Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Ambaliya

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Yi Martani Kan Sanya Sunan Gwamna Ganduje Da Jaridar Sahara Tayi Cikin Jerin Sunayen Da EFCC Bata Bayyana ba

Posted onNovember 6, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Jihar Kano tayi martani game da wani rahoto da kafar yaɗa labarai ta Sahara Reporters ta wallafa, wadda ta bayyana cewa …

Hadari, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Mutane Da Yawa Sun Mutu A Wani Hadarin Jirgin Sama

Posted onNovember 6, 2022

Alfijr ta rawaito Mutane da yawa sun mutu bayan da wani jirgin fasinja ya yi hatsari a tafkin Victoria a Tanzaniya yayin da yake kokarin …

Labarai

Babu Wanda Ya Kamata A Saka Jikin Kudin Ƙasar Nigeria Face, Obasanjo! In Ji Atiku Abubakar

Posted onNovember 6, 2022

Alfijr ta rawaito Atiku Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar ya ce daya daga cikin takardun naira uku da …

INEC, Labarai

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta (INEC) Ta Ce, Ta Kashe Magudin Zabe A Najeriya.

Posted onNovember 6, 2022

Alfijr ta rawaito Mutiu Agboke, sabon kwamishinan zabe na jihar Osun, ya ce an yi magudin zabe a Najeriya a baya, amma a halin yanzu …

Labarai, Rikici

Doguwa Yace A Binciki Takardun Murtala Sule Garo Na karatu Akwai Lam’a

Posted onNovember 5, 2022

Alfijr ta rawaito Hon. Alhassan Ado Doguwa ya yi kira ga masu ruwa da tsaki a jam’iyyar APC da su binciki sahihancin takardar shaidar makarantar …

Kotu, Labarai

Kotun Abuja Ta Sanya Ranar 30 Ga Janairu domin Yanke Hukunci Kan Neman tsige Shugaba Buhari

Posted onNovember 5, 2022

Alfijr ta rawaito Mai shari’a Inyang Edem Ekwo na babbar kotun tarayya da ke Abuja a ranar Juma’a ta sanya ranar 30 ga watan Janairun …

Badakala, Labarai

Hukumar Shige Da Fice Ta Najeriya Ta Kori Ma’aikata 8, Ta Kuma Dakatar Da Mutane 18

Posted onNovember 5, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa (NIS) ta ce ta kori ma’aikatanta takwas daga aikin, yayin da wasu goma sha …

ASUU, Labarai

Wata Sabuwa! Jami’ar Jos Ta Sake Tsunduma Yajin Aiki

Posted onNovember 5, 2022

Alfijr ta rawaito Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) da ke jami’ar Jos (UNIJOS) ta fara wani sabon yajin aiki don nuna rashin amincewa da biyan rabin …

Badakala, Labarai

Badakala! An Tumbuke Kwamishinan Ƴan Sandan Kano , An Maye Gurbinsa Da Sabo

Posted onNovember 5, 2022November 5, 2022

Alfijr ta rawaito Babban Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, Alkali Usman, ya mayar da kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano Abubakar Lawal zuwa jihar Ebonyi, …

Kotu, Labarai

Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Bada Umarnin Ƙwace Kadarorin Ɗan Wani Dan Takarar Gwamna

Posted onNovember 4, 2022November 4, 2022

Alfijr ta rawaito Wata kotun daukaka kara da ke zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta bayar da umarnin kwace wasu kadarori da ke da …

Labarai

Comarade Sani Bala Tela Ya Zama Babban Mataimaki Na Musamman Ga Ministan Nigeria

Posted onNovember 4, 2022

Alfijr ta rawaito Ministan ayyuka da Gidaje na tarayyar Nigeria Ya zaɓo dan gwagwarmayar kwato hakkin Takawa wato Camarade Sani Bala Tela nada shi a …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamna Ganduje Ya Gabatar Da Kasafin Kudin 2023 Ga Majalisar Dokokin Jihar Kano

Posted onNovember 4, 2022November 4, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamna Abdullahi Ganduje ya gabatar da kasafin Naira biliyan 245 na kasafin shekara ta 2023 ga majalisar dokokin jihar domin amincewa da …

Labarai, Ta addanci

An Kashe Mutane Goma Sha Takwas 18, A Wani Hari Da Ake Kyautata Zaton Makiyaya Ne

Posted onNovember 4, 2022

Alfijr ta rawaito an kashe mutane goma sha takwas 18, a wani harin da ake kyautata zaton makiyaya ne a ranar Alhamis din da ta …

EFCC, Labarai

Hukumar EFCC Ta Wallafa Sunayen Gwamnanin Da Suka Wawure Kudaden Al umma

Posted onNovember 4, 2022

Alfijr ta rawaito Jami’an Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) sun gano wasu makudan kudade na biliyoyin Naira da aka jibge …

EFCC, Labarai

Asirin Wasu Gwamnoni 3 Ya Tonu A Karkashin Sake Fasalin Kudaden Kasar! In ji Bawa EFCC

Posted onNovember 4, 2022

Alfijr ta rawaito Shugaban Hukumar EFCC Ana sa ido kan Gwamnonin Jihohi uku da ke kan karagar mulki a kan yunkurinsu na karkatar da biliyoyin …

Ilimi, Labarai

Ministan Ilimin Nijeriya Malam Adamu Adamu Ya Bayyana Cewa Ya Gaza

Posted onNovember 3, 2022

Alfijr ta rawaito Ministan Ilimin Nigeria Malam Adamu Adamu, ya bayyana cewa ya gaza a matsayinsa na Minista. Ministan ya yi wannan ikirari ne biyo …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Baku Da Hujjar Cewa Ƴan Nijeriya Na Fama Da Yunwa A Ƙasar! In ji Buhari

Posted onNovember 3, 2022

Alfijr ta rawaito Shugaban Nijeriya Muhammad Buhari ya kalubalanci ‘yan kasar cewa ba su da wata hujja da za su ce yunwa ta takura musu, …

Fire Service, Labarai

Gobara Ta Lalata Dukiya Ta N20m, Ta Kuma Lakume Rayukan mutane 15 A Kano

Posted onNovember 3, 2022November 3, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta bayyana cewar mutane akalla 15 ne suka rasa rayukansu tare da samun asarar dukiya da …

Labarai, NDLEA

Hukumar NDLEA Ta Kama Mutane 130 da Miyagun Kwayoyi i Masu Nauyin Kilogiram 1,728.536 A Kaduna

Posted onNovember 3, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar NDLEA ta kama wasu mutane 130 da ake zargi a jihar Kaduna a watan Oktoba yayin da suke rike da haramtattun …

Al Ajabi, Labarai

Shettima Ne Kwamandan Ƴan Ta’adda, Dake Aikata Manyan laifuka A ƙasar Nan – Dino Melaye

Posted onNovember 3, 2022November 3, 2022

Alfijr ta rawaito Jam’iyyar PDP ta yi zargin cewa dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar APC Kashim Shettima babban kwamandan ‘yan fashi ne da …

Posts pagination

‹ 1 … 6 7 8 9 10 … 21 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab