Littafin sirrin kwaciyar hankali Mijinki a jakarki matarka a aljihunka littafine da zai haska muku fitila dan ganin hanyar da ya dace kubi domin samun …
Littafin sirrin kwaciyar hankali Mijinki a jakarki matarka a aljihunka littafine da zai haska muku fitila dan ganin hanyar da ya dace kubi domin samun …
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ta kama wata mata da ake zargin ta mayar da gidan da ta karba haya amma ta maida …
Jaridar Alfijir labarai ta rawaito cewa, a kokarin tabbatar da tsaron lafiya da dukiyoyi, Hukumomi da masana tsaro sun yi kira ga jama’a da su …
Likitoci a Jihar Kano, sun bayyana damuwarsu kan rashin isassun likitocin da za su ke duba marasa lafiya, wanda hakan ya sa suke shirin tafiya …
Daga Aminu Bala Madobi Kimanin sama da malaman jam’iar Sa’adu Zungur (SAZU) 30 ne suka yi murabus sakamakon tabarbarewar yanayin aiki da kuma rashin isassun …
Daga Aminu Bala Madobi Wata balahira da ta wakana ga wasu ’ya’yan wani mai makaranta su uku, wanda nan take suka rasu bayan da ake …
Daga Aminu Bala Madobi Bayanai sun ce an cire gawar wanda aka kashe tare da kai ta dakin ajiya a babban asibitin Ijaye. Alfijir labarai …
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da sunayen waɗanda aka zaɓa domin zama a kwamitin farko na hukumar cigaban Yankin Arewa Maso Yamma (NWDC) …
Rundunar tsaron hadin gwiwa ta ƙasa da ƙasa MNJTF, ta ce wani kwamandan Boko Haram mai suna Bochu Abacha, ya mika kansa ga sojojin da …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Nijeriya na shirin rage dogaro da shigo da kayan abinci, acewar ministan kudi da tattalin arziki, Wale Edun wanda ya bayyana matakan da ake dauka …
Wata babbar kotun jihar Osun da ke zamanta a Ede ta tasa keyar wani basarake, Elegbedi na Egbedi a jihar Osun, Oba Muideen Azeez da …
Takaddama a jihar Zamfara kan yadda matsalolin sha’anin tsaro ke kara tabarbarewa duk da kokarin da gwamnati da jami’an tsaro ke yi na ganin an …
Ƙungiyar ba za ta ɗauki alhakin duk wani rikici da zai taso ba idan har gwamnati ta kasa yin amfani da wannan dama Alfijir Labarai …
BUA ya bada tallafin Naira Biliyan 2 ga wadanda ambaliya ta shafa a MaiduguriRukunin kamfanin BUA, ya bada tallafin Naira Biliyan 2 don agazawa wadanda …
Daga Aminu Bala Madobi Wannan mataki na zuwa ne a daidai lokacin da jihar Kano ta shiga cikin dimuwa a shirye shiryen hukumar na gudanar …
Majalisar zartarwa ta kasa ta amince da aikin gina tituna 14 da gadoji wanda ambaliyar ruwa ta shafa a jihar Ekiti da Adamawa da Kebbi …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Daga Aminu Bala Madobi Kwamitin karɓar Ƙorafe-ƙorafe kan Kafafafen Yaɗa Labarai na Kasa (NMCC), ya fitar da rahotonsa kan taƙaddamar zargin goyon bayan auren jinsi …