Alfijr ta rawaito an kama wani jami’in ɗan sanda mai suna Mmutle a Afirka ta Kudu bisa hannu a kisan matarsa da wani ɗan shekara …
Alfijr ta rawaito an kama wani jami’in ɗan sanda mai suna Mmutle a Afirka ta Kudu bisa hannu a kisan matarsa da wani ɗan shekara …
Alfijr ta rawaito Dokta Peter Afunanya, jami’in hulda da jama’a na DSS ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Alhamis a …
Alfijr ta rawaito Makarantar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kogi, sun kori Malamai hudu bisa zargin cin zarafin dalibai mata, rashin biyayya, karyar bayanai, rashin …
Alfijr ta rawaito daruruwan matasa a Ore, hedikwatar karamar hukumar Odigbo ta jihar Ondo, sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewa da mutuwar wani mutum …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama mataimakin shugaban jam’iyyar APC na jihar Edo Jarret Tenebe bisa umarnin mataimakin gwamnan jihar Edo. Hon …
Alfijr ta rawaito Jam’iyyar PDP da dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar, sun janye takardar da suka shigar na tilastawa hukumar zabe mai zaman …
DagaAbdu Ado K/Naisa Alfijr ta rawaito Akalla mata 24 ne za a fafata da su zaɓen gwamna a wasu jihohin ƙasar nan, a ranar Asabar …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin Najeriya ta sanar da dage kidayar yawan jama’a da gidaje na shekarar 2023 da aka shirya gudanarwa a ranar 29 ga …
Alfijr ta rawaito Wani malamin makarantar Islamiyya ya shiga hannu kan zargin yi wa dalibansa mata hudu ’yan gida daya a fyade a Jihar Bauchi. …
Alfijr ta rawaito akalla mutane 17 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu 17 suka samu raunuka a wani hatsarin mota da ya afku a …
Alfijr ta rawaito Sakataren Alhaji Aminu Dantata, mai suna Mustapha Abdullahi Junaid, ya musanta labarin da ake yaɗawa musamman a kafafen sada zumunta, cewa Dantata …
Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Lagos ta umurci Gwamnatin Jihar da ‘yan sanda su biya Adedotun Clement Naira miliyan 5, …
Alfijr ta rawaito Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce kimanin jami’an tsaro dubu 18,748 ne aka baza a fadin jihar domin gudanar da zabukan …
Alfijr ta rawaito Babban Sufeton ‘yan sandan Najeriya Usman Alkali, ya sake soke nadin kwamishinan ‘yan sandan Kano. A wata sigina da ta aike wa …
Alfijr ta rawaito da safiyar yau ne aka tashi da wani abin al’ajabi a unguwar sabuwar Gandu cikin birnin kano. Inda aka samu wata Tunkiya …
Alfijr ta rawaito rundunar ƴan Sandan jihar Bauchi ta bayyana cewa tana neman dan majalisar wakilai, Yakubu Shehu ruwa a jallo, tare da bada Naira …
Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Jihar Yobe ta yanke wa Mai Binciken Kudi na Ma’ikatar Kananan Hukumomin Jihar hukuncin daurin shekara biyar a gidan gyaran …
Alfijr ta rawaito babban bankin Najeriya, CBN, ya bi Umarnin kotun koli inda ya ce za a ci gaba da kashe tsoffin takardun Naira na …
Alfijr ta rawaito Babban Sufeto Janar na ‘yan sanda Alkali Baba ya soke aikin da Feleye Olaleye ya yi a matsayin kwamishinan ‘yan sandan Kano. …