
Gwamnatin Tarayya ta baiwa Nafisah Abdullahi, wadda ta lashe gasar TeenEagle Global Finals, kyautar N200,000. Ministan Ilimi, Dakta Tunji Alausa, ne ya mika wannan lambar …
Gwamnatin Tarayya ta baiwa Nafisah Abdullahi, wadda ta lashe gasar TeenEagle Global Finals, kyautar N200,000. Ministan Ilimi, Dakta Tunji Alausa, ne ya mika wannan lambar …
Hukumar kula da Shige da Fice ta Najeriya (NIS) ta sanar da cewa daga ranar 1 ga watan Satumba, 2025, za a ƙara kuɗin yin …
Hukumar Kula da Kwalejojin Koyar da Malamai a Nijeriya (NCCE), ta sanar da rufe kwalejoji 22 da ke aiki ba bisa ƙa’ida ba a sassa …
Kamfanin Mai na Kasa (NNPCL) ya ce ya tafka babbar asara inda ribar da ya ci ta Naira biliyan 905 a watan Yuni ta ragu …
Gwamnatin Tarayya ta sanar da sabon tsarin tallafi domin rage farashin kuɗin wankin koda ga masu cutar koda a asibitocin tarayya da ke fadin kasar …
Hukumar Kula da Shige da Fice ta Najeriya (NIS) ta fara korar bakin haure 192 da aka same su da laifin damfara ta yanar gizo …
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ƙaddamar da shirin bayar da lamuni har naira miliyan 10 ba tare da kuɗin ruwa ba ga ma’aikatan ilimi na gaba …
Muna sanar da yan’ uwa idan Allah ya kaimu gobe da yamma za’a yiwa marigayi Kanal Daudu Sulaiman salatul Ga’if a masallacin Galadanchi na cikin …
“A lokacin da nake Kwamishinan Ƴan Sanda a jihar Lagos, bana wasa da aiki — musamman ranar Asabar. Ko da yake ayyuka na suna farawa …
Al ummar Najeriya musamman Jihar Yobe na cike da farin ciki bayan ‘yan mata biyu masu hazaka sun kafa tarihi a matakin duniya, inda suka …
A shirye-shiryen da take yi gabanin babban zaɓen Najeriya na shekarar 2027, hukumar zaɓe ta ƙasa (INEC) ta bayyana shirin ta na fitar da ƙarin …
Daga Aminu Bala Madobi Matatar mai ta dangote ta rage farashin man fetur daga Naira 880 zuwa N840 kowace lita. Kakakin Rukunin kamfanoni Dangote, Anthony …
Wani jikan sa, Sanusi Dantata ne ya bayyana hakan a shafinsa na X, inda ya ce tuni shirye-shirye sun yi nisa wajen binne shi. A …
Biyo bayan murabus ɗin Dr. Abdullahi Umar Ganduje daga shugabancin jam’iyyar APC na ƙasa, tuni Alhaji Bukar Dalori, wanda shi ne mataimakin shugaban jam’iyyar, ya …
Hukumar Kula da Harkokin Shari’a ta Ƙasa (NJC) ta amince da ritayar dole ga alkalai goma a jihar Imo. A cikin wata sanarwa da ta …
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayar da naira biliyan 17 ga gwamnatin jihar Bauchi domin bunƙasa sha’anin aikin hakar man fetur da iskar gas tare kuma …
Gwamnatin Nijeriya ta sanar da dakatar da tsarin bai wa ɗalibai tallafi domin samun damar zuwa ƙetare ƙarin ilimi. Ministan Ilimi, Tunji Alausa, shi ne …
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, ya yi zargin cewa sojoji da sauran jami’an tsaro na bayar da gudunmawar aikata miyagun laifuka da cin zarafin …
Daga Aminu Bala Madobi Wasu mata da dama a jihar Rivers sun gudanar da wani tattaki a yayin wani taron tallafawa mata wanda cibiyar EUI …