Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Kano

IMG 20250227 WA0045
Abba Gida Gida, Labarai

Gwamnan Kano ya sanya hannu kan dokokin kirkirar sabbin ma’aikatu 4

Posted onApril 25, 2025April 25, 2025

Gwamnan jihar Kano ya sanya hannu kan dokokin kirkirar sabbin ma’aikatu gwamnatin jihar har guda hudu. Gwannan ya ce kirkirar sabbin ma’aikatun zai kara taimakawa …

FB IMG 1745398118221
Hukumar Hisba, Labarai

Hisbah ta rushe wajen da aka ce sawun Annabi S A W ya fito a jihar Kano

Posted onApril 23, 2025April 23, 2025

Hukumar Hisbah ta kai samame tare da rushe wani tarin taɓo da aka ce an ga sawun Annabi Muhammadu Sallallahu alaihi Wasallama a wajen a …

FB IMG 1735210470636
Labarai, NDLEA

NDLEA sun Kama Hodar Iblis Da Aka Ɓoye Cikin Littafai Ana Shirin Kaiwa Saudiyya

Posted onApril 21, 2025April 21, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Rahotonni sun ce, an kama ɗauri 20 na hodar iblis ɗin wanda jimillar nauyinsu ya kai giram 500 a cikin littattafan …

IMG 20250227 WA0045
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Jihar Kano tayi kyakkyawan gargadi ga yan kasuwar Yan Lemo dake Naibawa

Posted onApril 16, 2025April 16, 2025

Daga Rabi’u Usman Gwamnatin Jihar Kano ta umarci yan kasuwar mangoro dake na’ibawa yanlemo dasu kauracewa yin bahaya a Wani kebantaccen fili dake bakin titi …

IMG 20250415 WA0483
Addini, Labarai

Kungiyar Samarin Tijjaniya ta kasa tayi alawadai da  Hukuncin kotun ECOWAS da ta yanke akan batanci ga Janibin Annabi S A W.

Posted onApril 15, 2025April 15, 2025

Daga A’isha Salisu Ishaq A wata sanarwa da Kungiyar ta fitar Mai dauke dasa hannun Babban Sakatare Shehu Tasiu Ishaq da sakataren yada labarai Abubakar …

FB IMG 1744632573078
Labarai, Ta addanci

Dubun masu haddasa fadan Daba a unguwannin Kofar Na’isa da Dan Agundi ta fara cika

Posted onApril 14, 2025April 14, 2025

Kwamitin dawo da zaman lafiya da yaki da ayyukan daba da ta’ammali da miyagun kwayoyi na jihar Kano ya kai samame maboyar bata gari dake …

FB IMG 1738061032326
Abba Gida Gida, Labarai

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Gwamnan Jihar Kano Engr Abba K Yusuf

Posted onApril 13, 2025April 13, 2025

Daga Abdul Haruna Mai Girma Gwamna, KIRA NA GAGGAWA DON DAUKAR MATAKI KAN KARIN WUTAR LANTARKI A JIHAR KANO. Ina rubuto wannan wasika ne cikin …

FB IMG 1742320893164
Ambaliya, Labarai

Ibtila’i! An yi gargaɗi game da yiwuwar fuskantar ambaliya a jihohi 30 da kuma Abuja a Najeriya

Posted onApril 11, 2025April 11, 2025

Ministan Albarkatun Ruwa na Nijeriya, Joseph Utsev ya yi wannan gargaɗi ne ranar Alhamis yayin da yake gabatar da rahoto na shekarar 2025 kan Yiwuwar …

IMG 20250409 130619
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta Samar da dokar Kare Muhalli daga gurbacewa

Posted onApril 9, 2025April 9, 2025

A kokarinta na tabbatar da ingantacen Muhalli Mai tsafta a duk fadin Kano da kewaye, Gwamnatin Jihar Kano ta Samar da ingantacciyar dokar Kare Muhalli …

FB IMG 1744012117329
Labarai, Majalisar Kano

Dalilin Janye Gayyatar Da Ƴan Sanda Suka Yiwa Sarki Sanusi II

Posted onApril 7, 2025April 7, 2025

Babban sufeton ƴan sandan Najeriya Kayode Egbetokun ya janye sammacin da ya aikewa da sarki Muhammadu Sanusi ll. Alfijir labarai ta ruwaito a wata sanarwa …

IMG 20250403 125938
Ibtila i, Labarai

Gobara ta tashi Jami’ar Northwest a Kofar Nassarawa

Posted onApril 3, 2025April 3, 2025

Gobara ta tashi Jami’ar Northwest a Kofar Nassarawa Kawo yanzu haka hayaƙi ya turniƙe ginin Ado Bayero dake Kofar Nassarawa in da jami’ar ta Northwest …

FB IMG 1743669186170
Labarai, Masarautar Kano

Shin Damar Kawo Karshen Rikicin Masarautar Kano TA Samu?

Posted onApril 3, 2025April 3, 2025

Daga Jaafar Jaafar Ya kamata gwamnatin Kano ta yi amfani da wannan dama ta ta’aziyyar rasuwar Galadiman Kano Abbas Sanusi domin daidaita rikicin masarautar Kano. …

IMG 20250402 WA0908
Kano, Labarai

Sakon ta’aziyyar Galadiman Kano daga bakin shugaban jam’iyyar PDP ta Kano Alh Yusuf Ado Kibiya

Posted onApril 2, 2025April 2, 2025

Ni Alh. Yusuf Ado Kibiya Shugaban Jam’iyyar PDP ta Kano, zanyi amfani da wannan damar domin in mika sakon ta’aziyya ga iyalan Alh. Abbas Sunusi …

FB IMG 1743616610796
Abba Gida Gida, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Mika Ta’aziyya Ga Sarkin Kano da Shugaban APC Bisa Rasuwar  Galadiman Kano.

Posted onApril 2, 2025April 2, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Gwamna Abba Kabir Yusuf, a madadin gwamnatin jihar Kano da mutanen Kano ta mika sakon ta’aziyya ga mai martaba Sarkin Kano …

IMG 20250401 WA0406
Kano, Labarai

Sarkin Kano Aminu Ado Bayero yayi Kira ga al’uma su cigaba dayin addu’oin samun zaman lafiya

Posted onApril 1, 2025April 1, 2025

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero yayi Kira ga al’uma su cigaba dayin addu’oin samun zaman lafiya bisa muhimmacin da yake dashi a …

FB IMG 1743499475945
Jami a, Labarai

Cigaba: BUK ta ƙaddamar da Sabuwar Manhajar Duba Sakamako Jarabawa

Posted onApril 1, 2025April 1, 2025

Jami’ar Bayero Kano (BUK) ta kaddamar da wani tsari na yanar gizo wanda zai baiwa dalibai damar shiga da duba sakamakon kammala karatunsu ta hanyar …

FB IMG 1743432068076
Labarai, Ta addanci

Gwamnan jihar Edo ya kawo ziyarar jaje ga gwamnatin jihar Kano da iyalan mafarauta 16 da ɓatagari su ka kone

Posted onMarch 31, 2025March 31, 2025

Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya kawo ziyarar jaje ga gwamnati Kano da iyalan mafarauta 16 da ɓatagari su ka kone su har lahira a …

IMG 20250328 184826
Kano, Labarai

Abu Namu! Gwamnatin Kano ta kafa kwamitin mutane 7 don bunkasa aikin jarida

Posted onMarch 28, 2025March 28, 2025

A yunkurin ganin ta inganta kwarewa da walwalar yan jaridu, Gwamnatin Jihar Kano ta samar da kwamitin mutane Bakwai dai zai rika bayar da shawarwari …

FB IMG 1743166084488
Labarai, Police

Rundunar Yan Sandan sun soke hawan sallah a kano a bana

Posted onMarch 28, 2025March 28, 2025

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta haramta gudanar da hawan Sallah Mai magana da yawun rundunar SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya sanar da haka a …

FB IMG 1743111069261
Kotu, Labarai

Kotun shari’ar musulunci tayi umarnin bincikar Abdullahi Abbas da Faizu Alfindiki

Posted onMarch 27, 2025March 27, 2025

Babbar kotun shari’ar musulunci me zamanta a kasuwar kurmi ta bai wa Mataimakin Babban Sufetan ƴan sandan shiyya ta ɗaya ya binciki Abdullahi Abbas da …

Posts pagination

‹ 1 … 13 14 15 16 17 … 41 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab