shugaban …
Gwamnatin Nijeriya ta sanar da dakatar da tsarin bai wa ɗalibai tallafi domin samun damar zuwa ƙetare ƙarin ilimi. Ministan Ilimi, Tunji Alausa, shi ne …
A wani yunƙuri na taimako da jin-ƙai ga iyalan abokan karatu da su ka rasu, ƙungiyar tsoffin ɗalibai na makarantar share fagen shiga jami’a, CAS …
Makarantar Sakandaren gwamnati ta Rufa’i Tudun Wada da ke karamar Hukumar Doguwa, wacce ita ce karamar makarantar sakandare daya tilo a yankin, na da ɗalibai …
Kwamitin Majalisar Wakilai kan Kwalejojin Kimiyya da sauran manyan makarantu ya gano cewa sabuwar Kwalejin Kimiyya ta Tarayya da ke Ugep, Jihar Cross River, na …
Daliban kwalejin kimiyya da fasaha ta Jega da ke jihar Kebbi sun kona gida da motar Shugaban kwalejin kimiyya da ke Jega, Haruna Sa’idu Sauwa, …
Gwamnatin jihar Kano ta amince da ranar Lahadi, 15 ga Satumba, 2024, a matsayin sabuwar ranar da ɗaliban makarantun firamari da sakandire za su koma …
Gwamnatin tarayya ta amince da korar ma’aikatan gwamnati da masu zaman kansu da aka ɗauka aiki da takardar shaidar kammala digiri na bogi da aka …
Ministan Ilimin Nijeriya Farfesa Tahir Mamman a wani sako ranar Juma’a ya bayyana cewa jami’o’i uku kawai Nijeriya ta amince da su a Benin, biyar …
A wani gagarumin aikin jin kai, shugaban gamayyar jami’o’in MAAUN, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya bayar da gudunmuwar naira miliyan 5 dom… Alfijir labarai ta …
Hukumar shirya jarrabawar ta JAMB ta bayyana cewa, za ta dauki mataki kan wata dalibar da ta ce ta ci maki mai yawa. Alfijir Labarai …
Alfijir Labarai ta rawaito Kungiyar Tsofaffin Daliban Makaranta Sakandare Gwale Aji Na 2004, Sun biyawa wasu ɗalibai marayu Kudin Jarrabawa Neco ta shekarar 2023, mutume …