Ministan jinkai da rage radadin talauci, Farfesa Nentawe Yilwatda ya bayyana shirin fitar da ‘yan Najeriya miliyan daya da rabi daga kangin talauci a duk …
Ministan jinkai da rage radadin talauci, Farfesa Nentawe Yilwatda ya bayyana shirin fitar da ‘yan Najeriya miliyan daya da rabi daga kangin talauci a duk …
Iyalan Hon Muhammadu Bello Butu Biyu mataimakin shugaban majalisar dokokin jihar Kano na farin cikin gayyatar yan uwa da abokanan arziki zuwa wajen daurin auren …
A wani bangare na tausaya wa da kyautatawa al’umma da shugaban asibitin Best Choice Alh Auwal Lawal yayi ya bayyana rage kaso 30 cikin 100 …
Daga Aminu Bala Madobi Kamfanin Dangote ya sanar da rage farashin tacaccen man fetur din da yake sayarwa a kamfanonin sa ga dillalan man a …
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce za ta ci gaba da bin tsarinta na rufe shagunan masu caca bayan hukunci wata kotu. A ranar …
Gwamnatin Jihar Kano ta zargi Mai shari’a Simon Amobeda na babbar kotun tarayya da nuna son zuciya a shari’ar zaben kananan hukumomi da aka gabatar …
ALLAH ya yiwa Siraja Ibrahim (Pillars) rasuwa za’ayi Jana’izar sa a Masallacin Sheikh Khalifa Isyaka Rabi’u dake Goron Dutse da karfe 4:00 na yamma. Ya …
Muna Kira ga Hukumar Hisba ta Jihar Kano data taimakawa kudirin gyaran tarbiyya da kawar da badala a Kasuwar waya ta farm center Dan Magance …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Ina masu son Koyon aikin jarida ku hanzarto makarantar FATIMA SHARIFF SCHOOL OF MEDIA AND JOURNALISM domin samun guraben FATIMA SHARIFF SCHOOL OF MEDIA AND …
Wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun yi awon gaba da wani babban jami’in hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta …
Rundunar ‘Yansanda ta Jihar Kano ta kama mutum 82 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a cikin jihar daga ranar 1 ga Nuwamba zuwa …
Hukumar kashe gobara ta jahar Kano, karkashin jagorancin babban Daraktan ta, Alhaji Hassan Ahmed Muhd, ta karbi kiran gaggawa daga wani jami’in dan sanda mai …
Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kano ta kai mawakin siyasa Dauda Kahutu, wanda aka fi sani da Rarara ƙara a kotu bisa sakin wata waka …
Wata tankar dakon mai ta kife tare da kama wuta a kauyen Tsaida da ke kan hanyar Gaya zuwa Dutse a karamar hukumar Gaya a …
Allah ya yiwa Alh.Aminu Ibrahim (Sarkin Fulanin Gaya) rasuwa. Za’ayi jana’izarsa a yau Litinin da karfe 1:00 na rana a garin Tsangaya dake karamar hukumar …
Ɗan majalisar wakilai a tarayyar Najeriya Engr sagir koki ya dauki nauyin aikin ido da duba lafiyar sa ga dubban al’ummar karamar hukumar birnin Kano. …
Gwamnan Jihar Kano, ya bayyana cewa ana kan hanyar yanke shawarar cire wasu mambobin majalisar zartarwa da aka tantance kwazonsu a ƙarƙashin abin da aka …
A cikin ƙoƙarinsa na rage yawan mace-macen mata masu juna biyu da ƙananan yara, Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sake ƙaddamar da Asibitin …