Gwamnatin Kano ta ƙaryata zargin da ake yi kan cewa Abba Gida-Gida ya daina ɗaukar wayar uban gidansa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, inda ta ce …
Gwamnatin Kano ta ƙaryata zargin da ake yi kan cewa Abba Gida-Gida ya daina ɗaukar wayar uban gidansa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, inda ta ce …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Rikicin da ya barke a jam’iyyar NNPP, a Kano, ya fara yin kamari, sakamakon yadda Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ki halartar wasu taruka, …
Ƙungiyar Likitoci ta ƙasa reshen jihar Kano ta yi kira ga Gwamnan Kano Abba Kabir ya gaggauta korar Kwamishiniyar Jin Kai da Walwalara Jama’a ta …
Kwankwasiyya ƙarya ce, Kwankwasiyya yaudara ce” zalla. Alfijir labarai ta rawaito wata babbar ɓaraka ta kunno kai a tafiyar siyasar Kwankwasiyya ta jam’iyyar NNPP, yayin …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Gwamnatin Jihar Kano ta amince za ta biya N71,000 a matsayin albashi mafi karanci ga ma’aikatan jihar. Alfijir labarai ta rawaito Gwamna Abba Kabir ne …
NNPP ta lashe dukka kujerun ciyamomi 44 da kansiloli 484 a zaben ƙananan hukumomi da ya gudana a yau Asabar a jihar Kano. Shugaban hukumar …
Mu Shugabannin Jam’iyya na NNPP mazabar Dan maliki, muna amfani dawannan dama, domin sanar da al-ummar wannan mazaba da Karamar Hukuma da Jaha baki daya …
Daga Rabi’u Usman Ana tsaka da yanke hukunci a babbar kotun jiha mai lamba 4 karkashin jagorancin mai Shari’a Usman na Abba a ranar juma …
Kungiyar Amintattun Juna Humanitarian Forum na farin cikin gayyatarku zuwa wajen taron maulidin shugabanmu ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAMA da ta saba yi duk shekara. …
Justice Simon Amobeda na babbar kotun tarayya dake kano ya kuma yin wani sabon hukunci a yau juma’a. A cikin hukuncin da ya gabatar, Alkalin …
‘Yan Najeriya musamman mazauna Kano na dakon ganin yadda za ta kaya a gobe Asabar game da zaɓen ƙananan hukumomi a jihar, yayin da gwamnatin …
Wata babbar kotun Jihar Kano, ta sanya ranar 20 ga watan Nuwamba, domin cigaba da sauraren kararrakin da aka shigar akan Shugaban Jam’iyyar APC na …
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da neman Kwamishinan Aiyuka na Musamman, Auwalu Danladi Sankara ruwa a jallo bisa zargin sa da neman matar …
Wasu rahotanni sun Bayyana cewa, Gwamnatin jahar Kano , ta nemi a sauya mata Yan Jaridar da suke Aiki a fadar Gwamnatin jahar. Alfijir labarai …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar Hisbah ta kama wani kwamishinan jihar Jigawa bisa zargin sa da lalata da matar aure a Jihar Kano. Alfijir labarai …
Rundunar Yan Sandan jahar Kano, ta kama wani Dan Sandan Sarauniya na bogi, mai suna Salisu Bala , mai Shekaru 31 mazaunin unguwar Kurna. Alfijir …
Majalisar dokokin jihar Kano ta ce ta kuduri aniyar tabbatar da ingantattun tsare-tsare na walwala ga ma’aikatan Hisba domin tabbatar da samar da ayyuka masu …