Alfijr ta rawaito Hon Adamu Ibrahim Na’ibbi (Yayaji) Dan takarar Majalisan cikin garin Potiskum ne a karkashin Inuwar Jam’iyyar People Democracy Party PDP a zaben …
Tag: Ambaliya
Alfijr ta rawaito Gwamnatin Tarayya ta nuna rashin amincewa da sanarwar tsaro da wasu ofisoshin jakadanci a kasar suka fitar kwanan nan kan Najeriya. Alfijr …
Alfijr ta rawaito za a gudanar da zaben gwamnonin jihohin Imo, Bayelsa da Kogi a ranar 11 ga watan Nuwamba, 2023, kamar yadda hukumar zabe …
Alfijr ta rawaito bayan yadda wasu kafafen watsa labarai suka cika da wasu labarun cewar BBC zasu rufe shashinsu na Hausa bayan kafuwarsa sama da …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Talata a Kasuwar shinku ta Wapa Alfijr …
Alfijr ta rawaito Ɗan takarar shugaban ƙasa a APC Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bai wa masana antar Kannywood kyautar naira miliyan 50 a matsayin …
Alfijr ta rawaito Manhajar Whatsapp ta tsaya cik da aiki a Birtaniya da Najeriya wasu sassan duniya. Alfijr Labarai Masu amfani da manhajar, wadda mallakar …
Alfijr ta rawaito hukumar kiyaye haddura ta kasa FRSC a Niger ta tabbatar da jikkatar mutane 21 a wani hadarin mota da ya rutsa da …
Alfijr ta rawaito Kwamared Sani Bala Tela bayan zungureriyar wasika da ya aikowa Mawaki Rarara kan danbarwarsa da Gwamna Ganduje, yanzu haka ya sake aikowa …
Alfijr ta rawaito Ofishin jakadancin Amurka a Najeriya, ya ce ana fuskantar barazanar hare-haren ta’addanci a Najeriya, musamman a babban birnin tarayya Abuja. Alfijr Labarai …
Alfijr ta rawaito Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar APC, ya bayar da gudunmawar Naira miliyan 100 ga wadanda ambaliyar ruwa ta …
Alfijr ta rawaito kwamarade Sani Bala Tela ya aikewa da Shahararren mawakin siyasar nan Dauda Kahutu Rarara wata wasika amma a bayyane. Alfijr Labarai Sani …
Alfijr ta rawaito A kalla ‘yan Najeriya 53,418 ne suka rasa rayukansu a hannun wasu marasa gwamnati tsakanin 29 ga Mayu, 2015 zuwa 15 ga …
Alfijr ta rawaito hukumomin kula da shige da fice na hadaddiyar Daular Larabawa Dubai, sun sanar da haramtawa ‘yan Najeriya takardar izinin shiga kasar. Alfijr …
Alfijr ta rawaito Jami’ar ESGT Da ke Ƙasar Benin ta gwangwaje dan gwagwarmaya nan Camarade Idris Ado (Adebo) da karramawar Dacta. Alfijr Labarai Idris Adebo …
Alfijr ta rawaito ana tsaka da shagalin bikin Aure, wani ango ya tsere ya bar wurin taron bikin aurensu babu shiri bayan da ya gano …
Alfijr ta rawaito dakarun sojin Najeriya da ke aiki da ‘Operation Hadarin Daji’ sun kashe ɗaya daga cikin gawurtattun ƴan fashin daji da suka yi …
Alfijr ta rawaito Shugaban Jam’iyyar NNPP Hon. Umar Haruna Doguwa a wata sanarwa da ya fitar ya ce, sun gano cewa gwamnatin jihar ta karkatar …
Alfijr ta rawaito Jami’an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, sun kama wani matashi dan shekara 29, Ume Ifechukwu …
Alfijr ta rawaito Kwanturolan da ke kula da sashen kasuwanci na Hukumar Kwastam ta Ƙasa, NCS, Anthony Ayalogu, ya rasu. Alfijr Labarai A A Maiwada …