Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Kano

IMG 151157 301125 1764511943907
Kano, Labarai

Labari Mai Dadi: Sojojin Najeriya sun ceto mutane 7 da aka yi garkuwa da su a Kano

Posted onNovember 30, 2025November 30, 2025

Sojojin Rundunar Operation MESA da ke ƙarƙashin runduna ta 3, ta sojojin Najeriya sun kubutar da mutane bakwai da ‘yan bindiga su ka yi garkuwa …

FB IMG 1764421636875
Ganduje, Labarai

Ganduje ya magantu kan umarnin gwamnatin Kano na kama shi kan kokarin tada tarzoma

Posted onNovember 29, 2025November 29, 2025

Tsohon Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya mayar da martani kan kiran da gwamnatin Kano ta yi na a kama shi, inda ya …

IMG 20251125 WA0700(1)
Kano, Labarai

Salisu Abdul, tsohon Ma’aikaci a Babbar Kotun Jihar Kano ya zama sabon Wakilin Galadiman Maitsidau.

Posted onNovember 28, 2025November 28, 2025

A wata takarda me dauke da sa hannun Galadiman Maitsidau,  Muhammad Magaji Galadima ta nuna cewa Galadiman na Maitsidau bisa Sahalewar Mai Girma Hakimin Makoda …

IMG 211353 271125 1764274452729
Labarai, Mutuwa

“Rasuwar Dahiru Bauchi Babban Rashi Ne Ga Duniyar Musulunci” – Shugaban Asibitin Best Choice

Posted onNovember 27, 2025November 27, 2025

Hukumar Gudanarwar Asibitin Ƙwararru Na Best Choice Dake Kano ta bayyana rasuwar fitaccen malamin addini, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, a matsayin babban rashi da ya …

FB IMG 1764227707358
Labarai, Mutuwa

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa

Posted onNovember 27, 2025November 27, 2025

Fitacccen malamin addinin Islama a Najeriya, Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi ya rasu a cikin daren da ya gabata, kamar yadda wata majiya  mai tushe ta …

B9
Kano, Labarai

Ibtila’i: Yan Bindiga Sun Sace Mata 10 A Jihar Kano

Posted onNovember 25, 2025November 25, 2025

Wasu ’yan bindiga sun kai hari a garin ’Yan Cibi da ke Karamar Hukumar Tsanyawa ta jihar Kano, inda ake zargin sun sace mata 10 …

FB IMG 1764069165717
Kotu, Labarai

Sabanin Hankali: Kotu ta kori ƙarar da ICPC ta shigar kan shugaban hukumar KANSIEC ta Kano

Posted onNovember 25, 2025November 25, 2025

Alkalin Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, Mai Shari’a Joyce Abdulmalik, ta kori shari’ar da Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) ta shigar …

1003025265
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Muna gabatar muku da manhajar haɗin aure a tsarin Musulunci ta zamani wato Zawaj Africa kyauta

Posted onNovember 22, 2025November 22, 2025

Zawaj Africa manhaja ce da babu irin ta, wajen haɗin aure bisa tsari tsaftatacce kuma tacecce, wanda yan kishin musulunci da al’adun Hausa suka yi …

IMG 105542 201125 1763632550731
Labarai, Ta addanci

Kotu ta yanke hukuncin daurin shekara 20 ga wanda ya shirya munanan hare-hare a Kano a 2012

Posted onNovember 20, 2025November 20, 2025

Wata Babbar Kotun Tarayya a Abuja Nijeriya ta yanke hukuncin ɗaurin shekara 20 ga mutumin da ya tsara hare-haren ta’addanci da aka kai a Kano …

IMG 093915 201125 1763627964862
Labarai, Mutuwa

An saka lokacin da za’ayi jana’izar marigayi Alh Ado mai Lamco Pharmacy

Posted onNovember 20, 2025November 20, 2025

Ana sanar da jama’a cewa, sakamakon wasu dalilai da ba za a iya kaucewa ba, an dage Janazah na Alhaji Ado Muhammad Aminu Maishinkafa (Lamco). …

Abba k Yusuf
Kano, Labarai

Gwamnan Kano Zai Gabatar da Kasafin kudin Shekarar 2026 Da Ya Kai Naira Triliyan

Posted onNovember 14, 2025November 14, 2025

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ce gwamnatinsa ta kammala dukkan shirye-shirye da suka dace don  gabatar da kasafin kuɗi na farko a …

IMG 204003 141125 1763149218086
Kano, Labarai

Gwamnan Kano amince da kafa kwalejin Kimiyya da Fasaha a Gaya Nan Ba da Jimawa ba

Posted onNovember 14, 2025November 14, 2025

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya tabbatar da cewa gwamnatinsa na kan gaba wajen kafa kwalejin kimiyya da Fasaha a karamar hukumar Gaya, …

Abba k Yusuf
Ilimi, Labarai

Gwamnan Kano ya kaddamar da rukunin dalibai su 590 da za su amfana da shirin tallafin karatun digiri na biyu

Posted onNovember 13, 2025November 13, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da zagaye na biyu na dalibai 590 da za su amfana da …

FB IMG 1762931320035
Best Choice Specialist Hospital, Labarai

Ganin yadda Gwamnan Kano ke tallafawa bangaren lafiya, Asibitin Best Choice Zasu Duba Masu Wasu Cututtuka Kyauta, Da Ragin Kaso 50% Ga Aikin Tiyata

Posted onNovember 12, 2025November 12, 2025

Asibitin Kwararru na Best Choice ya sake bijiro da wasu ayyukan jin kai a wani bangare na cigaba da farantawa al’umma kamar yadda ya saba …

B9
Kano, Labarai

Ƴan Bindiga sun sace mata biyar ciki har da mai shayarwa a Kano

Posted onNovember 10, 2025November 10, 2025

Ƴan bindiga sun kai hari a kauyen Yan Kwada da ke cikin kauyen Faruruwa a Karamar Hukumar Shanono ta Jihar Kano da yammacin jiya Lahadi, …

FB IMG 1762521151666
Kano, Labarai

Ibtila’i: Wata Tsohuwa ƴar shekaru 96 ta rasu a cikin masai a Kano

Posted onNovember 7, 2025November 7, 2025

Hukumar Kwana-Kwana ta Nijar Kano ta tabbatar da rasuwar wata mata mai shekaru 96 sakamakon fadawa cikin ramin masai. A wata sanarwa da kakin hukumar, …

IMG 122428 071125 1762514675246
Labarai, Lafiya

Ministan Lafiya Ya Jagoranci Taron Kungiyar Mataimaka Likitocin Haƙora Na Kasa (NDTA) A Kano

Posted onNovember 7, 2025November 7, 2025

Ministan lafiya ka Najeriya Prof. Muhammad Ali Pate ya bayyana yadda gwamnatin shugaba Tinubu ta mai da hankali Wajen kula da lafiyar al’umma musamman bangaren …

IMG 20251105 WA0020
Kasashen Waje, Labarai

Ministan Isra’ila ya bukaci Yahudawan Birnin New York Su Gaggauta Yin Hijira Zuwa Isra’ila.

Posted onNovember 5, 2025November 5, 2025

Daga  Aminu Bala Madobi Zohran Mamdani, Musulmi, Dan Jam’iyyar Democrats, Kuma Dan Majalisar Dokokin Jihar New York, Yayi Shura Wajan Caccakar Manufofin Israela Da adawa …

FB IMG 1762361196567
Kano, Lafiya

Sako na musamman daga Sardaunan Kano Malam Ibrahim Shekarau

Posted onNovember 5, 2025November 5, 2025

Tsohon gwamnan jihar Kano, Sardaunan Kano Malam Ibrahim Shekarau, ya bayyana cewa ba zai daina siyasa ba muddin yana da karfi da lafiya. Ya yi …

IMG 20251103 WA0053
Amurka, Labarai

Jerin Jihohin Arewa Guda 12 Da Amurka Za Ta Sanyawa Takunkumi Na Hanasu Bizar Zuwa Kasarta

Posted onNovember 3, 2025November 3, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Rahotonni sunce tun bayan da aka ja zare tsakanin Hukumomin Amurka da Nigeria Sakamakon zargin farwa Kiristoci, Gwamnatin Amurka tace akwai …

Posts pagination

‹ 1 … 5 6 7 8 9 … 41 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab