Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

IMG 20250105 201423
Best Choice Specialist Hospital, Labarai

Shugaban Asibitin Kwararru na Best Choice, Ya Taya Gwamna Yusuf Murnar Cika Shekaru 62, Ya Bayyana Shi A Matsayin Shugaba Mai Hange.

Posted onJanuary 5, 2025January 5, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Shugaban Asibitin Kwararru na Best Choice dake Kano Auwal Lawal Muhammad ya taya Gwamna Abba Kabir Yusuf murnar cika shekaru 62 …

FB IMG 1735991632008
DSS, Labarai

Hukumar DSS Da EFCC Zasu Lashe Man Fetur na Biliyan 2 a Motocin su a 2025

Posted onJanuary 4, 2025January 4, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Hukumar tsaron farin kaya DSS Da Kuma EFCC za su kashe naira biliyan biyu wajen zuba man fetur ga motocinsu a …

FB IMG 1735986694549
Kannywood, Labarai

Wata Sabuwar! Hukumar tace finafinai da ɗab’i ta jihar Kano ta dakatar da jaruma Sahma M. Inuwa

Posted onJanuary 4, 2025January 4, 2025

Hukumar tace finafinai da ɗab’i ta jihar Kano ta dakatar da jaruma Sahma M. Inuwa daga shiga harkar fim na tsawon shekara ɗaya, tare da …

FB IMG 1735945710585
Labarai, Mutuwa

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa Alh Shehu Ɗalhatu ɗaya daga Daraktocin Hukumar Gudanarwar Freedom Radio da Dala FM Rasuwa

Posted onJanuary 4, 2025January 4, 2025

Cikin alhini mu ke sanar da rasuwar ɗaya daga Daraktocin Hukumar Gudanarwar Rukunin Tashoshin Freedom Radio da Dala FM Alhaji Shehu Ɗalhatu. Marigayin ya rasu …

Gwamna Sule
Arewa, Labarai

Gwamnan Nasarawa Ya Kori Sakataren Gwamnati Da Kwamishinoni Tare Da Masu Bashi Shawara

Posted onJanuary 3, 2025January 3, 2025

Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya rusa Majalisar Zartarwar Jihar tare da korar Sakataren Gwamnatin Jihar, Barista Muhammad Aliyu-Ubamdoma da kuma dukkanin hadimansa na musamman. …

Canji
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau  Juma’a

Posted onJanuary 3, 2025January 3, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1735903508158
Labarai, Masarauta

Masarauta: Gwamnan jihar Adamawa ya nada sabbin Sarakuna

Posted onJanuary 3, 2025January 3, 2025

Gwamna Ahmad Fintiri na Jihar Adamawa ya amince da naɗin sabbin sarakuna da hakimai bakwai a masarautun Jihar. Nadin sabbin sarakunan ya fara aiki ne …

IMG 20250102 WA0640
Labarai, Masarautar Kano

Yadda al’umma Suka yi Dafifi Wajen Taron Sarkin Kano Aminu Ado Bayero Bayan Dawowa Daga Ziyarar Aiki Da Yaje Kasar Egypt

Posted onJanuary 2, 2025January 2, 2025

Dubbunan al’umar jihar Kano ne suka tari Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero Bayan dawowarsa daga kasar Egypt a wata ziyarar aiki da …

FB IMG 1735828685523
Ibtila i, Labarai

Ibtila’i Yadda wata motar Kano Line ta kama da wuta akan hanyar zuwa Kaduna

Posted onJanuary 2, 2025January 2, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Motar mallakin Kano Line ce, wadda ta taso daga Kano Zuwa Kaduna tayi hadarin ne a Makarfi kuma kawo izuwa yanzu …

REMASAB
Kano, Labarai

Badakala: Ana zargjn wani babban jami’i da “wawure” kuɗaɗe a hukumar REMASAB Kano

Posted onJanuary 2, 2025January 2, 2025

Wata ƙungiya mai suna Abba ba Butulu Bane ta yi kira ga Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf da ya sanya a yi bincike a Hukumar …

FB IMG 1709485484086
Labarai, Police

Ibtila’i! An kashe yan sanda 140 a Abuja cikin shekarar 2024

Posted onJanuary 2, 2025January 2, 2025

Jami’an ‘yan sanda 140 daga rundunar ‘yan sanda ta birnin tarayya Abuja sun rasa rayukansu yayin gudanar da aikinsu, yayin da aka kwato Naira miliyan …

FB IMG 1735738073722
Abba Gida Gida, Labarai

Sakon Gwamna Kano na taya al’umma murnar shigowa sabuwar shekarar 2025

Posted onJanuary 1, 2025January 1, 2025

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya mika sakon taya al’ummar jihar Kano murnar shigowa sabuwar shekara, in da ya bayyana fatan samun ci gaba …

Tinubu
Labarai, Shugaba Tinubu

Tirkashi! Shugaba Tinubu ya shiga jerin na gaba-gaba a aikata cin hanci

Posted onDecember 31, 2024December 31, 2024

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya kasance cikin manyan mutanen da aka fi danganta da aikata manyan laifuka da cin hanci da rashawa, a cewar wani …

FB IMG 1723959647845
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta fara kwashe tarin yara da ke rayuwa a kasuwanni da ƙasan gadoji a jihar.

Posted onDecember 31, 2024December 31, 2024

Gwamnatin ta fara ɗaukar matakin ne a jiya Litinin, inda ta samar da wani sansanin ajiyewa da kuma tantance yaran. Shugaban hukumar Hisbah a jihar, …

Canji
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau  Talata

Posted onDecember 31, 2024December 31, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

Jigawa
Jigawa, Labarai

Majalisar Dokokin Jihar Jigawa Ta Amince Da kasafin kudin shekarar 2025

Posted onDecember 31, 2024December 31, 2024

Majalisar dokokin jihar Jigawa ta amince da kudurin kasafin kudi na shekarar 2025 na sama da naira biliyan 698 na ayyukan gwamnatin jihar da kuma …

kwamandan Vigilante
Labarai, Tsaro

Tarin Nasarorin Da Muka Samu A Shekarar 2024 – In Ji Kwamandan Vigilante Na Kano

Posted onDecember 31, 2024December 31, 2024

Dsga Rabi’u Usman Rundunar yan sintiri ta vigilantee a jihar kano ta bayyana yanda suka gudanar da aikace aikacen shekarar 2024 da muke bankwana da …

Canji
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau  Litinin

Posted onDecember 30, 2024December 30, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1735553032063
Kwankwasiyya, Labarai

Masu neman Abba ya tsaya da kafarsa, mutane ne da ke da wata manufa – In Ji Kwankwaso

Posted onDecember 30, 2024December 30, 2024

Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce ya na godewa gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar, da ya cewa masu cewa ya …

Sojoji
Labarai, Ta addanci

Tsalle Daya: Sojoji sun cafke matar dake kaiwa Bello Turji Makamai

Posted onDecember 29, 2024December 29, 2024

Sojojin runduna ta 2 ta Operation Fansar Yamma sun kama wata mata mai shekaru 25 da ake zargi da safarar alburusai, ga Bello Turji Shamsiyya …

Posts pagination

‹ 1 … 51 52 53 54 55 … 318 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab