Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

FB IMG 1757402729286
Labarai, Majalisar Wakilai

Ƙaruwar bashin da Najeriya ke ci abin damuwa ne – In Ji Shugaban majalisar wakilai

Posted onSeptember 9, 2025September 9, 2025

Kakakin Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, ya nuna damuwa kan yadda bashin Najeriya ya ƙaru zuwa Tiriliyan 149.39  a farkon 2025, kwatankwacin dala biliyan 97, wanda …

FB IMG 1757354750124
APC, Labarai

Ajiyan Sokoto ya karyata jita-jitar tsayawa takarar gwamna a 2027

Posted onSeptember 8, 2025September 8, 2025

Ajiyan Sokoto, Alhaji Umar I. Ajiya, ya karyata jita-jitar da ake yadawa cewa yana shirin tsayawa takarar kujerar Gwamnan Jihar Sokoto a 2027. Mai magana …

IMG 162523 08925 1757345145259
Labarai

AROGMA Tayi Kira Ga Mambobin ta Suyi Fatali Da Kiran Tsunduma Yajin Aikin NUPENG, Ta Goyi Bayan Dangote.

Posted onSeptember 8, 2025September 8, 2025

Kungiyar dillalan man fetur da iskar gas ta Arewa (AROGMA) ta nesanta kanta daga shirin tsundima yajin aikin da kungiyar ma’aikatan man fetur da iskar …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onSeptember 8, 2025September 8, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 100541 08925 1757322374684
Kano, Labarai

Zamu kammala dukkan ayyukan tituna kafin karshen December – Kwamishinan Ayyuka

Posted onSeptember 8, 2025September 8, 2025

Zamu kammala dukkan ayyukan tituna musamman masu nisan kilomita 5, a ƙananan hukumomi kafin karshen watan December Kwamishinan Ayyuka na Jihar Kano Injiniya Marwan Ahmad …

IMG 20250908 WA0061
Labarai

Zamu yi aiki ba dare ba rana domin tabbatar da umarnin DR. Ganduje ya bamu  – In Ji Baffa Babba Dan Agundi

Posted onSeptember 8, 2025September 8, 2025

Zamuyi aiki ba dare ba rana domain tabbatUar da umarnin da Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bamu. Babban Darakta na Hukumar NPC na kasa Dr. …

IMG 002323 08925 1757287432528
Labarai

Kungiyar Kwadago Ta Bukaci Tinubu Ya kara Mafi Karancin Albashi Sama da N70,000

Posted onSeptember 8, 2025September 8, 2025

Kungiyar Kwadago ta Ƙasa (NLC) da ma’aikatan gwamnati sun bukaci gwamnati ta sake duba mafi ƙarancin albashi, suna mai cewa N70,000 da ake biya a …

FB IMG 1757237532003
DSS, Labarai

DSS ta bukaci X ta rufe shafin Sowore saboda sakon sukar Tinubu da ya wallafa

Posted onSeptember 7, 2025September 7, 2025

Hukumar tsaro ta farin kaya ta ƙasa (DSS) ta rubuta wasiƙa ga kamfanin X, tsohon shafin Twitter, tana neman a gaggauta rufe shafin Omoyele Sowore. …

FB IMG 1757235242128
Labarai, Tsaro

Yan bindiga sun hallaka jami’an hukumar tsaro ta (NSCDC) 8

Posted onSeptember 7, 2025September 7, 2025

Wasu ’yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, sun hallaka jami’ai takwas na Hukumar Tsaro ta Fararen Hula (NSCDC) da ke aiki …

FB IMG 1757048023288
Kano, Labarai

Innalillahi wa’Inna ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa Farfesa Hafizu Miko Yakasai rasuwa a daren Alhamis

Posted onSeptember 5, 2025September 5, 2025

Allah ya yiwa Farfesa Hafizu Miko Yakasai rasuwa a daren Alhamis din nan. Farfesa Miko kafin Rasuwarsa malami ne a Jami’ar Bayero dake Kano. Za’a …

IMG 233947 04925 1757025608099
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

‘Yan Sanda Sun Gayyaci Shugabar ƙaramar hukumar  Tudun Wada kan zargin harin wasu mutane

Posted onSeptember 4, 2025September 4, 2025

Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kano ta gayyaci Hajiya Sa’adatu Salisu, shugabar ƙaramar hukumar Tudun Wada kuma shugabar ƙungiyar shugabannin kananan hukumomi (ALGON) a Kano, domin …

IMG 190849 04925 1757009345157
Labarai, Yan Bindiga

Matasa sun kashe ’yan bindiga 6, sun kuma sha alwashin kare kansu

Posted onSeptember 4, 2025September 4, 2025

Matasan Ƙaramar hukumar Shagari sun kashe wasu ’yan bindiga shidda da ake zargin suna cikin waɗanda suka addabi yankin Ƙaramar hukumar Shagari a Jihar Sakkwato. …

FB IMG 1756991095233
Labarai

Shugaban Najeriya Tinubu ya tafi hutun shekara a Faransa da Birtaniya

Posted onSeptember 4, 2025September 4, 2025

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bar Abuja a yau, Alhamis 4 ga Satumba, domin fara hutun shekarar 2025. Sanarwar da fadar shugaban ƙasa ta …

FB IMG 1756980849599
Labarai, Saudiyya

Kano ta samu kujeru 5,684 don aikin Hajji na 2026, hukumar ta fitar da kuɗin ajiya

Posted onSeptember 4, 2025September 4, 2025

Shugaban Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kano, Lamin Rabi’u Danbappa, ya sanar da kudin ajiya na aikin Hajji na shekarar 2026 bisa umarnin Hukumar …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Laraba

Posted onSeptember 3, 2025September 3, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 153335 03925 1756910028093
Labarai

Gwamnatin Kano ta ayyana ranar komawa makarantu domin fara darasi

Posted onSeptember 3, 2025September 3, 2025

Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da ranar dawowar makarantu na firamare da na sakandare domin cigaba da Karatu a sabon zangon na shekarar 2025/2026. Wata …

FB IMG 1756895775573
Labarai

Babu wata ƙasa da ta isa ta ɗaga mana yatsa a duniya – In ji Shugaban China

Posted onSeptember 3, 2025September 3, 2025

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani mahaluki a doron duniya, da zai ɗagawa kasarsa yatsa, ko yi mata barazana ko ci zarafinta. …

IMG 105658 03925 1756893433206
Labarai

Gwamnatin Najeriya ta sanar da ranar hutun murnar haihuwar Annabi Muhammad S A W

Posted onSeptember 3, 2025September 3, 2025

Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta bayyana cewa ranar Juma’a, 5 ga Satumba, 2025, za ta kasance hutu ga ma’aikatan Najeriya domin bikin Mauludi na ranar haihuwar …

IMG 090531 03925 1756886743626
Labarai

Shugaba Tinubu ya mayar da shugaban gidan NTA talabijin da aka sauke

Posted onSeptember 3, 2025September 3, 2025

Shugaban Nijeriya, Bola Tinubu, ya bayar da umarnin mayar da tsohon shugaban gidan talbijin na Ƙasa NTA, Salihu Abdullahi Dembos, wanda aka sauke kwanakin baya. …

best seller i
Kano, Labarai

Ana Wata: Masu Unguwanni 13 Sun Yi Murabus daga Mukamansu a Jihar Kano.

Posted onSeptember 2, 2025September 2, 2025

Wasu Masu Unguwanni 13 Sun Yi Murabus daga Mukamansu a Jihar Kano. Hakimin gundumar Jogana da ke ƙaramar hukumar Gezawa, Alhaji Abdulkadir Muhammad Balarabe, ya …

Posts pagination

‹ 1 … 28 29 30 31 32 … 318 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab