Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Kano

IMG 20251103 WA0370
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta yabawa tubabbun yan dabar da suka tuba domin zama mutanen kirki a jihar

Posted onNovember 3, 2025November 3, 2025

Gwamnatin Jihar Kano ta ce ba za ta yi watsi da matasan da suka tuba daga harkar daba ba, domin tana ganin akwai baiwar da …

FB IMG 1726560004603
Labarai, Masarautar Kano

Sarkin Kano na 15, Alh Aminu Ado Bayero ya bayar da Tallafin karatu miliyan 30, ga Dalibai 20 yan Kano

Posted onNovember 3, 2025November 3, 2025

Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya bayar da tallafin karatu na sama da naira miliyan 30 ga wasu dalibai 20 ƴan jihar Kano …

FB IMG 1762116297442
Labarai, Lafiya

Gwamnan Kano ya amince da Kashe Naira miliyan 164 domin sake gyara Asibitin Asiya Bayero

Posted onNovember 2, 2025November 2, 2025

Gwamn Abba Kabir Yusuf ya amince da kashe Naira miliyan 164 domin cigaba da inganta aikin Asibitin yara na Asiya Bayero da ke cikin birnin …

FB IMG 1760198620995
Kano, Labarai

Yan Bindiga Sun Kashe Mutum Uku, Sun Yi Garkuwa Da Wasu A Kano.

Posted onNovember 2, 2025November 2, 2025

Sabbin hare-haren da ake zargin ‘yan bindiga ne suka kai a kan iyakokin Kananan Hukumomin Shanono da Tsanyawa na Jihar Kano sun yi sanadiyyar mutuwar …

IMG 20251031 WA0397
Kano, Labarai

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa  (DURBIN KANO) Alh Lawal Hassan Koguna rasuwa

Posted onNovember 1, 2025November 1, 2025

Allah ya yiwa daya daga cikin manyan hakiman Kano mai girma (DURBIN KANO) Alh Lawal Hassan Koguna rasuwa Ya rasu ne a ranar juma’a da …

IMG 215010 291025 1761771023581
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta yi Ala wadai da rahoton da Cibiyar Wale Soyinka kan zargi take ‘yancin faɗin albarkacin baki ga ‘yan jarida a jihar .

Posted onOctober 29, 2025October 29, 2025

Gwamnatin Kano tana mutunta ‘yancin ‘yan jarida bisa doka da tsarin mulkin ƙasa. Hakan na kunshe ne cikin wata tattaunawa da  manema labarai, wanda Kwamishinan …

FB IMG 1761744094138
Labarai

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un wasu bata gari sun kashe kwamandan yaƙi da ƙwacen waya a Kano Inuwa Salisu Sharada

Posted onOctober 29, 2025October 29, 2025

Rahoton da ke iske mu yanzu na nuni da cewa ana zargin wasu ɓatagari da kashe kwamandan kwamitin kar-ta-kwana kan yaƙi da ƙwacen waya na …

IMG 113242 281025 1761647583329
Ilimi, Labarai

Budaddiyar Wasika Ga Gwamnan Kano Kan Ɗauke Makarantar GSS Mai Kwatashi Daga Mazauninta

Posted onOctober 28, 2025October 28, 2025

Tsohon Kwamishinan Ilimi na Jihar Kano, a kunshin tsohon gwamna, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, wato Alhaji Muhammad Sanusi Kiru, ya bayyana damuwarsa kan yadda aka …

IMG 20251026 WA0325
Labarai, Mutuwa

INNALILLAHI WA’INNNA LLAIHIRRJU’UN! ALLAH YA YIWA HAJ, SADIYA DAHIRU YAKASAI RASUWA A YAU LAHADI

Posted onOctober 26, 2025October 26, 2025

ALLAH YAYIWA HAJ, SADIYA DAHIRU YAKASAI RASUWA A YAU LAHADI BAYAN SALLAR MAGARIBA. TA RASU BAYAN TASHA FAMA DA  RASHIN LAFIYA, SANNAN TA BAR MAI …

FB IMG 1723959647845
Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya rushe Shugabancin hukumar kare hakkin masu sayan kayayyaki ta Jihar

Posted onOctober 25, 2025October 25, 2025

Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya amince da rushewar Shugabancin hukumar kare hakkokin masu Sayan kayayyaki ta Jihar Kano wato (Consumer Protection Council) nan …

FB IMG 1753107424455
Current Affairs, English

Gov, Yusuf Approves the Dissolution of the Board of Consumer Protection Council .

Posted onOctober 25, 2025October 25, 2025

   His Excellency, the Executive Governor of Kano State, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has approved the immediate dissolution of the Board of the Kano State …

IMG 20251022 WA0318
Labarai

One Kano Agenda Condemns Planned Protest in Kano Demanding Nnamdi Kanu’s Release

Posted onOctober 22, 2025October 22, 2025

A non-partisan group, “One Kano Agenda”, has strongly condemned a planned protest in Kano by certain organisations demanding the release of the detained leader of …

IMG 110048 211025 1761040861451
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta sanar da lokacin da za’a fara amfani da sabbin Gadojin Tal’udu da Dan’Agundi

Posted onOctober 21, 2025October 21, 2025

Gwamnatin Jihar Kano tayi alkwarin kammala manyan ayyukan gine-gine guda biyu wato gadar sama ta Tal’udu da ta Dan’Agundi kafin ƙarshen wannan shekara. Kwamishinan ma’aikatar …

IMG 105344 211025 1761040438124
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta ware kusan miliyan 67, domin horas da ma’aikatan jihar masu matakin 13 zuwa 14, ASCON

Posted onOctober 21, 2025October 21, 2025

Shugaban ma’aikatan jahar Kano Abdullahi Musa yaja hankalin ma’aikata kan zuwa aiki akan lokaci a fadin jihar, domin sauke alkawarin da kowa ya dauka da …

PXL 20251018 113442427
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Ja hankalin Malaman Jami’o’i Da Kwalejoji Wajen Wayar Da Kan Al’umma Domin Kawo Sauye Sauye A jihar

Posted onOctober 18, 2025October 18, 2025

Gwamnatin Jihar Kano Ta Ja hankalin malaman gaba da Sakandare da ke fadin jihar domin amfani da Iliminsu da gogewarsu wajen taimakawa gwamnati kan wayar …

1002315021
Labarai, Police

Rundunar Yan Sandan Kano Sun Cafke Wasu Mutane 5, Jami’an Bogi A Jihar

Posted onOctober 18, 2025October 18, 2025

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwar da Kakakin rundinar CSP Abdullahi Haruna Kiyawa ya sanar a shafinsa na Facebook, ya ce, an kama mutanen  …

IMG 20251013 WA0507
IGP, Labarai

Abba Gida Gida abokina ne duk da kira da ya yi akan a cire ni — CP Bakori

Posted onOctober 13, 2025October 13, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Kwamishinan ‘yan sandan Jihar Kano, Ibrahim Adamu Bakori, ya bayyana cewa duk da kiran da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi …

FB IMG 1760373983672
Addini, Labarai

Mal Lawal Triumph Ya Bayyana A Gaban Kwamitin Shura Domin Kare Kansa

Posted onOctober 13, 2025October 13, 2025

Malam Lawal Abubakar ya bayyana a gaban Kwamitin Shura na Kano inda ya yi bayani game da kalaman da ya ambata inda wasu suke zargin …

Abba k Yusuf
Abba Gida Gida, Labarai

Gwamnan Kano ya taya wasu sabbin shugabannin gidajen Radiyo murnar kama aiki

Posted onOctober 12, 2025October 12, 2025

Gwamnatin Jihar Kano, karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta taya manyan ’yan jarida huɗu murna bisa sabon nadin da aka yi Masu a matsayin …

FB IMG 1760198620995
Kano, Labarai

Hukumar Kashe Gobara ta tabbatar da mutuwar matasa 2 da suka nutse yayin wanka Rafi a Kano

Posted onOctober 11, 2025October 11, 2025

Hukumar Kashe Gobara ta tabbatar da mutuwar matasa 2 da suka nutse yayin wanka a Rafin Hayin Yawa Gada, ƙaramar hukumar Tudun Wada Kano‎‎Mai magana …

Posts pagination

‹ 1 … 6 7 8 9 10 … 41 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab