Alake ya ce ɗaga dokar zai ba da damar sa ido kan harkar haƙar ma’adinai a jihar Zamfara. Alfijir labarai ta rawaito gwamnatin tarayyar Nijeriya …
Alake ya ce ɗaga dokar zai ba da damar sa ido kan harkar haƙar ma’adinai a jihar Zamfara. Alfijir labarai ta rawaito gwamnatin tarayyar Nijeriya …
Gwamnatin tarayya za ta gurfanar da wasu mutum biyar da ake zargi da ta’addanci a gaban wata Kotun tarayya da ke Abuja a ranar Litinin. …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Iyalan Alh Shu’aibu Ibrahim Master (Gyadi Gyadi) Dana Alh Tjijjani Abubakar Gonge Barno State Na farin cikin gayyatar yan uwa da abokanan arziki daurin auren …
Aƙalla mutum 10 ne sun rasa rayukansu, wasu kuma da dama sun jikkata yayin wani turmutsutsi da ya faru a Cocin Holy Trinity Catholic Church …
Kamfanin Man Fetur na Ƙasa NNPCL ya kara rage farashin litar Man Fetur a kowace lita. Ana sayar da man dai a baya kan N1,020, …
An fara gasar karatun kur’ani ta kasa karo na 39 a jihar Kebbi, wanda ya samu halartar mahalarta daga dukkan jahohi 36 da kuma babban …
Alhaji Shawall Barau Jibrin, Shugaban Gidauniyar Shawall Barau I Jibrin, kuma Shugaban Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa ta Barau Academy, ya lashe lambar-girma ta Ingantaccen Jagoranci da …
An samu rudani kan naɗin shugabanni biyu masu rike da mukamin Manaja Darakta/ Babban Jami’i na Hukumar Raya Kogin Niger (UNRBDA). Kasa da watanni biyu …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Iyalan Barr Barr.Muhammad Sani Yunusa Dana Marigayi Alh. Idris Abdullahi Na farin cikin gayyatarku daurin auren yayansu Zankadediyar AmaryaZainab Muhammad Sani 〔Muhibba] Da Arushin AngoAbdullahi …
INA KUKE MASOYA SHUGABAN ANNABIGA RANARKU TAZO Sayyada Fati Baffa Fagge(WANDA AKAFI SANI DA FATI BARAROJI) Tana Gayyatar Masoya Manzon Allah (S.A.W.)zuwa wajen Maulidin Shugaba …
Wasu bama-bama da ake zargin ‘yan bindiga ne suka dasa sun tashi a yankin Bassa, karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja. Bama-bamai sun kashe kashe …
Kamfanin matatar Dangote ya rage farashin man fetur zuwa N899.50 a kowace lita. Wannan sanarwa ta fito ne cikin wata takarda da aka fitar da …
Kamfanin man Fetur na kasa (NNPCL) ya tabbatar da karɓo bashin dala biliyan ɗaya domin tallafawa aikin matatar dangote, bayan da ta fuskanci matsalolin kuɗi. …
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya fitar da sabon tsarin da ya kayyade iyakar cire kudi daga wuraren Point of Sale (POS) zuwa N100,000 a kowace …
Majalisar dattawa ta fara daukar matakai na maido da martabar kudin Najeriya ta hanyar haramta amfani da kudaden ƙasashen waje wajen biyan kudi da hada-hadar …
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Aisha Garba a matsayin shugabar hukumar ilimin bai-ɗaya ta ƙasa. Bayo Onanuga, mai magana da yawun shugaban ƙasa ne …
Kotun Ƙolin Nijeriya, a yau Litinin ta yi watsi da karar da ke neman ta tsige shugaba Bola Tinubu daga mukaminsa. Kotun kolin, a wani …