…Mun zo ne don yabawa kan kokarin da kamfanin ke yi na gabatar da ayyukan jin kai da kuma jigilar man fetur kyauta a kokarin …
…Mun zo ne don yabawa kan kokarin da kamfanin ke yi na gabatar da ayyukan jin kai da kuma jigilar man fetur kyauta a kokarin …
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da sauyawa wasu kwamishinoni ma’aikatu, sannan kuma an sauyawa wasu ma’aikatan gwamnati a wasu muhimman ma’aikatun jihar. …
Usman Dembele na kasar France da kungiyar ƙwallon ƙafa ta PSG ya lashe gasar gwarzon dan kwallon kafa na duniya, wacce aka fi sani da …
Daga Aminu Bala Madobi Macron ya kuma yi kakkausar suka kan duk wani shirin korar Falasdinawa daga Gaza Jaridar Alfijir Labarai Ta Rawaito Cikin wata …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Daga Abu Huraira (Allah ya yarda da shi), Manzon Allah ﷺ ya ce: ❝ Kalmomi biyu masu sauƙin furuci a harshe, amma masu nauyi a mizani, …
Shugaban Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON), Farfesa Abdullahi Saleh Usman, ya ce hukumar ta samu nasarar rage kuɗin aikin Hajji ta hanyar samun rangwame …
Jami’ar European-American ta fitar da sanarwa da ta ke barranta kan ta da digirin girmamawa da aka baiwa shahararren mawaki, Dauda Kahutu Rarara ba, inda …
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta tsare wata mace mai suna Zuwaira Hassan da zargin yi wa yarinya mai shekara 10 azaba da wuta a …
Daga Dr. Musa Tanko Haruna (Musa Mazankwarai) Hakika nayi farin cikin ganin labarin umarnin da Mai girma Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya …
Daga Aminu Bala Madobi Jagoran jam’iyyar NNPP na kasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya bayyana wasu sharudda na musamman da zai yi tunanin komawa jam’iyyar …
Sayyadah Raihan Imam (Qamshi)Tana Farin cikin Gayyatar Masoya Fiyayyan Halitta Shugaba Annabi Muhammad S.A.W Zuwa Wajan Taron MAULUD NABIYI Wannan Maulidin Sayyada Raihan Kamshi Ta …
Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu mai girma Gwamna Alh Abba Kabir Yusuf Gwamnan talaka mai jin koken al’umma. Ina yi maka addu’ar Allah ya sa a …
A.S ANDARAI Daya ne daga cikin futattu kuma kwararru da suka shahara wajen shirya muku biki dai dai da buƙatarku kuma dai-dai da zamani a …
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya caccaki tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje, inda ya zarge shi da wawure dukiyar talakawa ba tare da ya …
Hukumar kula da makarantu masu zaman kansu da na sa kai ta Jihar Kano (KSPVIB) ta dauki matakin rufe wasu makarantu guda takwas (8) da …
Mawaƙin yabo Shehi Mai Tajul’izzi da lauyansa Abba Hikima sun amsa gayyatar Hukumar Tace Fina-finai ta jihar Kano, yayin da Usman Mai Dubun Isa ya …
Kwana biyu bayan rikicin wutar lantarki tsakanin Asibitin Koyarwa na Aminu Kano (AKTH) da Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Kano (KEDCO), gwamnatin tarayya ta kaddamar …
Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewa ta raba jimillar Naira biliyan 330 ga magidanta miliyan 8.1 a fadin Najeriya a karkashin shirin tallafin kuɗi (National …