Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Tinubu

Jamus
Labarai, President Tinubu

Shugaban Jamus, Steinmeier ya kawo ziyarar aiki Najeriya

Posted onDecember 11, 2024December 11, 2024

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya tarbi Shugaban Jamus Frank-Walter Steinmeier a Fadar Aso Rock, Abuja, da safiyar Laraba. Steinmeier, wanda ya isa Abuja da yammacin …

Obasanjo
Labarai, Nijeriya

Budaddiyar Wasika Daga Obasanjo Zuwa Shugabannin Najeriya

Posted onDecember 9, 2024December 9, 2024

Tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo, ya jaddada cewa yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya zai samu nasara ne idan aka fara daukar mataki …

FB IMG 1723115651747
Labarai, Shugaba Tinubu

Ko ana muzuru ko ana shaho Najeriya zata kai ga nasara – in ji Tinubu

Posted onDecember 8, 2024December 8, 2024

Shugaba Bola Tinubu ya ce al’amura suna tafiya yadda ya kamata, duk da mutane ba sa son gwamnatinsa. Ya ce a cikin kalubalen da kasar …

FB IMG 1733039078809
Gwamnatin Kano, Labarai

Dokar haraji: Gwamnan Kano ya zauna da yan majalisar wakilai na Kano

Posted onDecember 1, 2024December 1, 2024

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci zama na musamman tare da wasu daga cikin yan majalisar wakilai ta kasa da suka fito daga …

FB IMG 1732886085639
Faransa, Labarai

Shugaban Faransa, Macron ya yaba tare da jinjinawa shugaban Najeriya yayin wata ganawa.

Posted onNovember 29, 2024November 29, 2024

Shugaban Faransa, Emmanuel Macron, ya yabawa Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, bisa amfani da irin kuzari da jajircewar da ya nuna a Legas wajen inganta …

IMG 20241118 WA1026
Labarai, Shugaba Tinubu

Bwala ya kama aiki a matsayin mai magana da yawun Shugaba Tinubu.

Posted onNovember 18, 2024November 18, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Sabon mai baiwa shugaban kasa shawara na musamman kan harkokin yada labarai da sadarwa, Daniel Bwala, ya kama aiki gadan-gadan a …

FB IMG 1723115651747
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

An kuma! Gwamnatin Najeriya ta sake karbo sabon bashin miliyoyin daloli.

Posted onNovember 17, 2024November 17, 2024

Gwamnatin Najeriya ta karbo wani sabon bashi daga bankin raya kasashen Afrika da ya kai na dala miliyan 134, domin a taimakawa manoma wajen bunkasa …

FB IMG 1723115651747
Labarai, Shugaba Tinubu

Shugaban Najeriya Bola Tinubu yai naɗa sabbin muƙamai guda huɗu

Posted onNovember 15, 2024November 15, 2024

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Daniel Bwala a matsayin mashawarcinsa na musamman kan harkokin yaɗa labarai. Alfijir labarai ta rawaito mai magana …

FB IMG 1731584778768
Fetur & Gas, Labarai

Malam Nuhu Ribadu yayi fashin baki akan cire tallafin mai da masu amfanarsa

Posted onNovember 14, 2024November 14, 2024

Mai bai wa shugaban kasa shawara kan tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya bayyana cewa cire tallafin man fetur da Shugaba Bola Tinubu ya yi ya …

Mrs Tinubu
Labarai, Shugaba Tinubu

An Yanka Ta Tashi! Matar shugaban Najeriya ta zare hannunta kan maganar addu’ar zaman lafiya ta ƙasa da za ayi

Posted onNovember 10, 2024November 10, 2024

Uwargidan Shugaban Kasa Oluremi Tinubu ta musanta hannunta a wata addu’a ta kasa da aka ce za a yi domin rokon Allah kan mawuyacin hali …

FB IMG 1723115651747
Labarai, Shugaba Tinubu

Ana Wata! Shugaba Tinubu Ya Dage Zaman Taron Majalisar Zartaswa Ta Tarayya

Posted onNovember 6, 2024November 6, 2024

Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu,  ya bayar da umarnin dage taron majalisar zartaswa ta tarayya zuwa wani lokaci, wanda za a sanar nan ba da …

Tinubu vs Trump
Amurka, Labarai

Shugaba Tinubu ya taya sabon shugaban Amurka Donald Trump murnar lashe zabe

Posted onNovember 6, 2024November 6, 2024

Shugaba Bola Tinubu ya taya Shugaba Donald Trump murnar nasarar sake zabensa a matsayin shugaban kasar Amurka na 47. Shugaba Tinubu dai ya himmantu wajen …

best seller i
Lafiya, Nijeriya

Gwamnatin Najeriya ta dauko malamai 313 da fastoci domin yiwa Najeriya addu’a har tsawon mako guda a Abuja

Posted onNovember 4, 2024November 4, 2024

Gwamnatin Najeriya ta dauko malamai 313 da ƙarin wasu fastoci domin yiwa Najeriya addu’a har tsawon mako guda a Abuja Uwargidan Shugaban ƙasa Oluremi Tinubu …

Tinubu
Labarai, Shugaba Tinubu

Abin Boye! Ƙungiyar Afenifere ta soki shugaban Najeriya kan fifita Yarabawa a muƙamai

Posted onNovember 3, 2024November 3, 2024

Ƙungiyar kishin ƙabilar Yarabawa zalla ta Afenifere ta gargaɗi Shugaba Bola Ahmed Tinubu a kan abin da ta kira son kai da fifita ‘yan ƙabilar …

IMG 20240915 WA0436
Labarai, Shugaba Tinubu

Sanarwa ta musamman daga fadar shugaban kasar Nijeriya musamman ga matasa

Posted onOctober 27, 2024October 27, 2024

Ga wata babbar damar dogaro da kai ga matasa daga gwamnatin tarayya. Ina matasan Najeriya! Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta ƙaddamar da sabon Shirin …

shugaban Najeriya Tinubu
Labarai, Shugaba Tinubu

Tsantseni: Tinubu ya rage motoci a ayarin ministocinsa

Posted onOctober 25, 2024October 25, 2024

Shugaban kasa Bola Tinubu ya takaita Ministoci manya da ƙanana da Shugabannin Hukumomin Gwamnatin Tarayya zuwa motoci uku kawai a ayarin motocin da suke amfani …

FB IMG 1729698661292
Labarai, Shugaba Tinubu

Wata Sabuwar! Shugaban Najeriya Tinubu ya sallami ministoci biyar daga mukamansu

Posted onOctober 23, 2024October 23, 2024

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sallami ministoci biyar tare da naɗa wasu sababbi bakwai da kuma sauya wa goma ma’aikatu. Alfijir labarai ta rawaito wata …

FB IMG 1723115651747
Labarai, Shugaba Tinubu

Ana Wata: Tinubu ya rushe wasu ma’aikatun gwamnatin tarayya

Posted onOctober 23, 2024October 23, 2024

Shugaban kasa Bola Tinubu ya sanar da soke ma’aikatar Neja Delta da ma’aikatar wasanni ta kasa Alfijir labarai ta rawaito a wani sako da mai …

IMG 20241017 175230
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Bankin Duniya ya gargaɗi Nijeriya kan janye sabbin manufofin tattalin arziki da gwamnati ta kirkiro

Posted onOctober 17, 2024October 17, 2024

Bankin duniya ya bukaci gwamnatin tarayya da kada ta sauya manufofin da aka bullo da su na gyaran tattalin arziki, yana mai gargadin cewa hakan …

Tinubu Da Abba
Labarai, Lafiya

Budaddiyar Wasika Ga Gwamnatin Najeriya (An Bar Jaki Ana Dukan Taiki Akan Lafiya)

Posted onOctober 1, 2024October 1, 2024

Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu. Cikin girmamawa gareku shuwagabanni da Jami’o’in lafiyar  na kasa ta Najeriya baki daya. Na ɗauki alkalami na ne domin nayi kira …

Posts pagination

‹ 1 … 4 5 6 7 8 … 10 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab