Alfijr ta rawaito wasu matasa masu wallafa hotunan bidiyo a dandalin sada zumunta na Tiktok da Facebook sun kwana a gidan yarin Kano, bayan wata …
Tag: Ambaliya
Alfijr ta rawaito Babban Alkalin Majalissar Kano ya umurci ofishin Mataimakin Sufeto Janar na ‘yan sanda na shiyyar ta daya da ya gudanar da sahihin …
Alfijr ta rawaito Babban bankin Nijeriya CBN ya shawarci ɗalibai da su yi amfani da tsarin Naira ta yanar gizo, wacce aka fi sani da …
Alfijr ta rawaito Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati, EFCC, ta kama dan takarar majalisar dokokin jihar Kogi a karkashin jam’iyyar New Nigeria …
Alfijr ta rawaito babbar kotun tarayya da ke zama a Ikoyi, Lagos ya ba da umarnin kama Manajan Daraktan Hukumar Kula da Jiragen Sama ta …
Alfijr ta rawaito Tsohon dan wasan Super Eagles da Kano Pillars, Bello Musa Kofar Mata ya rasu. Alfijr Labarai Musa ya rasu ne da yammacin …
Alfijr ta rawaito Kotu ta ci gaba da tsare wani dan kasuwa a Kano kan damfarar Dala 4,661. Alfijr Labarai Hukumar Yaki da yi wa …
Alfijr ta rawaito Mai shari’a Zuwaira Yusuf ta babbar kotun jihar Kano ta yanke wa Salim Mohammed Sarki da Sani M. Auwalu da Bashir Bashir …
Alfijr ta rawaito ɗan takarar shugaban kasa na jam`iyyar NNPP, Injiniya Rabi`u Musa Kwankwaso ya kaddamar da manufofinsa, wanda ya kunshi da hanyoyin da zai …
Alfijr ta rawaito an kama shugaban makarantar Sakandare da yiwa yarinya me shekaru 10 fyade Alfijr Labarai Bayan gurfanar da shi a gaban mai shari’a, …
Alfijr ta rawaito ana zargin wani tsoho mai shekara 70 da wasu mutum biyu da yin fyade ga wata yarinya kurma mai kimanin shekara 13 …
Alfijr ta rawaito matafiya sun makale yayin da ma’aikatan jirgin suka rufe filin jirgin saman Lagos saboda korar abokan aikinsu da aka yi a safiyar …
Alfijr ta rawaito a wani babban taron jam’iyyar APC a Kano ranar Litinin ya rikide zuwa bawa hammata iska, yayin da shugaban masu rinjaye na …
Alfijr ta rawaito wadandu kamfanonin da ke gudanar da sufurin ayyukan yawon bude ido da suka shiga aikin Hajjin shekarar 2022 da aka kammala, sun …
Alfijr ta rawaito Wani dan kasuwa, mai suna Justine Onu, ya bukaci wata kotu da ke Jikwoyi, Abuja, da ta raba aurensa da matarsa, Joyce, …
Alfijr ta rawaito Hukumar Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa Ta Kasa (EFCC), ta bayyana ɗan takarar sanatan Kano ta tsakiya a APC. Central, Abdulsalam …
Alfijr ta rawaito hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar wani yaro sakamakon faɗawa rijiya a titin Jajira da ke yankin ƙaramar …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Litinin cike da mamaki Alfijr Labarai 1. Dollar zuwa Naira …
Alfijr ta rawaito Sama da mutane 100 ne suka mutu sakamakon rugujewar wata gada da aka dakatar a kan wani kogi a yammacin Indiya, kamar …
Alfijr ta rawaito ana sa ran babban bankin Najeriya zai lalata kudaden da suka lalace da kuma tsofaffin kudaden da suka haura N6tn idan wa’adin …