Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar Shari ah ta jihar Kano ta rawaito yadda nusabin zakka, sadaki da diyyar rai yake ta bana kamar yadda ta …
Tag: Political cultures
Alfijr ta rawaito Ajiya Laraba 9/3/22 Jami’an Hukumar KSCPC a ranar laraba sunyi nasarar k sunyi nassarar kama lemukan kwalba launi daban-daban wanda wa’adinsu ya …
Alfijr ta rawaito jami’an tsaro na farin kaya DSS reshen jihar Kano sun kama Faizu Alfindiki shugaban karamar hukumar Kano, da Khalid Ishaq Diso shugaban …
Alfijr Alfijr ta rawaito mai shari’aAmina Adamu Aliyu dake kotu mai lamba 10 Miller Road a kano, ta daure wani mai suna Abbas Adamu dake …
Alfijr Alfijr ta rawaito taron wanda ya gudana a ranar Talata 8 ga watan Maris 2022 ya samu karramawa daga manyan baki daga ciki da …
Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar gudanarwar Kingston Organic Plc, da ke Kasar Ingila ta nada Sunusi Bature Dawakin Tofa a matsayin mataimakin shugaban aiyuka a …
Alfijr Alfijr ta rawaito wani ganau ya shaida cewa mutanen su uku sun zo ne a cikin babur mai kafa uku suka kwace wa matar …
Alfijr Alfijr ta rawaito wani karamin yaro mai wata 19 ya fada a rijiya a gidan da aka kai shi raino a Karamar Hukumar Dambata …
Alfijr ta rawaito yadda farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Alhamis Daga Kasuwar Wapa kano. Alfijr 1. Dollar zuwa Naira Siya = 573 / …
Alfijr Alfijr ta rawaito Barista Musa Abdullahi Lawan sun gabatar wa kotu shaidunsu na farko da na biyu wato jami’an DSS wadanda su suka kama …
Alfijr Alfijr ta rawaito gwamnatin jihar Kano ta sanar da korar wasu ma’aikatan hukumar ƙasa da safiyo ta jihar bisa samun su da laifin yin …
Ana sanar da dukkanin masu neman gurbin karatu a Jami’o’i daban-daban a Nijeriya a lokacin zangon karatu na 2021/2022 amma suke son su canza zuwa …
Alfijr Alfijr ta rawaito, hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, a yau Litinin 28 ga watan Fabrairu, 2022, ta …
Alfijr Alfijr ta rawaito Kasar Rasha ta lalata jirgin sama da yafi kowanne girma a duniya na kasar Ukraine mai suna Mriya, wanda ma’anarsa mafarki …
Alfijr Alfijr ta rawaito ɗaurin auren jaruma Aisha Aliyu Tsamiya gaskiya ne, an yi shine a sirri a kamar yadda aka saba na sauran jaruman …
Alfijr Alfijr ta rawaito, kungiyar Kwallon Kafa ta Turai, a ranar Juma’a, ta dauke gasar cin kofin zakarun Turai ta maza ta 2021/2022 daga Rasha. …
Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar kare hakkin mai saye da mai sayarwa ta Jihar Kano, watan KSCPC ta samu nasarar kama wani matashi mai suna …
Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar shirya jarabawa ta kasa (NECO) ta fitar da sakamakon jarrabawar kammala sakandare ta shekarar 2021 (SSCE) Alfijr Bisa sakamakon da …
Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta gurfanar da wata mata da ake zargi da laifin yin zamba …
Alfijr Alfijr ta rawaito tsohon gwamnan jihar Kano Sen. Rabi’u Musa Kwankwaso a wajen wani taron masu ruwa da tsaki na kafa wata sabuwar ƙungiya …