Ana sanar da jama’a cewa, sakamakon wasu dalilai da ba za a iya kaucewa ba, an dage Janazah na Alhaji Ado Muhammad Aminu Maishinkafa (Lamco). …
Ana sanar da jama’a cewa, sakamakon wasu dalilai da ba za a iya kaucewa ba, an dage Janazah na Alhaji Ado Muhammad Aminu Maishinkafa (Lamco). …
ALLAH YAYIWA HAJ, SADIYA DAHIRU YAKASAI RASUWA A YAU LAHADI BAYAN SALLAR MAGARIBA. TA RASU BAYAN TASHA FAMA DA RASHIN LAFIYA, SANNAN TA BAR MAI …
Allah Ya yiwa Alh. Aliyu Abubakar Getso Rasuwa, kafin rasuwar tasa kuma shine Sakataren Kungiyar APEX kuma tsohon Ma’aikacin gidajen radiyo kano tsohon ma’aikacin gidan …
Allah ya yiwa tsohon sakataren gwamnatin Kano, Alhaji Sadauki Kura, rasuwa da safiyar yau Lahdi a asibitin Airforce da ke Kano. Alhaji Sadauki Kura wanda …
Allah ya yi wa Mai Martaba Sarkin Zuru ta Jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Sani Sami (Gomo II), rasuwa bayan gajeriyar jinya. Kwamishinan ƙananan hukumomi da …
Muna sanar da yan’ uwa idan Allah ya kaimu gobe da yamma za’a yiwa marigayi Kanal Daudu Sulaiman salatul Ga’if a masallacin Galadanchi na cikin …
Fitaccen tsohon jami’in Sojan Nigeriya Kanal Daudu Suleiman ya rasu. Umar Daudu Suleiman, Daya daga cikin ‘ya’yan Marigayin ne ya tabbatar da rasuwar mahaifi nasu. …
Allah yayi wa Mahaifiyar Dr Batare Abdulaziz rasuwa a yau Lahadi. Za a ayi jana’izarta Masallacin Zarban dake unguwar Yan Kaba kusa da gidan Dr. …
Allah ya yiwa mahaifiyar Director Ishaq Sidi Ishaq Rasuwa a daren Litinin a birnin Kano. Hajiya ta rasu ta bar yaya da jikoki da dama, …
Allah ya yiwa Imam Dr. Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi rasuwa a jihar Bauchi Marigayin na cikin manyan Malaman Addinin Musulunci da suka Shahara a Africa. …
Tsohon mataimakin dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a jihar Kano, Hon. Murtala Sule Garo, mika sakon ta’aziyyar rasuwar Galadiman Kano kuma babban dan majalisar …
Allah ya yiwa Sheikh Nasiru Ahali Rasuwa a wannan dare 20/3/2025, Za’ayi Janaza bayan sallar Juma’a 1:300 a gidansa dake kan titin Katsina Road tudun …
Ƙungiyar Jama’atu Izatil Bidi’ah Wa Ikamatus Sunnah ta rasa ɗaya daga cikin manyan malamanta, Sheikh Hassan Saeed Jingir, wanda ya rasu yau sakamakon rashin lafiya. …
Rundunar ‘yan sanda ta ƙasar Uganda ta ce tana bincike game da mutuwar wani ɗanƙwallon ɗan Najeriya mai suna Abubakar Lawal, wanda ya faɗo daga …
Shugaban hukumar kwashe shara ta jihar Kano, Ambasada Haruna Zago ya rasu bayan fama da rashin lafiya. Daya daga cikin ma’aikatan hukumar ne ya shaidawa …
Allah Ya yiwa Alhaji Danladi Haruna rasuwa a daren Asabar, yanzu haka anyi Janaizar sa a gidansa dake Daurawa kusa da makabartar Tarauni Kano Allah …
Ana tsaka da taron majalisar zartarwa ajali ya kira Abubakar Ewa, wanda shi ne Kwamishinan Yawon Buɗe Ido da Raya Al’adu na Jihar kuros Ribas …
Cikin alhini mu ke sanar da rasuwar ɗaya daga Daraktocin Hukumar Gudanarwar Rukunin Tashoshin Freedom Radio da Dala FM Alhaji Shehu Ɗalhatu. Marigayin ya rasu …
Allah ya yiwa Alh Muhammad Inuwa Sarki mafi dadewa a mulki rasuwa Sarkin Beli dake karamar hukumar Shira a jihar Bauchi, Muhammad Inuwa, wanda shine …