Hukumar Shari’ah ta rabauta da Katafaren Bohal na sama da Naira Miliyan 10 daga kungiyar World Assembly of Muslim Youth (Wamy) wanda aka ƙaddamar a …
Hukumar Shari’ah ta rabauta da Katafaren Bohal na sama da Naira Miliyan 10 daga kungiyar World Assembly of Muslim Youth (Wamy) wanda aka ƙaddamar a …
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya sanar da hakan Yana Mai bayyana cewa yin hakan ya biyo bayan wasu dalilai. Yace bayan …
A wani yunƙuri na taimako da jin-ƙai ga iyalan abokan karatu da su ka rasu, ƙungiyar tsoffin ɗalibai na makarantar share fagen shiga jami’a, CAS …
Hukumar Shari’ah da haɗin guiwar kungiyar World Assembly of Muslim Youth (Wamy) sun shiryawa wadanda suka karbi addinin Musulunci shan ruwa a ranar Lahadi 23 …
Allah ya yiwa Sheikh Nasiru Ahali Rasuwa a wannan dare 20/3/2025, Za’ayi Janaza bayan sallar Juma’a 1:300 a gidansa dake kan titin Katsina Road tudun …
Daga A’isha Salisu Ishaq Gwamnatin jihar Kano ta ce ta na yin duk mai yiwuwa domin magance Siyasar cin mutuncin mutane musamman a gidajen Radio …
Matatar man fetur ta Dangote a ranar Laraba ta ce ta dakatar da sayar da man fetur da dangoginsa a farashin naira. A sanarwar da …
Nuraddin ya fuskanci manyan jarabawa guda biyu a rayuwar sa—hatsarurruka da suka bar shi da nakasa, amma bai bar hakan ya hana shi ci gaba …
kungiyar mahaddata alkur’ani ta kasa reshan jihar Kano ta karrama gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf a matsayin garkuwar mahaddata alkur’ani na kasa Bikin …
Jami’an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon-kasa EFCC reshen jihar Kano sun kama shahararriyar jarumar TikTok, Murja Ibrahim Kunya bisa zargin …
Gwamnan jihar Kano, ya sanar da shirye-shiryen mayar da rusasshen filin idi zuwa cibiyar harkokin addinin Musulunci ta ƙasa da ƙasa a jihar. Alfijir labarai …
Hukumar EFCC a Kano ta cafke fitacciyar ƴar TikTok ɗin nan Murja Ibrahim Kunya bisa zargin yin liƙi da kuɗin Najeriya. Wata majiya a hukumar …
A wani sabon yanayi na rikicin Masarautar Kano, Kotun daukaka kara da ke Abuja ta dakatar da aiwatar da hukuncin da ta yanke ranar 10 …
Rundunar yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa ta karrama daya daga cikin ma’aikatan tashar MUHASA Telabijin da Radio, Mujahid Wada Guringawa, saboda kwazo da …
Daya daga cikin matasan jam’iyyar APC na karamar hukumar Dala, kuma hadimi ga kakakin majalisar wakilai, Hon. Abubakar Aminu Ibrahim, ya raba tallafin miliyoyin kudi …
Hukumar Shari’ah ta jihar Kano karkashin jagorancin mukaddashin shugabanta Sheikh Malam Ali Dan Abba a yau Laraba ya jagorancin taron kaddamar da kamitocin da zasu …
Gwamnan Jihar Kano ya baiwa wasu daga cikin kungiyoyin Yan jaridu tallafin shinkafa buhu 450 Alfijir labarai ta ruwaito wannan na ƙunshe cikin wata sanarwa …
Daga Aminu Bala Madobi Rundunar ‘Yansandan Jihar Kano ta kama wasu mutane hudu da ake zargi da zama ‘yan fashin daji waɗanda ake zargin suna …
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da aikin gyaran titin da ya tashi daga club road zuwa titin airport a karkashin shirinsa na gyara …