Babbar Kotun Abuja ta kori ƙarar da wasu jami’an gwamnatin jihar Kano su ka shigar gaban ta da ta hana Hukumar Yaƙi da Cin-hanci da …
Babbar Kotun Abuja ta kori ƙarar da wasu jami’an gwamnatin jihar Kano su ka shigar gaban ta da ta hana Hukumar Yaƙi da Cin-hanci da …
Shugaban hukumar Tace Fina-finan Jihar Kano ne ya sanar da haramta dukkan muƙabalar mawakan addini a jihar, sai dai idan an samu sahalewar hukumar tun …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Masana a fannin abinci sun gargaɗi iyaye da su dena dogara da taliyar yara, wacce aka fi sani da indomi a matsayin abinci. Masanan sun …
A ranar Asabar 13 ga watan Satumban 2025 makusantan tsohon shugaban jami’ar Gwamnatin Tarayya dake Dutsinma ta jihar Katsina, Farfesa Armaya’u Hamisu Bichi sun gudanar …
Babban attajirin Afirka kuma Shugaban Rukunin Kamfanin Dangote, Alhaji Aliko Ɗangote, ya ɗauki nauyin gina ɗakunan kwanan ɗalibai masu gadaje 250 da Babban Masallacin Juma’a …
Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta gargadi majalisar dokoki cewa za ta fito da mambobinta yin zanga-zanga idan aka ci gaba da hana Sanata Natasha …
Allah ya yiwa tsohon sakataren gwamnatin Kano, Alhaji Sadauki Kura, rasuwa da safiyar yau Lahdi a asibitin Airforce da ke Kano. Alhaji Sadauki Kura wanda …
Hukumar Kare Hakkin Masu Amfani da Kaya ta Kasa (FCCPC) ta ce ta karbo sama da naira biliyan 10 don masu amfani da kaya da …
Shugaban kamfanin H.U.Kura Mining Nig, Alh Hamza Uba Kura na taya ɗaukacin al’ummar musulmin duniya dana jihar Kano da kuma na ƙaramar hukumar Kura murnar …
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta amince da rijistar sabbin jam’iyyun siyasa guda 14, wadanda za su fara shiga sahun manyan ayyukan …
Matatar man fetur ta Dangote ta sanar cewa za ta fara rarraba man kai-tsaye zuwa tashoshi a duk faɗin Najeriya daga ranar Litinin, 15 ga …
Tagwayen da aka haifa a nanne da juna, Hassana da Husaina, waɗanda aka yi aikin raba su a Saudiyya sun dawo gida inda aka tarbe …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Alh Musa Jidda Ɗan Adalan Mubi Saraki ya ce, ina taya al’ummar musulmin duniya dana Najeriya tare da na wannan jiha tamu mai albarka ta …
Gwamnatin Kano ta shirya canzawa kasuwar Kayan marmari ta yan lemo mazauni zuwa Dan Goro Kwamishinan Ƙasa da Safiyo na Jihar Kano, Alhaji Abduljabbar Umar …
Gwamnatin Kano ta yi barazanar rufe duk wata makaranta mai zaman kanta da ta kara kuɗin makaranta ga Iyayen yara ba bisa ka’ida ba. Shugaban …
Gamayyar rukunin jami’o’in MAAUN ta kulla yarjejeniyar hadin gwiwar kasa da kasa da ‘Seneca College of Applied Arts and Technology’ da ke kasar Canada, wacce …
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta samu nasarar warware tankiyar da ke tsakanin Matatar Dangote da Ƙungiyar Ma’aikatan Dakon Man Fetur da Gas ta …