Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Kano

FB IMG 1760031054420
Kano, Labarai

Innalillahi wa Inna ilaihirraji’un! Allah Ya yi wa Babban Malami na Madabo rasuwa a yammacin Alhamis

Posted onOctober 9, 2025October 9, 2025

ALLAH Ya yi wa Malam Kabiru (Babban Malami na Madabo) rasuwa a yammacin Alhamis din nan. Muna roƙon ALLAH Mai rahama Ya jikansa, Ya gafarta …

FB IMG 1759954351181
Kano, Labarai

Kamfanin Dala Inland Dry Port Ya Karyata Rahotannin Da Ke Danganta Iyalan Ganduje Da Mallakar Wani Sashi Na Kamfanin

Posted onOctober 8, 2025October 8, 2025

Kamfanin Dala Inland Dry Port (DIDP) ya karyata rahotannin da ke cewa iyalan tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na kasa, Dr. …

FB IMG 1759867271339
Kotu, Labarai

Kotun daukaka kara ta amince da saka ranar sake duba hukuncin rataya da aka yiwa makashin Hanifa

Posted onOctober 7, 2025October 7, 2025

Kotun Daukaka Kara dake zamanta a Sakatariyar Audu Bako, Kano, ta bayyana cewa za ta sanar da ranar da za ta yanke hukunci kan neman …

IMG 213039 051025 1759696252390
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Hijrah Tv Ta Nada Ghali Abdallah DZ A Matsayin Manajan Director (MD) Na Tashar

Posted onOctober 5, 2025October 5, 2025

Hukumar gudanarwar ta tashar gidan talabijin na Hijrah Tv ta tabbatar da nadin Ghali Abdallah DZ a matsayin sabon Manajan Director na tashar wato (MD) …

IMG 20251005 WA0079
Labarai, Mutuwa

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Yiwa Alh Aliyu Abubakar Getso Tsohon Kwararran Ɗan Jarida A Kano Rasuwa

Posted onOctober 5, 2025October 5, 2025

Allah Ya yiwa Alh. Aliyu Abubakar Getso Rasuwa, kafin rasuwar tasa kuma shine Sakataren Kungiyar APEX kuma tsohon Ma’aikacin gidajen radiyo kano tsohon ma’aikacin gidan …

FB IMG 1759594125763
Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya rantsar da sabbin Kwamishinoni 2 da Babban Lauyan Jiha

Posted onOctober 4, 2025October 4, 2025

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya rantsar da sabbin kwamishinoni biyu da Babban Lauya na Jiha, wadanda za su kasance cikin Majalisar Zartarwa ta …

IMG 20251004 WA0119
APC, Labarai

Gamayyar Kungiyoyin APC Kano 12, Sun Nuna Goyon Bayan Gwamna Kan A Kori Kwamishinan Yan Sandan Jihar

Posted onOctober 4, 2025October 4, 2025

A Yau 4 Ga Watan Oct 2025 Gamayyar Kungiyoyin Jam’iyyar Apc Na Jihar Kano guda 12, kamar haka 1- Kano State Apc Integrity Group 2- …

FB IMG 1759474551167
Kano, Labarai

Hukumar Custom Data NDLEA Sun Kama Haramtattun Tarin Kwayoyi A Kano

Posted onOctober 3, 2025October 3, 2025

Hukumar Hana Fasa-Kwauri ta Ƙasa (Customs) Shiyyar Kano/Jigawa ta samu nasarar kama miyagun kwayoyi da suka hadar da kwayoyin Pregabalin 261,750 da kuma na tramadol …

FB IMG 1759442444420
B U K Kano, Labarai

Ɗalibin BUK na dab da karya wani tarihi da aka kafa a kundin ‘Guinness’ na fentin fuskar mutane 20 a minti 3

Posted onOctober 2, 2025October 2, 2025

A ranar Laraba, 1 ga Oktoba, 2025, a harabar sabuwar Jami’ar Bayero da ke Kano, wani ɗalibin Jami’ar Bayero mai suna Collins Whitworth, ya yi …

IMG 170524 021025 1759421139977
Kano, Labarai

Kungiyar One Kano Agenda Ta Yi Allah Wadai Da Janye Jami’an Tsaro Daga Bikin Cikar Najeriya Shekaru 65 A Kano

Posted onOctober 2, 2025October 2, 2025

Kungiyar One Kano Agenda, wadda ke fafutukar zaman lafiya da ci gaban Jihar Kano, ta bayyana damuwarta kan matakin da aka dauka na janye jami’an …

FB IMG 1759331153337
Kano, Labarai

Da Ɗumi-Ɗumisa  Gwamnatin Kano ta dakatar da Mal Lawan Triumph daga yin wa’azi

Posted onOctober 1, 2025October 1, 2025

Majalisar Shura da gwamnatin Kano ta kafa ya sanar da dakatar da Lawan Shuaibu Triumph daga yin wa’azi. A wani taron manema labarai da Sakataren …

IMG 151140 22925 1758550322304
Kano, Labarai

Gwamnan Kano Ya Bukaci Shugaban Kasa Ya Sauya Kwamishinan Yansandan Kano

Posted onOctober 1, 2025October 1, 2025

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bukaci Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya gaggauta sauya kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, bisa zarginsa da …

IMG 115900 011025 1759316354753
Bauchi, Labarai

Hukumullahu Ala Ajabun! An haifi jariri da ‘fuska biyu’ a jihar Bauchi

Posted onOctober 1, 2025October 1, 2025

A wani lamari da ba kasafai ake samu ba, wata mata mai suna Hannatu ta haifi jariri mai fuska biyu da kai daya a babban …

FB IMG 1717108061650
Kano, Labarai

Ibtila’i: Wani jami’in Dan sanda ya harbe kansa da bindiga a jihar Kano

Posted onSeptember 29, 2025September 29, 2025

Wani jami’in ɗan sanda mai suna Aminu Ibrahim ya rasa ransa sakamakon harbin kansa da bindiga da yayi bisa kuskure lokacin da yake bakin aiki …

FB IMG 1756980849599
Kano, Labarai

Hukumar jin daɗin alhazan Kano ta sanar da kuɗin kujerun aikin hajjin badi

Posted onSeptember 28, 2025September 28, 2025

Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta amince da Naira miliyan 8.2 a matsayin kuɗin aikin Hajjin shekarar 2026. Daraktan Hukumar, Lamin Danbappa, ya …

IMG 20250928 WA0022
Labarai, NDLEA

Jami’an NDLEA da na Yan sanda sun kama mutune 57 bisa zargin ta’ammali da miyagun ƙwayoyi a Kano

Posted onSeptember 28, 2025September 28, 2025

Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA) ta jihar Kano tare da haɗin gwiwar ‘yansanda sun kama mutune 57 da ake zargi da …

FB IMG 1715951957867
Labarai, NECO

Hukumar NECO ta sake jaddada nasarar ɗaliban jihar Kano a jarrabawar bana

Posted onSeptember 28, 2025September 28, 2025

Hukumar Shirya Jarrabawar Kammala Sakandare a Nijeriya (NECO) ta jaddada cewa Jihar Kano ce ta fi kowace jiha samun nasara a sakamakon jarrabawar bana, tana …

Abba k Yusuf
Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya mika sunayen mutane biyu majalisar dokoki domin naɗa su kwamishinoni

Posted onSeptember 28, 2025September 28, 2025

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya mika sunayen mutane biyu zuwa majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni …

FB IMG 1758719367257
Kano, Labarai

Majalisar Dokokin Kano ta nemi Gwamnati ta gyara babban masallacin jihar

Posted onSeptember 24, 2025September 24, 2025

Majalisar dokokin jihar Kano ta nemi Gwamnatin jihar ta gyara Babban Masallacin cikin Gari mai cike da tarihi. Alfijir labarai ta rawaito a zaman majalisar …

FB IMG 1753107424455
Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya sauyawa wasu kwamishinoni da ma’aikata gwamnati wajen aiki

Posted onSeptember 23, 2025September 23, 2025

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da sauyawa wasu kwamishinoni ma’aikatu, sannan kuma an sauyawa wasu ma’aikatan gwamnati a wasu muhimman ma’aikatun jihar. …

Posts pagination

‹ 1 … 7 8 9 10 11 … 41 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab