Shugaban Ƙaramar Hukumar Gwale, Abubakar Muazu Mojo ya yi barazanar ajiye aikinsa na shugabancin karamar hukumar muddin ba’a sauya masa Daraktan Mulki, DPM, na karamar …
Shugaban Ƙaramar Hukumar Gwale, Abubakar Muazu Mojo ya yi barazanar ajiye aikinsa na shugabancin karamar hukumar muddin ba’a sauya masa Daraktan Mulki, DPM, na karamar …
Daga Rabi’u Usman Mai shari’ah Simon amobede na babbar kotun tarayya mai lamba 3 dake zaman ta a nan kano ya bayar da Belin Hajiya …
Kamfanin Man Fetur na Ƙasa, NNPCL, ya sake duba farashin man fetur a jihohin Kano da Jigawa. Ko da yake babban kamfanin mai na Najeriya …
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta ce kimanin mutane 1,134,828 sun zama yan gudun hijira a Najeriya. Alfijir Labarai ta rawaito a wani rahoto da …
Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya, NIMET, ta yi hasashen cewa za a fuskanci yanayin hazo da kura a sassan Najeriya daga yau Litinin zuwa Laraba. …
Rundunar yan Sandan jahar Kano, ta tabbatar da Rasuwar mutane 2, biyo bayan fadan Daba da ake zargin wasu matasa daga unguwannin , Zango da …
Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kano (KANSIEC), Farfesa Sani Lawal Malumfashi, ya bayyana godiyar sa ga Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Gwamnatin jihar Kano ta yi martani ga hukumomin tsaron da suka yiwa fadar Sarkin Kano ƙawanya. ”Mun wayi gari a Kano da wani abun mamaki, …
A yau safiyar Juma’a an tashi da ganin jami’an ƴansanda ɗauke da makamai tare da na SSS sun yi ƙawanya a Masarautar Kano, inda Sarki …
Barinku ne samun kamfanin da ya shahara wajen sarrafa muku kayayyakin Aluminum, kuma masu amana babu jeka idi ka dawo? To lalle burinku zai cika …
Mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Barau Jibrin ne ya sanar da hakan lokacin zaman majalisar na ranar Laraba. Sanata Barau ya ce an umarci kwamitin …
Makarantar Sakandaren gwamnati ta Rufa’i Tudun Wada da ke karamar Hukumar Doguwa, wacce ita ce karamar makarantar sakandare daya tilo a yankin, na da ɗalibai …
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta yi watsi da kudirin gyaran haraji da majalisar dokokin kasa ke nazari akai a halin yanzu. An dauki wannan matakin …
Da yake karanta musu Kalmar Shahada Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci wadanda suka musulunta subi dukkan dokoki da sharrudan addinin musulunci. Alfijir …
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci zama na musamman tare da wasu daga cikin yan majalisar wakilai ta kasa da suka fito daga …
Cikin wata sanarwa da kwamishinan ma’aikatar ilimi mai zurfi ta jihar Kano Dr. Yusuf Kofar Mata ya wallafa a shafinsa na facebook, ya ce, a …
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa gwamnatinsa tare da goyon bayan sauran gwamnonin Arewa za su hada kai da ‘yan majalisun …
Sheikh Abdallah Gadon Kaya ya baiyana cewa shi ma kusan shekaru biyu ya kwashe ya na neman Aminu Abdullahi, mutumin da ƴansanda su ka kama …