Jami’an tsaron yan sandan babban birnin tarayya, Abuja sun bazama neman wani ƙasurgumin ɓarawon da yayi awun gaba da mota kirar Hilox, daya daga cikin …
Jami’an tsaron yan sandan babban birnin tarayya, Abuja sun bazama neman wani ƙasurgumin ɓarawon da yayi awun gaba da mota kirar Hilox, daya daga cikin …
Fadar shugaban Najeriya ta janye jerin sunayen wadanda ta nada a yau juma’a, inda ta ce an tafka kura-kurai. Sunday Dare, mashawarci na musamman ga …
Ministan Albarkatun Ruwa na Nijeriya, Joseph Utsev ya yi wannan gargaɗi ne ranar Alhamis yayin da yake gabatar da rahoto na shekarar 2025 kan Yiwuwar …
Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta karɓi wani ƙorafi daga wani mai suna Abdullahi Baban Karatu, namiji mai shekaru 55 daga ƙauyen Kurmin Ado, ta …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
A kokarinta na tabbatar da ingantacen Muhalli Mai tsafta a duk fadin Kano da kewaye, Gwamnatin Jihar Kano ta Samar da ingantacciyar dokar Kare Muhalli …
Ma’aikatar Ƙasa da Safiyo ta jihar Kano, ta ce za ta buga sunayen wadanda su ka ki sabunta takardun shaidar mallakar gidaje da filaye a …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau cfer njr 2490 sayrwa 2480 …
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce za ta bullo da shirin bada magani kyauta ga masu cutar siga da hawan jini da kuma sikila. Alfijir Labarai …
Babban sufeton ƴan sandan Najeriya Kayode Egbetokun ya janye sammacin da ya aikewa da sarki Muhammadu Sanusi ll. Alfijir labarai ta ruwaito a wata sanarwa …
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya amince da samar sa sabbin asibitocin sha-ka-tafi guda dubu 8,800 a fadin kasar nan da kuma inganta manyan asibitoci da …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau juma’a Dollar zuwa Naira Siya …
Allah ya yiwa Imam Dr. Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi rasuwa a jihar Bauchi Marigayin na cikin manyan Malaman Addinin Musulunci da suka Shahara a Africa. …
Bankin ya bayyana takardar a matsayin “bogi” a cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na X, yana mai jaddada cewa ya kamata jama’a …
Gobara ta tashi Jami’ar Northwest a Kofar Nassarawa Kawo yanzu haka hayaƙi ya turniƙe ginin Ado Bayero dake Kofar Nassarawa in da jami’ar ta Northwest …
Daga Jaafar Jaafar Ya kamata gwamnatin Kano ta yi amfani da wannan dama ta ta’aziyyar rasuwar Galadiman Kano Abbas Sanusi domin daidaita rikicin masarautar Kano. …
Ni Alh. Yusuf Ado Kibiya Shugaban Jam’iyyar PDP ta Kano, zanyi amfani da wannan damar domin in mika sakon ta’aziyya ga iyalan Alh. Abbas Sunusi …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamna Abba Kabir Yusuf, a madadin gwamnatin jihar Kano da mutanen Kano ta mika sakon ta’aziyya ga mai martaba Sarkin Kano …
Tsohon mataimakin dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a jihar Kano, Hon. Murtala Sule Garo, mika sakon ta’aziyyar rasuwar Galadiman Kano kuma babban dan majalisar …