Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Kano

IMG 202527 29625 1751225154230
Kano, Labarai

Shugaban kungiyar Amintattun Juna Yayi kira Ga Masu Kuɗi Suyi Koyi Da Halayen Marigayi Aminu Dantata Ko Sa Samii Kyakkyawan Shaida A Karshen Rayuwa

Posted onJune 29, 2025June 29, 2025

Shugaban kungiyar Amintattun Juna Aminu Umar Ɗan Sani Yayi kira Ga Masu Kuɗi Da Suyi Koyi Da Halayen Marigayi Alh Aminu Dantata na jin kan …

IMG 191544 28625 1751134562106
Labarai, President Tinubu

Remi Tinubu ta mikawa Gwamnan Kano tallafin miliyan 110 ga iyalan yan wasan da suka mutu a hadarin mota

Posted onJune 28, 2025June 28, 2025

Uwar gidan Shugaban kasa Bola Tinubu Mrs Remi Bola Tinubu ta mika ta’aziyarta ga iyalai da yan uwan yan wasan kwallon kafa 22 da suka …

IMG 111826 28625 1751105922358
Labarai

Alh Musa Jidda Ya Mika Sakon Ta’aziyyarsa Kan Rasuwar Dattijon Arziki Alh Aminu Dantata

Posted onJune 28, 2025June 28, 2025

Alh Musa Jidda Ɗan Adalan Mubi Saraki ya bayyana Alhini da jimaminsa kan rasuwar dattijon arziki kuma hamshakin ɗan kasuwa Alhaji Aminu Dantata, wanda ya …

IMG 213938 03625 1748983190189
Labarai, Police

Rundunar Ƴan Sandan Kano Ta Haramta Hawan Sallah A Jihar

Posted onJune 3, 2025June 3, 2025

Rundunar ƴansandan jihar Kano tare da hadin gwiwar sauran hukumomin tsaro a jihar sun ɗauki matakin haramta bukukuwan hawan salla a Kano. Cikin wata sanarwa …

IMG 20250518 153352
Labarai, Mutuwa

Innallahi wa’innailahi Raji’un! Allah ya yiwa mahaifiyar Dr Bature Abdulaziz Rasuwa

Posted onMay 18, 2025May 18, 2025

Allah yayi wa Mahaifiyar Dr Batare Abdulaziz rasuwa a yau Lahadi. Za a ayi jana’izarta Masallacin Zarban dake unguwar Yan Kaba kusa da gidan Dr. …

IMG 20250517 154846
Kano, Labarai

Hukumar tace fina-finai ta haramta gudanar da bikin ‘Ƙauyawa Day’ a Kano

Posted onMay 17, 2025May 17, 2025

Hukumar tace fina-finai ta Jihar Kano, ta dakatar da dukkanin cibiyoyin gudanar da taro da ke faɗin jihar, tare da haramta gudanar da bikin ‘Ƙauyawa …

IMG 20250513 101121
Kano, Labarai

Musulunci bai yadda wani ya yi amfani da harshensa wajen cutar da dan uwansa ba – Sheikh Muhammad Nasir

Posted onMay 13, 2025May 13, 2025

Duk wanda ya fadi wata mummunar magana akan dan uwansa Musulmi kuma wani cikin Musulmi ya ji Dadi, Allah zai baiwa wanda ya ji dadin …

IMG 20250427 WA0175
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ba Fa Hana Yin Adawa Tayi Ba – Kwamishina Waiya

Posted onMay 13, 2025May 13, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Biyo bayan mataki da shugabannin kafafen yada labarai na jihar kano suka dauka na dakatar da gabatar da shirye shiryen siyasa …

FB IMG 1747051310672
Labarai, MAAUN

Jami’ar MAAUN ta rufe gidajen kwanan ɗalibai mata bisa zargin aikata rashin tarbiyya

Posted onMay 12, 2025May 12, 2025

Hukumar gudanarwar Jami’ar Maryam Abacha American University of Nigeria (MAAUN) ta ba da umarnin gaggawa na rufewa tare da janye amincewa da gidajen kwanan dalibai …

IMG 20250510 WA0017
Ilimi, Labarai

Makarantar Fatima Sharif School Of Media And Journalism Ta sake bada damar ɗaukan dalibai masu sha awar aikin jarida

Posted onMay 10, 2025May 10, 2025

Ina masu son Koyon aikin jarida ku hanzarto katafariyar makarantar FATIMA SHARIFF SCHOOL OF MEDIA AND JOURNALISM Makarantar FATIMA SHARIF SCHOOL OF MEDIA AND JOURNALISM …

FB IMG 1746799233462
Abba Gida Gida, Labarai

Gwamnan Kano ya biya diyyar Miliyan 642 ga al’umar da zaizayar kasa ta shafa

Posted onMay 9, 2025May 9, 2025

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya biya diyyar Naira miliyan 642 ga al’umar da zaizayar kasa ta shafa a yankin Bulbula da Gayawa dake Karamar …

IMG 20250508 WA0096
Kano, Labarai

Kwamati na musamman ya haramta yin shirin Siyasa na kai tsaye a kafafen yada labarai a jihar Kano

Posted onMay 8, 2025May 8, 2025

Daraktan aiyuka na musamman na ma’aikatar yaɗa labarai ta jihar Kano, Sani Abba Yola, ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya …

IMG 20250212 172758
Labarai, Sharia

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shehu Adamu wanda ya kira kansa da na’ibin masallacin gidan Gyaran Hali na Gwauron Dutse daga Hukumar Shari’a ta Kano

Posted onMay 6, 2025May 6, 2025

Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu bayan zarge-zargen da kayi akan gidan gyaran hali da tarbiyya na Gwauron Dutse na cewar ana lalata da wasu daurarru a …

IMG 20250505 211047
Labarai, NDLEA

Hukumar NDLEA ta gudanar da taron masu ruwa da Tsaki (Stakeholders)  domin magance shaye-shaye da ya addabi jihar Kano

Posted onMay 5, 2025May 5, 2025

Hukumar NDLEA ta gudanar da taron masu ruwa da Tsaki (Stakeholders)  domin magance shaye-shaye da ta addabi jihar Kano Shugaban kwamitin gudanarwa na wannan gangami …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau  Litinin

Posted onMay 5, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1746440014572
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta ware miliyan dubu 4, da miliyan dari 8, domin bawa kansiloli damar gudanar da ayyukan raya kasa a mazabinsu.

Posted onMay 5, 2025May 5, 2025

Gwamna Abba ne ya bayyana haka yayin taro na musamman da kansilolin jihar Kano 484  a dakin taro na Coronation dake gidan gwamnati. Gwamnan  wanda …

FB IMG 1746384757898
Kwankwasiyya, Labarai

Martanin gwamna Abba ga tsohon sakataren gwamnatin kano Baffa Bichi

Posted onMay 4, 2025May 4, 2025

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi wa tsohon Sakataren Gwamnatin Kano, Baffa Bichi martani bisa zarge-zargen da ya fada akan gwamnatin. A wata …

1002394726
Labarai

Hukumar Shari’a ta jihar Kano ta kudiri aniyar sada Al’umma da Jami’anta a Kananan Hukumomi 44

Posted onMay 1, 2025May 1, 2025

Hukumar Shari’a ta jihar Kano tayi taron gangami da sakatarorin kananan hukumomi 44, in da aka kudiri aniyar sada Al’umma da Jami’anta a Kananan Hukumomi …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Laraba

Posted onApril 30, 2025April 30, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20250227 WA0045
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Bankado tare da karbo Sama da Miliyan 28 Cikin Biyan Albashi na Watan Maris, 2025

Posted onApril 26, 2025April 26, 2025

A wani gagarumin mataki na gyara tsarin biyan albashi a cikin jihar, Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta cimma wata babbar …

Posts pagination

‹ 1 … 12 13 14 15 16 … 41 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab