Matar ɗan Majalisar Wakilai daga jihar Bauchi ta ba da mamaki a yayin da ta raba damin rake ga al’ummar mazabar mijinta a matsayin wani …
Matar ɗan Majalisar Wakilai daga jihar Bauchi ta ba da mamaki a yayin da ta raba damin rake ga al’ummar mazabar mijinta a matsayin wani …
A wani lamari da ba kasafai ake samu ba, wata mata mai suna Hannatu ta haifi jariri mai fuska biyu da kai daya a babban …
Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed na Jihar Bauchi, ya sallami Kwamishinar Harkokin Mata da Ci-gaban Yara, Zainab Baban Tanko. Sanarwar da kakakin gwamnan, Mukhtar Giɗaɗo, ya …
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta tsare wata mace mai suna Zuwaira Hassan da zargin yi wa yarinya mai shekara 10 azaba da wuta a …
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayar da naira biliyan 17 ga gwamnatin jihar Bauchi domin bunƙasa sha’anin aikin hakar man fetur da iskar gas tare kuma …
Daga Aminu Bala Madobi Babban Abin takaici da jin kunya da ya kusan faruwa a yayin da Mataimakin Gwamnan Bauchi yaso Sharara Mari Ga Ministan …
Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta karɓi wani ƙorafi daga wani mai suna Abdullahi Baban Karatu, namiji mai shekaru 55 daga ƙauyen Kurmin Ado, ta …
Allah ya yiwa Imam Dr. Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi rasuwa a jihar Bauchi Marigayin na cikin manyan Malaman Addinin Musulunci da suka Shahara a Africa. …
Jami’an hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, shiyyar Gombe sun kama wasu mutane 21 da ake zargi da damfara ta yanar gizo …
Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi a Najeriya ta ce ta kama wata mata mai suna Fatima Mohammed kan zargin kashe kishiyar mai suna Hajara Isa …
Dqga Aisha Salisu Ishaq Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta ƙaddamar da bincike kan zargin wani magidanci da kashe matarsa saboda saɓanin da ya shiga …
Daga Muhd Sanusi Uba Sarkin Beli Muhammad Inuwa, an haifeshi a shekara ta 1908, an kuma naɗa shi Sarautar a shekara ta 1933 a matsayin …
Allah ya yiwa Alh Muhammad Inuwa Sarki mafi dadewa a mulki rasuwa Sarkin Beli dake karamar hukumar Shira a jihar Bauchi, Muhammad Inuwa, wanda shine …
Rundunar tsaro ta farin kaya DSS ta fara binciken Sanata a jihar Bauchi, Shehu Buba, bisa zargin yana da alaka da kasurgumin dan fashin daji, …
Daga Aminu Bala Madobi Kimanin sama da malaman jam’iar Sa’adu Zungur (SAZU) 30 ne suka yi murabus sakamakon tabarbarewar yanayin aiki da kuma rashin isassun …
Majalisar Dokokin Jihar Bauchi ta umarci hukumar Shari’ah da ta gaggauta gudanar da bincike kan bidiyon da ke yawo a kafafen sadarwa zumunta inda aka …
Daga Aminu Bala Madobi Wasu daga cikin sakamakon zaben kananan hukumomi a kujerun kansiloli ya nunacewa jamiyyun hamayya na wujijjiga jamiyya Mai mulki ta PDP …
An bayyana shugaban kwamitin majalisar dattawan Najeriya kan harkokin tsaro a yanzu, Sanata Shehu Buba a matsayin wanda ya dace ya gudanar da mulkin jihar …
Daga Aminu Bala Madobi Ambaliyar ruwan sama ya janyo katsewar wani muhimmin bangare na babbar hanyar Kano zuwa Maiduguri a garin Malori-Guskuri dake karamar hukumar …