Alfijr Alfijr ta rawaito ‘yan sandan Kano na shirin kama wani shahararren mai sharhi kan al’amuran siyasa, Bashir Gentile, kan fadawa gwamnan jihar Kano, Abdullahi …
Tag: Love poems
Alfijr Alfijr ta rawaito wani bangare na Kamfanin BUA Cement da ke Sokoto ya kama da wuta. Wani sashe na Babban kamfanin Cement na shahararren …
Alfijr Alfijr ta rawaito kungiyar mata masu zaman kansu (karuwai) reshen Zaria dake jihar Kaduna, sun yi Allah wadai da sabuwar dabi’ar da mazaje suka …
Alfijr ta rawaito babbar kotun tarayya da ke zama a Umuahia, jihar Abia ta umurci babban lauyan gwamnatin tarayya da ya gaggauta soke sashe na …
Alfijr Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta samu nasarar cafke wasu mutane biyu da ake zargin ‘yan fashi da makami ne bayan …
Alfijr Alfijr ta rawaito hukuma mai kula da harkar wutar lantarki a Najeriya, Nigerian Electricity Regulatory Commission ta ce gwamnatin tarayya ta janye tallafin wuta. …
Alfijr Alfijr ta rawaito wani yaro mai shekara uku ya harbe mahaifiyarsa har lahira bisa kuskure, yayin da yake wasa da wata bindiga a wajen …
Alfijr ta rawaito hukumar EFCC reshen jihar Kwara, Ilorin ranar Litinin 14 ga watan Maris, 2022 ta samu nasarar yankewa wasu mutane shida hukunci a …
Alfijr Yanzu-yanzu: Kotu ta soke belin Ganduje, ta kuma ba da umarnin a kama shi Kotun Majistare ta Jihar Kano mai lamba 58 karkashin jagorancin …
Alfijr Alfijr ta rawaito an kama wata matashiyar yarinya ranar Lahadi 13/93/2022 da ke karyar gurgunta tare da zama kan keken guragu dubunta ya cika …
Alfijr ta rawaito Ajiya Laraba 9/3/22 Jami’an Hukumar KSCPC a ranar laraba sunyi nasarar k sunyi nassarar kama lemukan kwalba launi daban-daban wanda wa’adinsu ya …
Alfijr ta rawaito jami’an tsaro na farin kaya DSS reshen jihar Kano sun kama Faizu Alfindiki shugaban karamar hukumar Kano, da Khalid Ishaq Diso shugaban …
Alfijr Alfijr ta rawaito mai shari’aAmina Adamu Aliyu dake kotu mai lamba 10 Miller Road a kano, ta daure wani mai suna Abbas Adamu dake …
Alfijr Alfijr ta rawaito wata kotu a Kano ta tura keyar Abdulmajid Danbilki Kwamanda daya daga cikin jiga-jigan APC a jihar a gidan zuwa 15 …
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja, a ranar Talata, ta kori Gwamna David Umahi na Jihar Ebonyi da Mataimakinsa, Dr Eric Kelechi Igwe, …
Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar mutane biyar da suka makale a karkashin tulin yashi a kauyen …
Alfijr Alfijr ta rawaito jiya Juma’a ne aka sake gurfanar da Jamila, mai shekara 30 da haihuwa a Kotun Majistare 12 da ke gidan Murtala, …
Alfijr Alfijr ta rawaito wani ganau ya shaida cewa mutanen su uku sun zo ne a cikin babur mai kafa uku suka kwace wa matar …
Alfijr Alfijr ta rawaito wani karamin yaro mai wata 19 ya fada a rijiya a gidan da aka kai shi raino a Karamar Hukumar Dambata …
Alfijr Alfijr ta rawaito mai shari’a Amina Adamu Aliyu dake kotu mai lamba 10 Miller Road a kano ta daure Wata mata mai suna Kaka …