A wajen gasar an baiwa Bukhari Sunusi kyautar mota da kudade masu yawa. Dalibi Bukhari Sunusi Idris daga jihar Kano ya zama zakara a gasar …
A wajen gasar an baiwa Bukhari Sunusi kyautar mota da kudade masu yawa. Dalibi Bukhari Sunusi Idris daga jihar Kano ya zama zakara a gasar …
A karon farko, Kano ta samu kwamishinar ‘yan sanda mace A ranar Alhamis ɗin da ta gabata ne Hukumar Kula da ‘Yan Sanda (PSC) ta …
Tsohon Babban Sakataren Hukumar Kula da Manyan Makarantun Sakandare ta Jihar Kano (KSSSMB), Dakta Bello Shehu, ya taya murna ga Shugaban Jam’iyyar APC na kasa …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Cikin Hirarsa da BBC ministan yaɗa labaran ƙasar, Mohammed Idris ya ce Najeriya ba ta taɓa ƙulla wata alaƙar soji da Faransa ko wata ƙasa …
Sabon shugaban riko na kungiyar daliban Hausa a kwalejin ilmi ta Aminu Kano AKCOE hadin gwiwa da jami’ar tarayya da ke Dustin-ma a jihar Katsina …
An bukaci al’umma musammam mawadata da kuma ‘yan kungiyoyin cigaban al’umma da su dinga taimaka wadanda aka daure a gidajen a gidan ajiya da gyaran …
Kwana ɗaya bayan rasuwar majaifiyar Gwamnan Jigawa, Umar Namadi ya rasa babban ɗan sa a haɗarin mota Sakataren yaɗa labarai na gwamnan, Hamisu Gumel ne …
Majalisar karamar hukumar Garun Mallam a jihar Kano ta bai wa mazauna kasuwar Kwanar Gafan wa’adin kwanaki bakwai su tattara kayansu su bar kasuwar nan …
An sami rudani a jihar Gombe a ranar Kirsimeti yayin da wani direban motar haya da ya kasa sarrafa motarsa inda ya kunna kai masu …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Allah Ya yi wa mahaifiyar Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, Hajiya Maryam Namadi, rasuwa. Ta rasu da safiyar ranar Laraba, 25 ga watan Disamba, …
Iyalan Alh Sani Muhammad Zamfara Najeriya Dana Alhaji Mohamadou Abbo Ousmanou(Amao) Ngaoundere at Cameroon Na Farin Cikin Gayyatartu Daurin Auren Ƴaƴansu Arushin AngoAlh Shehu Sani …
A wani mataki mai karfi don yakar ciwon Amosanin jini, Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da wata sabuwar cibiyar lafiya mai …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Daga Aminu Bala Madobi Wata mata mai suna Sarah Ayinde, ta bankawa mijinta wuta, Mai suna Abidemi Ayinde, jami’in ‘yan sandan jihar Ogun Dake zaune …
Shugaba Bola Tinubu Ya Ce Bai Yi Nadama Kan Cire Tallafin Man Fetur Ba. Da yake magana a tattaunawarsa ta farko da ’yan jarida a …
Wasu ‘yan daba sun kai hari fadar Etsu Nupe Lokoja, Mai Martaba Emmanuel Akamisoko Dauda-Shelika, Nyamkpa IV, a karshen mako, inda suka kona wata mota. …
Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa gwamnoni 36 na jihohin kasar nan sun nemi a kara tattaunawa kan kudirorin gyaran haraji na Shugaba …